Chapter 23
Chapter 23
sosai da Prince , kamar an tsaga kara , ba abun da ya baban ta su " murmushi kawai ta yi mishi kafin ta koma ta konta ta na fadin " ni yanzu barci na ke ji baby , kuma in na tashi ina son ka shirya min diner da kanka " " duk abun da ki ke so sarauniyata " a hankali ta lumshe idanunta ta na sakin murmushi , ta na a haka ta ji saukar lips din shi saman kumatunta ya manna mata kiss sannan ya mike ya na fadin zai dawo zuwa anjima gyada mishi kai kawai ta yi ba tare da ta ce komai ba da ga haka ya sa kai ya baro bedroom din har zai fita parlourn MALIKAT HOUDA ta yi saurin ce mishi " da ka tafi da ita ma zai fi , ka zo ka wuce mutane ko sannu babu " slowly ya juyo ya kalle ta ya ce " ke dai tsohuwar nan kin shiga rayuwata wlh , sai na yi maganin ki nan gama , kar ki damu ki na gani zan zo na dauke ta na tafi da ita ai dama tawa ce ba taki ba , ci gaba da shiga harkata sai na rataye ki , tsohuwa kawai " ya kai karshen ya na juyawa ya fice abun shi baki sake MALIKAT HOUDA ke kallon shi , har sai da ya fita sannan ta dawo da kallonta kan MALIKAT AL'UMU da ke rike da jikanta ta ce " kin dai ji abun da yaron ki ya ce ko ? kuma ba ki ce mishi komai ba ? wata yar karamar dariya MALIKAT AL'UMU ta yi ta na fadin " to mamie ya zan yi ? na isa na shiga tsakanin mata da mijinta , um um ku yi dramar ku cen nawa ni dai kallo kawai " a tare duk mutanan wajen su ka yi dariya har ita MALIKAT HOUDA , ba karya tun lokacin da Malik ke karami ya saba sosai da MALIKAT HOUDA , dan bayan ita babu wanda ya ke yi wa wassan kaka da jika , ita ma bayan shi ba wanda ta ke yi wa irin wannan wassan , jinin su ne ya hadu tamkar ita ce kakar shi ta gaskiya bayan ba shi da hadi da ita ❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ ( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥 ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊 【THE ROYALTY LOVE ❤🌹】 【 BOOK ________ 4📚✍❤ 】 _______________________🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊______________________ { P A G E ________ 19 & 20 ✍💕🔥} Bari na dan takaice labarin , a ranar Friday a ka yi duk wasu shirye shiryen dan sake nada Malik , amma wani abun mamaki kawai sai ya ce shi bai dawo dan ya zauna saman kujerar nan ba , kawai ya dawo ne dan ya kwace ta da ga hannun Aymane kuma ya yi nassara , yanzu kuma zai nada wanda ya cancenta sa wannan kujerar bayan shi , da ga haka ya nada Diya da kanshi a matsayin Malik , kuma babu wanda ya yi mishi ja , har ya kammala , sannan ya nada Abdoul a matsayin na hannun daman Diya , nan ma babu wanda ya yi mishi ja a haka har a ka kammala taron , kowa ya koma part din shi a misalin karfe takwas na dare duk ahalin Malik su na cikin parlourn shi na part din shi a floor na uku dan har yanzu bai bude floor na hudu ba a haka ya sanar da su zai koma US dan dama ziyara ce ya kawo musu yanzu lokacin komawarshi ya yi RIANNA ta sha kuka ta rokon shi ya zauna amma fir ya rufe ido ya ce ta yi hakuri shi dai sai ya tafi babu yadda su ka iya haka su ka yi mishi bankwana su na yi mishi addu'a Allah ya tsare shi tare da Familyn shi , su na fadin sun yi kewar shi sosai , ya ce duk ranar Friday su dinga zuwa a nan parlourn a karfe takwas su yi video call ya ga in kowa ya na cikin koshin lafiya da ga haka har karfe goma sha biyu na dare ya yi kowane ya koma part din shi bayan sallar asuba misalin karfe 5 , su ka raka Malik da Inaya da Twins din ta har airport , su na yi musu bankwana , da ga nan su ka shiga jet din su ya daga ya nufi US THE END ............ 🤣🤣🤣🤣🤣🤣✌✌✌✌✌✌ WASSA NA KE ▪AFTER FOUR YEARS ▪UNITED STATE OF AMERICA ( WASHINGTON DC ) wani kyakyawan yaro ne ya sauko stair , Fari kal da shi kamar ka taba jini ya fito , ya na da kananan idanu Hazel , ga dan karamin hancin shi a tsaye , da bakinshi , lips din shi red color shape din na sama kamar heart , ya na da smooth hair ya zubo mishi bayan keya , sai wasu kananan da su ka zubo mishi a gaban goshi har zuwa wajen eyebrow , ga tambarin masarautar Saudiya a wuyanshi ya na sanye da wandon Jeans white color , da T-shirt blue color , ya daura wata jacket a sama White color , kafafun shi na cikin wasu sneakers Navy blue , da gani renon madara da ice cream da gudu ya ke sauko stair din ya na wata yar karamar dariya kai tsaye parlourn gidan ya nufa nan ya tardo Malik zaune saman sofa ya na faman latsa laptop din gaban shi , ya na sanye da wandon jeans Blue da polo white color , ya na nan dai bai sauya ba , sai dai har yanzu bai tara gemu ba , smooth hair din nan nashi ya kara tsawo duk da ya na rage shi , ya bazun mishi a baya , ya na aikin shi cikin konciyar hankali a haka dan yaron nan ya nufe shi , ya Haye sofar ya na fadin " Daddy , tashi mu tafi , ice cream na ke so " ya fada cike da shagwaba ba tare da ya kalle shi ba Malik ya ce " Prince , ba ka ga aiki na ke yanzu ba , ka bari har zuwa yamma sai mu tafi , ka tafi ka yi barci please , Princess na cen na hutawarta kai ka na nan " noke mishi kafada Prince ya yi kafin ya haye saman bayan shi , ya na tura shi wai ya sauka su tafi , ya na fadin " No , No , No , ni yanzu na ke son ice cream , kuma yanzu za mu tafi , ka tashi mu tafiiiiiii " wani dan nunfashi Malik ya sauke kafin ya sa hannu guda ya sauko shi da ga saman bayan shi ya na fadin " please my Prince , ka bari at least na gama aiki na , sai mu tafi " ai ko ya na gama fadar haka Prince ya Zube a kassa ya na sakin kukan shagwaba , ya na harba kafafu har sai da sneakers din shi su ka fice , ya na fadin " Ni ice
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31