Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,042 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

, ga wannan muguwar zumar taki mai dadi , sai dai kawai na ji kaina a duniyar sama jannati ina yawo cikin gajimare , Allah ki na kaso yarinyar nan , Allah dadin ki karshe ne , ke makura ce My Cutie , duk cikin matan duniya ke kadai ki ka iya mulkar zuciyar Nawfel Hicham Bin Jaabar , wayoooooo Allah dadin Cutie zai ....... " ai ba ta bari ya kai karshen maganar shi ba ta cabko lips din shi ta fara yi mishi kiss dan ta ga allamun ba ya cikin hayacin shi , ga sambatun nashi idan ya fara sai ka rantse hura mishi a kunne a ke dan dadi kuma duk bai San ya na yi ba , dama jira ta ke ya fara wuce gona ta taro shi a haka su ka ci gaba da shar-holiyar su , sai ta gaji da kissing din shi sannan ta saki lips din shi ya ci gaba da zuba mata sambatun dadin nashi ni kuma na tattara takarduna , na ba su waje su ji dadin rayuwar su , na yi gaba dan da sauran labarai ___________________HAPPY ENDING βœπŸ•Š___________________ Alhamdoulilah ! Alhamdoulilah ! Alhamdoulilah ! GODIYA TA TABBATA GA ALLAH , DA YA BA NI DAMAR KAMMALA WANNAN LITTAFIN CIKIN AMINCIN SHI , NA GODE SOSAI DA IRIN GUDUN MAWAR DA NA SAMU DA GA GARE KU β™‘ MY COMMENTS β™‘ WANNAN LITTAFIN NA EXILED PRINCE YA NA DAYA DA GA CIKIN ABUN DA NA KE ALFAHARI DA SHI A RAYUWATA , WANNAN SHI NE LITTAFI NA BIYU DA NA RUBUTA , DUK DA KIRKIRAREN LABARI NE , AMMA NA GA ABUBUWA DAYAWA A CIKI , ZALINCI , CIN AMANA , KIYAYA , SON ZUCIYA , MAKIRCI KALA KALA , AMMA BA SU YI NASSARA BA A KAN SOYAYYA , DAN LABARIN SOYAYYAR MALIK DA INAYA YA YI MATUKAR BURGE NI , NASU TARIHIN SOYAYYAR DABAN YA KE , 🀣🀣 BA ZAN YI KARYA BA GASKIYA LABARIN NAN YA YI MATUKAR BURGE NI , WASU WAJAJEN INA DARIYA NA RUBUTA SU , WASU KUMA INA HAWAYE NA RUBUTA SU , MUSAMAN WAJEN DA MALIK YA CE SAI SUN ZUBAR DA CIKIN PRINCE , WAJEN NAN SAI DA NA YI HAWAYE , DA KUMA WAJEN DA DIYA KE GWADA MISHI MACIJIN SHI , NA SAN BABU WANDA YA YI TUNANIN HAKA AMMA SAI MALIK YA NUNA MISHI KAMAR BAI GA KOMAI BA , ABOTA IRIN TASU BA A KO INA BA ZA A SAME , WANNAN ZUCIYAR TA MALIK BA A KO INA ZA A SAME TA BA 🀣🀣🀣 GA KUMA UWAR SHAGWABAR MU A GEFE 🀣🀣 SAI DA MALIK YA MALLAKA MATA SAUDIYA BAKI DAYA BA TARE DA YA SANI BA 🀣🀣 YARINYAR NAN TA IYA KASHE MUTUM WLH 🀣🀣 DUK LOKACIN DA NA ZO WAJEN DRAMAR TA DA MALIK SAI NA YI DARIYA YANZU DA A CE AYMANE BA YI KOKARIN KASHE MALIK BA A LOKACIN DA YA KE 24 YEARS DA BA ZAI HADU DA DIYA BA , BA ZAI JE NIGERIA , BA ZAI HADU DA MALAM BA , BARE HAR YA BASHI AUREN INAYA 🀧🀧 GASKIYA BAN JI DADI DA LABARIN NAN YA KAMMALA , NA SO MU CI GABA DA SHI 🀧🀧 NA GA INA DRAMAR INAYA ZA TA KAI 🀣✌ WAI WA YA KE TUNE WAJEN DA TA CE MISHI YA BA TA NONO TA SHA 🀣🀣 SAI DA NA KAMMALA PAGE DIN INA DARIYA 🀣🀣🀣🀣 🀣🀣 GA KUMA DRAMAR MALIK DA KAN SHI , WAJEN DA TA KE MISHI DAN ISKA 🀣🀣 🀣🀣 NI DAMA NA SAN WANNAN SHIRUN NASHI BA A BANZA BA , GASKIYA MALIK YA CIKA ROMEO , 🀣🀣 INAYA BA TA JI DA SAUKI A HANNUN SHI , DA CIKI MA BAI KYALE TA BA 🀣🀣✌ 🀣🀣 DA WAJEN DA YA YI WA SU ADEL KARYAR SHI MAKAHO NE 🀣🀣 WLH WAJEN NAN YA KASO NI KAMAR ME πŸ˜‚πŸ˜‚ ALLAH MALIK NAMIJIN DUNIYA NE πŸ˜‚ KU DUBA HAR ISLAND FA YA SAYE KAWAI DAN YA DINGA TAFIYA HONEY MOON DA INAYA , BA ISLAND GUDA BA HAR BIYU MA πŸ˜‚ πŸ˜‚πŸ˜‚ GASKIYA YA BURGE NI , NA SARRA MISHI NAWFEL HICHAM BIN JAABAR , DA TILA GA MALIK HICHAM BIN JAABAR , JIKAN MALIK ABDOUL LATIF BIN SAUD DA MALIK ABDOULAZIZ BIN SAUD DAYA YA KE BABUN NA BIYUN SHI A DUNIYA πŸ˜‚πŸ˜‚ GASKIYA IDAN NA CE ZAN FADA MUKU IRIN DARIYAR DA NA SHA SAI MUN KAMMALA BOOK DIN NAN 🀭🀭 KAI ASHE FA YA IDA πŸ˜“πŸ˜“πŸ˜“ GASKIYA ZAN YI KEWAR MALIK , DA INAYA , DA PRINCE DA PRINCESS 😍❀πŸ”₯πŸ”₯ THE PERFECT ROYAL FAMILY πŸ˜πŸ‘‘πŸ”₯ GASKIYA NA GODE SOSAI DA IRIN GUDUN MAWAR DA NA SAMU , DA KUMA KARBUWAR DA KU KA YI WA BOOKS DI NA , WASU SUN SHA CE MIN WANNAN SHI FIRST PAID BOOK DIN DA SU KA TABA SIYA , NA JI DADIN HAKAN GASKIYA NA GODE SOSAI , ALLAH YA BAR ZUMINCI ALLAH YA KARA MANA SON MANZON SA πŸ₯°πŸ₯° AMMA INA DA TAMBAYA GUDA πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€” A GANIN KU YAKIN KUJERAR MALIK YA KAMMALA ? DAN FA KAR KU MANCE AYMANE YA AURI HAFSAT KUMA HAR DA CIKIN SHI A JIKIN TA A LOKACIN NA SAN HAR TA HAIFE SHI MA , GA SHI KUMA TWINS TA HAIFA MACE DA NAMIJI ITA MA , GA KUMA KIYAYAR DA KE YI WA MALIK YA KASHE MAHAIFINTA YA KUMA KASHE MIJINTA KU NA TUNANIN BA ZA TA SAKAWA BABYS DIN TA BA KIYAYAR MALIK SABODA SHI YA KASHE AYMANE ? GA KUMA JUNIOR GA UWA UBA PRINCE CIKAKEN MAGAJIN KUJERAR MALIK KU NA GANIN IDAN SUN GIRMA BA ZA SU YI YAKI A KAN KUJERAR NAN BA GA KUMA PRETTY A TSAKIYAR SU , YA ZA TA KASANCE IN PRINCE DA JUNIOR DUK SU KAMU DA SOYAYYAR TA ? GA KUMA YARON AYMANE A GEFE NA SAN KUMA YA GADO MACIJIN UBAN SHI GA ABYAD DA ASWAD A JIKIN PRINCE DAN SUN SAN YAKIN BAI GAMA BA SHI YA SA SU KA DAWO A JIKIN PRINCE A KA JE KUMA YARINYAR AYMANE TA KAMU DA SON PRINCE SHI KUMA PRETTY YA KE SO A KA JE NAYAB BAI MUTU KUMA FA ? A KA JE YA DAWO YA KUMA DAWO A MATSAYIN MAKIYIN NAYEL ? A KA JE YA HADU DA PRINCESS KUMA YA KAMU DA SON TA ? YA KU KE GANIN DRAMAR ZA TA KASANCE NI DAI NA CE HMMMMMM , INA GA BAN GAMA DA FAMILYN NAWFEL HICHAM BIN JAABAR BA , DAN YAKIN KUJERAR MALIK YANZU YA FARA DA GA ALKALAMIN AMEERA ABDOULAYE βœŒπŸ’• A.K.A MEERAH πŸ•ŠπŸ”₯ 【 THE ROYALTY LOVE πŸ•ŠπŸŒΈπŸ’• 】 ✍✍✍✍ FREEDOM OF WRITERS ✍✍✍✍ PEN IS MORE THAN SWORD ✍✍✍✍✍ GA DUK ME BUKATAR YIN MAGANA DA NI KAI TSAYE ZAI IYA TABO NI TA WANNAN NUMBER +22798999753 WHATSAPP ONLY THANKS A LOT ✌ LUV U SO MUCHHHHH ❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀ PEACE πŸ•ŠπŸƒ

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});