Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,097 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da safe " Malik ya fada ya na nufar corridor , Diya kuma ya nufi lift kai tsaye bedroom din su Malik ya koma , ya shiga ya ga Inaya konce da ga ita sai underwear har ta yi barci wani cool murmushi ya saki kafin ya taka ya shiga toilet ya yi wanka sannan ya fito ya shirya cikin kayan barcin shi kafin ya nufi bed din ya haye a haka har barci ya yi gaba da shi shi ma ▪WASHE GARI ⛅⛅ A hankali ta ware idanunta ta na karanto addu'ar tashi da ga barci ta na gama karantawa ko ta jiyo Muryarshi ya na fadin " sarauniyar barci , sai yanzu a ka tashi ? " wani cool murmushi ta saki kafin ta mike zaune ta kontar da kan ta saman bayan shi ta na fadin " barka da safiya baby " " barka , yanzu tashi ki je ki yi wanka ki zo ina jiran ki yi sauri please " da to kawai ta amsa mishi kafin ta mike ta sauko da kafafun ta kassa ta nufi toilet ta shige jim kadan ta fito sanye da bathrobe har ta nufi dressing room ta jiyo Muryar shi ya na fadin " ga su na fiddo miki " ba musu ta nufo shi , har ta kai hannu za ta dauki kayan , ya taro ta ya na fadin ta bari zai saka mata da kan shi ba ta yi mishi musu ta tsaya ya saka mata kayan kamar wata baby , ya feshe ta perfume sannan ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki bowl din fruits salad din da ya hada mata da kan shi ya ba ta wani cool murmushi ta saki ta na fadin " na gode sosai baby , kamar ko ka san abun da ke cikin rai na " daga mata gera guda ya yi ya na fadin " da Gaske ? " a hankali ta gyada mishi kai allamun Eh " shikenan , cinye ina zuwa " ya fada ya na tashi ya fice dakin ba musu ta fara shan fruits salad din nan , sai da ta shanye dukka sannan ta ajiye bowl din saman bedside drawer ta haye saman bed din ta konta , kamar ba yanzu ba ta tashi da ga barci ten minutes bayan konciyar ta Malik ya dawo cikin dakin ya na ganin ta konce ya saki wani cool murmushi ya karaso bakin gadon ya zauna ya kai dan bakin shi saman forehead din ta ya manna mata kiss ▪AFTER SOME HOURS ( misalin karfe 6 na yamma ) ▪ISLAND OF PALAWAN ▪INAYA konce ta ke tsakiyar wani lafiyayen gado mai mugun laushi , ya na shinfide da wata bedsheet white color , ta na sanye da wata bathrobe pink color a hankali ya motsi ta na kokarin tashi , da kalmar shahada a bakinta ta farka kafin ta ware idanunta a hankali slowly ta mike zaune ta na bin wajen da kallo , gaskia bedroom din ya hasu ba kadan ba , a cen geffen hagunta , kawai sai ta ga teku , ya yi wani blue mai mugun kyau , ga rana ta zo faduwa , kun dai san yadda yanayin sky ya ke idan rana ta zo faduwa , musaman wajen su karfe 6 din nan abun ya na da matukar kyau , ga wani dan balcony nan , an saka mishi wasu chair gwanin burgewa , sai wata yar karamar chair kamar table karamar stair makale da karyar balconyn sai a lokacin ta fara jiyo wata music mai dadi na tashi cikin bedroom din ta na tsaka da juye juyen ta kawai sai ta ga wall din glass da ke fuskantar bed din ya rabu gida biyu , ya zuge kan shi gefe da gefe sai ga Malik a tsaye ya na kallon ta ya riko hannayanshi a baya da ga shi sai short ta na ganin shi ta sauke wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauko da gudu da ga saman gadon ta nufe shi ta fada jikinshi ta na fadin " da farko na zata mafarki na ke , amma da na gan ka na tabbatar ba mafarki na ke ba " wani dan karamin murmushi ya saki kafin ya ce " mafarkin ki ne ya zama gaskiya " murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta dago da ga jikin shi ta na bin wajen da kallo , tamkar gidan da a ka fiddo da ga cikin film haka ya ke dan musaman duk walls din gidan na glass ne , ga wasu tsadadun fournitures farare kal da a ka kawata shi da su a hankali ta dawo da kallon ta gare shi , kafin ta yi magana ya yi sauri kai hannu saman lips din ta ya na fadin " mu je ki gani " ba musu ta bi bayan shi su ka iso saman balconyn nan murmushi mai dan sauti ta yi ta na fadin " baby , it's so beautiful , don Allah ko cikin film mu ke ne ? " " ba film ne ba zahiri ne , wannan shi ne gift din da na yi miki alkawari last five years , da zan iya ba ki fiye da wannan ma da sai na ba ki dan kin yi min komai a rayuwa my Cutie " dan zaro idanu ta yi ta na kallon shi , ita ko a lokacin da ta fada mishi hakan cikin wassa ne , ba ta yi tunanin zai dauki abun serious ba , bare ya yi abun da ta ce , ita ba ta ma san gift din minene ya ba ta , kawai ya tambaye ta wane irin gift ta ke so ta ba shi amsa ta yi nisa duniyar tunaninta kawai ta ji ya raba ta da bathrobe din jikin ta , ya bar mata underwear kadai , ya ajiye bathrobe din saman chair a gefe , da sauri ta ce mishi " baby , ba ka tsoron wani ya gan mu a haka ? " a hankali ya sa hannu ya dago ta , da sauri ta zagayo da kafafun ta a kugunshi , hannayanta kuma a wuyan shi , murya kassa kassa ya ce mata " babu kowa a wajen nan da ga ni sai ke , sai Allah , sai wacen mai idanun mage da ta tsare mu da ido " ( 🙄🙄🤭 ba dai ni ka ke cewa mai idanun mage ba ko ? ) wata yar karamar dariya Ta yi ta na fadin " baby , where is our Twins ? " " su na wajen Ammie da RIANNA , babu kowa a wajen nan da ga ni sai ke " " to yanzu me za mu yi " ta fada ta na daga mishi gera guda a hankali ya fara takawa ya nufi yar table din nan kamar stair a bakin kariyar balconyn ya haye sannan ya ce mata " close your eyes " ba musu ta lumshe idanunta ta na sakin murmushi " kin shirya ? " ya fada cikin sanyin murya " na shirya " ta fada duk da ba ta san abun ya ke shirin yi ba ta

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});