Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 9

Chapter 9

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,109 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

, a ka je ta haifi mace kuma ta dauko wannan rigimar ta ta sai ya dinga bar musu gidan da wannan ya ya kare bare ya samu karama irin ta ya san kashe shi kawai za su yi wata boyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya tako a hankali ya zauna bakin gadon , ya kai hannu ya cire sneakers din shi sannan ya ida Hayewa ya jingina bayan shi a jikin forehead din gadon ya na kallon bayan ta sai turo baki ta ke slowly ya dago hannu ya daura saman bayan ta ya fara yi mata tafiyar tsutsa da yatsar shi tsakiyar gadon bayan ta wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce mishi " ni ka kyale ni fushi na ke da kai " ba tare da ya daina ba ya ce mata " da gaske za ki iya fushi da ni Cutie ? " dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " gaskiya ba zan iya ba , sai dai cikin wassa " cikin sanyin murya ya ce mata " i'm sorry my Cutie " a rude ta juyo ta na kallon shi ta ce " baby hakurin me ka ke ba ni ? " " abun da na yi miki lokacin da mu ke US " girgiza mishi kai ta yi a hankali kafin ta matso baya ta jingina bayan ta a jikin forehead din gadon sannan ta ce mishi " baby ni ba ka yi min komai ba " da sauri ya ce mata " no , na san na cutar da ke dayawa , kin zubar da hawayen ki saboda ni , na saka ki kukan da ban taba tunanin za ki yi shi ba a rayuwar ki , ga shi kuma nine silar wannan kukan , ban san abun da ya sa na kaurace miki a lokacin da ki ka fi bukata ta a kusa da ke , duk lokacin da na ga murmushi a face din ki sai na tuno wannan lokacin da ki ke zubar da hawayen ki , ban san ya a ka yi ki samu gourbin yahe min cikin zuciyar ki " wani cool murmushi ta saki kafin ta riko hannunshi , ta kontar da kan ta saman shoulder din shi ta ce mishi " because i love you , kuma na san duk abun da ka yi ka yi shi ne saboda ka na so na kuma ba ka son rabuwa da ni , amma komai ya wuce , saboda ga shi yanzu babyn mu ya girma kuma ba abun da ya same ni " cikin nitsuwa ya katse ta da cewa " no , har yanzu ina jin tsoro cikin zuciya ta , in a ka je na rasa ki kin san ba zan iya ci gaba ba da rayuwa kashe kai na kawai zan yi " slowly ta dago kan ta , ta kalli face din shi na dan lokaci kafin ta ce " idan ka tafi wa zai kula da babyn mu ? Diya ? Ammie , Aunty RIANNA , ? momy ? ka na ganin dukkan su soyayyar da za su nunawa babyn mu za ta kai taka ? please kar ka tsane shi a kan laifin da ba shi ya aikata ba , ko da kuwa wani za ka yi wa hukunci ni za ka yi wa tun da ni na ki yarda mi zubar da cikin " ta qarashe maganar idanun ta na cikowa da ruwa slowly ya girgiza mata kai kafin ya ce " no , laifi na ne , da a ce ban kusance ki ba da ba za ki samu cikin nan ba , da duk wannan ba ta faru ba " " baby , ka na nufin ka na nadamar duk lokacin da ka ke kusanta ta ? " ta fada a sanyaye kamar za ta yi mishi kuka da sauri ya juyo ya daura hannun shi saman face din ta ya ce " never , ko so guda , asali ma wadanan lokutan su ne ma fi mahimanci a cikin rayuwa ta , kuma su ke lokutan da su ka fi ko wane farin ciki a cikin rayuwa ta saboda a lokacin ne mu ke zama abu guda ni da ke , na ji kamar babu kowa a duniyar nan sai ni , sai ke " wani cool murmushi ta sakin mishi kafin ma ta ce mishi wani abu ya matso ya cabko lips din ta ya fara kissing din ta ya San in har ba hakan ba ya yi ba zai samu ta yi barci ba har ya tsere wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta lumshe idanunta ta fara biye mishi a hankali ya sa hannu ya matso ta jikinsa kafin ya zame bakin shi da ga cikin nata slowly murya cen kassan makoshi ya ce mata " mu konta please , barci na ke ji " a hankali ta gyada mishi kai ta na sakin murmushi kafin ta gyada mishi da ga haka ta gyara ta konta shi ma ya konta ya janyo duvet ya rufe su har zuwa kugu kafin ya kai hannu saman cikinta ya fara shafawa a hankali wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke ta lumshe idanunta ta na jin wani sanyi cikin zuciyar ta ya na tsaka da shafa cikin ta kawai ya ji kamar cikin ta ya buge shi kadan a hannu gaskiya ya dan razana har zaro idanu ya yi kafin ya juya ya kalli face din ta , ta lumshe idanunta ta na sakin wani cool murmushi a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ci gaba da shafa cikin ta , a hankali a hankali har barci ya yi gaba da ita shi kuma ya tsare ta babu ko kiftawa ya na jin barci ya dauke ta ya janye hannun shi a hankali da ga saman cikin ta kafin ya mike zaune ya sauko da kafafun shi ya kai hannu ya janyo sneakers din shi ya meda kafin ya tashi tsaye a haka ya fara takawa ya nufi kofar fita dakin ya fice abun shi ya na fitowa parlour ko ya tardo mama zaune ita kadai kamar aljana dan ba karya ya tsorata da ganin ta a hankali ya karaso tsakiyar parlourn ya tsaya , cike da kula ya ce mata " mama , wani abu ya faru ? ya na ga ki na zaune a ke kadai ? ko wani abu ki ke bukata na kawo miki ? " a hankali mama ta gyada mishi kai ta na murmushi ta ce " ba komai , kawai ina son yin magana da mahaifin su , amma Abyad ta ki hada ni da shi " cikin rudu ya matso ya na fadin " mama , ki na lafiya kuwa ? " " Eh ina lafiya , ko dan na ce ina son magana da malam ne ka tsorata , kar ka ji tsoro ina iya yin magana da mutanan da su ka mutu in har ruhin su bai yi nisa ba , haka ita ma Inaya ta na iya yi , idan Abyad ta janyo ruhin wanda mu ke son yi wa magana , amma yau sam ta ki yarda ta yi abun

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});