Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Exiled Princess Book 4 Complete Hausa Novel 1,075 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

guda ya fara kissing din ta ai ba shiri ta yi tsit , ta na karbar sakon shi , nan take ita ma ta shiga mayar mishi da martani , ta zagayo da hannayanta a wuyan shi a hankali ya yi baya da ita , su ka fado saman bed din su , ya sa hannu ya fara raba ta da kayan jikin ta , har sai da ya meda ta naked , sannan ya zabe bakin shi da ga cikin nata bai dire shi ko ina ba sai saman nipple din ta , nan take kawai ya gama fita hayacin shi , specially yadda ya ke jin hannun ta saman kanshi duk ta gama birkice mishi lissafi Ita kanta tuni tuni ta tafi , dan dama a kusa ta ke , ta yi tunanin janyowar nan da ya yi mata dan su buga game ne , wai sai ta ga ya ja mata hanci shi ya sa ta sakin mishi kukan shagwaba 😴😴😴 NI KAM BARI NA JUYA HAR KU GAMA NA DAWO , DAN ABUN YA FARA FIN KARFINA β–ͺAFTER SOME HOURS πŸ’« Misalin karfe 5 na yamma , a tare duk su ka shirya su ka tafi park , dan Malik ya san in ba su tafi ba tom Prince ba zai kyale shi ba , ita dai Princess cewa ta yi ba za ta je ba , ta zauna tare da maid din su , ba irin rokon da Malik bai yi mata ba su tafi , da ga karshe ta sakin mishi kuka, ba dan ya so ba ya hakura ya kyale ta a haka su ka nufi park din Malik ke yawan kai Su , ba kowane ne ba sai park din da ya hadu da Aylan , kullum a zuciyar shi ya na tunanin zai sake ganin shi , amma tsawan shekara hudu yanzu kullum ya zo ba ya ganin shi har ya cire rai ma , bayan ya yi parking din motar su , su ka fito su ka shiga park din , shi dai prince tun da su ka shigo baki ya ki rufuwa , sai dariya ya ke , ita kuma Inaya ta biye mishi , da allamun na yarintar sun dawo mata shi dai Malik kallon su kawai ya ke ya na murmushi su na a haka kawai ya ga Prince ya kwassa da gudu ya nufi wajen wani me sayar da halawar auduga da sauri Inaya ta bi bayan shi ta na fadin " Prince , yi a hankali don Allah kar ka bace mana " bin bayan su Malik ya yi ya na kiran sunan Prince shi dai Prince ko jin su ba ya yi dan halawar ta yi mugun shiga ranshi , sai da ya iso sannan ya tsaya ya na fadin " Uncle , ina son halwar nan " ya kai karshen ya na nuna mishi mai pink color ya na gama fadar haka ya ji Nihal ta riko hannunshi ta na fadin " Prince , next time in ka na son abu ka fada min ba tserewa za ka yi ba , a ka je ka bace fa ? " cikin yar shagwaba ya ce " i'm Sorry Cutie , please saya min halawa " ya na gama fadar haka Malik ya iso wajen ya na fadin " Prince , why za ka tsere ? dubi yadda ka gajiyar da momyn ka " wani dan karamin kukan shagwaba Prince ya yi mishi ya na fadin " ni halawa na ke so , pleaseeee " ya kai karshen ya na dan marairaice fuska ya na rufe bakin shi Malik ya ji wayar shi ta fara ringing , hannu ya kai cikin aljihu , ya fiddo ta , sannan ya kai hannu cikin gudan aljihun ya fiddo bandir din dollars , ya mikawa Inaya ya na fadin " kar ku bar wajen nan , yanzu na dawo " da to kawai ta amsa mishi kafin ta kai hannu ta karbi kudin shi kuma ya juya , kai a sunkuye ya fara takawa ya nufi hanyar fita park din ya na latsa wayar shi ya yi nisa kadan , kawai ya ji ya bugi mutun da karfi , har sai da ya saki wayar shi , ya yi gaba kamar ya yi tuntunbe sai dai bai fadi ba wata yar karamar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya duka ya dauki wayar shi , kawai ya ga screen din ya tarwatse baki daya , ta mutu wani dan karamin tsaki ya ja , kafin ya juyo ya na fadin " I'm sorry na....... " ai maganar da bai kai karshen ta ba kenan ya dan zaro idanu ❀⚘ EXILED PRINCE ⚘❀ ( LOVE MEETS POWER ) πŸ‘‘πŸ”₯ ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) STORY & WRITTEN BY : MEERAH βš˜πŸ•Š 【THE ROYALTY LOVE β€πŸŒΉγ€‘ 【 BOOK ________ 4πŸ“šβœβ€ 】 _______________________πŸ•ŠβœπŸ•ŠβœπŸ•ŠβœπŸ•ŠβœπŸ•ŠβœπŸ•ŠβœπŸ•Š______________________ ο½› P A G E ________ 21 & 22 βœπŸ’•πŸ”₯} wani dan karamin Murmushi Aylan ya sakin mishi kafin ya ce " kai ma an koya maka tafiya ka na latsa waya ? " ya kai karshen ya na dukawa ya dauki tashi wayar shi ma wata nanauyar ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " General , sai yau Allah ya sake hada ni da kai " " Kennan nema na ka shiga yi " Aylan ya fada ya na meda wayar shi cikin aljihun shi , ya juyo da kyau su na fuskantar juna wani dan murmushi Malik ya yi kafin ya ce " Eh , dole na nema ka " cikin nitsuwa Aylan ya katse shi da cewa " Why ?" " akwai tambayar da ta tsaya min a rai tsawan shekaru , kuma na san kai kadai za ka iya ba ni amsar ta , amma sai yau Allah ya sake hada ni da kai " wani murmushi mai dan sauti Aylan ya yi kafin ya nade hannayanshi a kirji, ya daga mishi gera guda ya na fadin " me ya sa ban fada maka a na neman ka a Saudiya ba ko ? " dan zaro idanu Malik ya yi ya na kallon shi , ta ya a ka yi ya san tambayar da zai yi mishi kenan ya yi nisa duniyar tunanin shi ya jiyo Muryar Aylan ya na fadin " maganar ta na da tsawo " da sauri Malik ya katse shi da cewa " please tell me " " shikenan tun da ka matsa , it's true na san da a na neman ka , kuma har da ni cikin neman ka , har kyauta na bayar ga duk wanda ya samo ka , lokacin da na ji labarin halin da familyn ka ke ciki na yi kokari wajen ganin na taimaka musu saboda General Abdellah abokin mahaifina ne , na so na tura jami'an tsaro na Saudiya dan sauke Malik da ga kujerar , sai da ga baya General ke kwatanta min in na yi haka kamar na haddasa yaki ne tsakanin Saudiya da US , nemo ka ne kadai solution din mu , that's why ma na bayar da kyautar ga wanda zai samo ka dan ka koma Saudiya in

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});