Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 22

Chapter 22

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,067 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ce , da ga haka ya ci gaba da tafiyar shi har ya iso part din MALIKAT HOUDA bakin shi da sallama ya shigo parlourn MALIKAT HOUDA , nan ya tardo ta zaune tare da MALIKAT AL'UMU da mama da Nesrine , MALIKAT AL'UMU na rike da Nailah , MALIKAT HOUDA kuma ta na rike da Junior ( 🤣🤣🤣✌ gaskiya sai dai mu kira shi da Junior dan ni mutum guda na bawa wannan sunnan wato MALIK NAWFEL HICHAM BIN JAABAR , MY NUMBER ONE 🤣✌ ) MALIKAT INAS kuma ta na rike da Nayel bai ce musu komai ba ya nufi corridor ya shige , kai tsaye bedroom din da Inaya ke ciki ya nufa dan dama ita ya zo nema ya na shiga ya gan ta konce tsakiyar gado , ta dunkule waje guda , idanunta na bude da sauri ya nufi gadon dan a nashi tunanin wani abu ya same ta , ya na isa ya zauna a baki ya na fadin " my Cutie , me ya faru ? ciwo ki ke ? " a hankali ta dawo da kallon ta gare shi , ta saki wani dan karamin murmushi ta ce " yanzu fa na tashi da ga barci , ko one minute ba a yi ba da na bude ido " a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce " to me ya faru ? ko wani abu ki ke so ? fada min zan je na kawo miki " girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " yaya Zayd ba na bukatar komai a yanzu , kawai ina son na huta , jikina duk a mace ya ke " a hankali ya sunkuyar da kai ya manna mata kiss saman forehead ya na fadin " okay my Cutie , konta ki huta , dama na zo na fada miki ran Friday za mu tafi Makkah , da ga nan mu koma gidanmu na US " wani dan karamin murmushi ta saki murya a sanyaye ta ce " da gaske yaya Zayd , za mu tafi Makkah ? " gyada mata kai ya yi a hankali ya na cewa " har Madina sai mun biya , da ga nan mu tafi Dubaï mu yi shopping sannan mu komawar US " har ta saki wani dan murmushi sai ta marairaice fuska ta na fadin " baby , please tell me , baby nawa na haifa ? don Allah ka fada min , wlh hankalina duk ya ki konciya , da na lumshe idanu sai na dinga jiyo Muryar shi " wata yar karamar ajiyar zuciya ya sauke , a sanyaye ya ce mata " Cutie , me ki ke so na ce miki yanzu ? " a hankali ta mike zaune , ta jingina bayanta a jikin forehead din gadon , ta riko hannunshi ta na fadin " ka fada min gaskiya mana , zan fi jin dadin ka fada min gaskiya ko me zai faru hakan zai sa na ji sanyi a zuciya ta , ko dai babyn bai zo da rai ba ? " ta fada ta na dan marairaice fuska sai da ya dauki lokaci kafin ya ce mata " i'm sorry my Cutie , na yi tunanin in na boye miki hakan ba za ki ji zafin rashin ba , amma gaskiya ne Triplets mu ka samu , sai dai namijin na biyu bai zo da rai ba , I'm sorry " wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta lumshe idanunta , ta fara zubar da hawaye da sauri ya fara goge hawayen ya na fadin " kin gani ko , shi ya sa na ki fada miki , ga shi yanzu ki na kuka " a hankali ta girgiza mishi kai ta na fadin " ba komai baby , Allah zai ba mu wani , ko ba komai yanzu zan daina wannan tunanin , amma please ina son na ga Nayab , ina so na ga in ya na kama da Nayel din mu " ta kai karshen ta na ware idanunta a sanyaye girgiza mata kai ya yi a hankali kafin ya ce " i'm sorry my Cutie , amma tun ranar a ka yi jana'izar shi , bayan ni da doctor da nurse biyu sai mama ba wanda ya san wannan maganar , ko je dan kin matsa ne na fada miki , ki yi hakuri don Allah " a hankali ta sakin mishi kuka ta na fadin " yanzu ka hana ni ganin babyna , why za ka yi haka , da ka bar ni na gan shi mana " " i'm sorry my Cutie , wlh ban yi hakan dan na cutar da ke , please ki daina kukan nan wlh b....... " bai kai karshen maganar shi ba kawai ya ga ta koma Aswad lokaci guda ta na daga mishi da karfi ta ce " ka daina ce min na yi shiru , babyna ne ba nata ba , why za ka ce a yi jana'izar shi ba tare da na gan shi ba " ta fada har wani sama gashin ta ya yi kamar a na hura shi da iska ba karamar razana Malik ya yi ba , har sai da ya mike tsaye ya na karanto kalmar shahada wasu yawu ma su daci ya hadiye kafin ya ce " please my Cutie, calm down , please , i'm sorry " ya na gama fadar haka kawai ya ga ta saki kuka , wasu bakaken hawaye na zubo mata , ta na fadin " ka kawo min babyna na gan shi , ka kawo min shi na gani " ta fada a sanyaye kafin ta lumshe idanunta a hankali , nan take jelar gashinta ta zubo saman shoulder din ta wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ware idanunta a hankali shi ma nanauyar ajiyar zuciya ya sauke ganin idanunta sun dawo dai'dai a hankali ya zube saman guyiwowinshi ya riko kunnuwan shi , ya na fadin " i'm so sorry my Cutie , just na yi tunanin in na boye miki hakan ba za ki ji zafin mutuwar Nayab ba , ban yi tunanin hakan zai cutar da ke ba , i'm sorry , please forgive me , please " ( in na gane wani abu 🤔🤔🤔 Nayel shi ya dauko Abyad , Nayab kuma ya dauko Aswad , yanzu da babu Nayab Aswad za ta koma jikin Nailah1 ko kuwa ? ) wani dan karamin murmushi ta sakin mishi kafin ta mika mishi hannu a hankali ya mike tsaye ya riko hannunta , ya zauna bakin gadon " babu komai , na gode baby , na san duk abun da ka yi ka yi shi because you love me , kuma ba ka son abun da zai cutar da ni , ko ba komai na so na ga Nayab , amma tunda kai ka gan shi , ni ma kamar na gan shi ne , so it's okay now " ta kai karshen ta na sakin mishi wani dan karamin murmushi murmushi shi ma ya sakin mata kafin ya kai hannu ya fara goge mata bakaken hawayen Aswad ya na fadin " kin sani , ya na kama

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});