Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,054 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bacin rai , har sai da Aymane ya saki wuyan RIANNA bai shirya ba ya na ganin ya sake ta ya yarfa hannu shi da karfi kassa , ya riko hannun RIANNA zai bar wajen da ita da sauri Aymane ya riko hannunta ya na fadin " she is my wife , ba ka da ikon tafiya da ita " Malik bai ce mishi komai ba , ya sa kafa ya tura shi har sai da ya fadi kassa ya na faduwa ya juya ya nufi lift ya na rike da hannun RIANNA , sai da su ka yi ido hudu da Aymane kafin kofar lift din ta rufe kai tsaye part din su ka baro , ya na janye da hannun RIANNA , ita ko ko gaban ta ba ta gani , kawai ta tsare shi da ido babu ko kiftawa ta na hawaye sai da su ka shigo parlourn MALIKAT HOUDA ba ta sani ba , kawai sai ganin ta yi ya saki hannun ta ya nufi corridor da sauri ta riko hannunshi , da karfi ya kwace shi ya nufi corridor ba ta hakura ba sai da ta sake kai hannu ta riko nashi ta na fadin " Akhie " ba ta gama rufe bakinta ba , ya juyo ya daka mata wata gigitaciyar tsawa ya na fadin " I say let me ! " da ga haka ya nufi corridor ya shige ya bar ta ta yi sumar tsaye da sauri MALIKAT INAS ta tasso ta rungume yarinyarta ta na sakin kuka a hankali RIANNA ta bude baki ta ce " Ammie , cewa ya yi na kyale shi " ta fada hawaye na zubo mata da sauri Diya ya ce mata " RIANNA , gwara ki kyale shi , dan yanzu bacin ran da ya ke ciki ko da marigayi Malik ne a gaban shi , zai iya yi mishi fiye da tsawan , dan idanunshi a rufe su ke , ba ku san abun da Aymane ya fada mishi ba a fada , dan haka ku kyale shi har ya sauko " da sauri RIANNA ta shige jikin MALIKAT INAS ta na sakin kuka har da zubewa saman guyiwowinta , ta na kuka bangaran Malik , kai tsaye corridor ya nufa , har ya wuce bedroom din da Inaya ke ciki ya jiyo Muryar ta , ta na fadin " Ashhhhhhh " cak ya tsaya , ko tunani bai tsaya yi ba ya tura kofar ya shiga babu ko sallama ❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ ( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥 ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊 【THE ROYALTY LOVE ❤🌹】 【 BOOK ________ 4 📚✍💌 】 _______________________♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡______________________ { P A G E ________ 5 & 6 ✍💕🔥} cak ya tsaya , ko tunani bai tsaya yi ba ya tura kofar dakin ya shiga babu ko sallama nan ya gan ta zaune saman bed din mama , ta jingina bayanta a forehead din gadon , da ga ita sai bathrobe , ga hannun mama saman katon cikinta , sai murmushi su ke saki a tare ya na ganin haka ya ce " i'm sorry " ya kai karshen ya na shirin juyawa da sauri Mama ta ce " malam Zayd , ina kuma za ka je ? " shiru ya yi bai ce mata komai ba , ko motsi ya kassa ya na a haka ya ga mama tsaye gaban shi ta na fadin " dama ta ce ta na son ganin ka , Auta zan dawo anjima kin ji ? " gyada mata kai kawai Inaya ta yi , da ga haka ta sa kafa ta fito bedroom din ta janyo musu kofa ta na fita ko ya sakawa kofar security a hankali ya juya ya nufi bakin gado , ya zauna ya na kallon ta wani cool murmushi ta sakin mishi kafin ta ce " baby ka san wani abu ? " girgiza mata kai ya yi a sanyaye ya ce " sai kin fada " dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " babyn mu ya na motsi , yanzu na ji kafafunshi saman cikina " " da gaske ? " ya fada ya na daga mata gera gyada mishi kai ta yi da sauri ta na fadin " kawo hannunka ka ji " ta fada ta na kai hannu ta riko nashi ai ko wanda ke zubar da jini ta dago , " inallillahi , baby wa ya ji maka ciwo haka ? " ta fada cike da damuwa a hankali ya kwace hannunshi ya na cewa " kar ki damu , na zo wucewa ne , na bugi sword din wani dogari , kuma babu zafi ina zuwa " ya kai karshen ya na mikewa tsaye kai tsaye toilet ya nufa ya shiga , ko one minute bai yi ba ya fito ya na rike da towel ya na goge hannunshi , dai'dai ya karaso wajen sofa , ya tilla towel din a sama ya koma wajen ta , ya zauna bakin gadon , ya cire sneakers din shi ya haye saman gadon , ya konta ya tada kai da cinyoyin ta lokaci guda ya saki wata nanauyar ajiyar zuciya , har sai da Inaya ta yi wata yar karamar dariya ta na kai hannu saman kanshi , ta fara shafawa a hankali ya na a haka kawai ya ji wani dadaden qamshi , ya na isa cikin hancinshi a hankali a hankali slowly ya ware idanunshi , ya yi sama da su , kawai ya ga ashe ko pant ba za ta sanye da a hankali ya lumshe idanunshi ya sake bude kamar mai jin barci ba tare da ya janye idanunshi ba da ga saman vagina din ta ya ce " Cutie , ware kafafunki kadan " ba musu ta ware kafafunta , ta na fadin " me ya faru baby ? " ta fada dan ita a tunanin ta wani abu ya gani ai ko wani abu ya gani , ta na gama rufe bakinta , ta ji tongue din shi a cikin vagina din ta sai da ta zaro idanu ta kara danna kan shi a wajen dan ba ta shiryawa hakan ba murya a sanyaye ta ce " yaya Zayd ka bari please " a hankali ya zame tongue din shi ya matso a hankali kafin ya dago kai ya kalle ta ya ce " i'm sorry my Cutie " wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta gyada mishi kai a hankali ya dawo geffen ta ya zauna ya riko hannunta ya ce " tell me , wane irin gift ki ke so na yi miki ? " cikin rudu ta ce " wane irin gift kuma ? na me ? " " ke dai kawai ki fada min , gift din da ke ki ke so " dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " ummmmm , Island " a rude ya ce " Island kuma ? " gyada mishi kai ta yi ta na fadin " yeah , Island , ai kai ka ce na fadi abun da ne ke so " ta fada cike da shagwaba "

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});