Chapter 30
Chapter 30
wangale jinine a wajen sosai sai dai Sunyi neman duniya babu Shakeerah babu labarin ta hankalin su yatashi sosai,hannu hjy Sameera tasaka aka tasaki ihu tana me dora hannu aka,shikan shi Daddy a rude yake Shima ihun yasaka,yadauki wayansa yakira number hjy harirah (mom)din Shakeerah sai dai switched off kawai akece masa,cilli yayi da wayar gefe daya ya dubi daya daga cikin kattin yace"Zama Bai ganmu ba mugu ka shirya yanzu a Daren nan mu nufi Zaria wajen mahaifiyar Shakeerah domin bana tantama can tanufa, Amma Ina baba megadi yaje,amsar da suka rasa me basu kenan. Kiran Mr Patrick Alhj sani yayi ya sanar dashi abinda ke faruwa,Shima ihu yasaki kamar zai fasa wayar yace" wallahi alhaja hamzaet kada ki kuskura kidawomin nan Babu shegen yarinyar can da ita da Alhaja sani da shegen matanta Sameera,sosai jikin su ke rawa da abinda ke faruwa, Daddy da Alhj Hamza da katten maza biyu suka shiga motoci suka nufi hanyar Zaria a daren nan. Matar Mr Patrick da hjy Sameera da sauran suka juya suka nufi kungiya domin kiri kiri sunce hjy Sameera bazata kwana a gidan ba Kuma Muddin ba'aga Shakeerah ba su da gidan nan sai a lahira idan suna da rabo. Sosai hjy Sameera ke kuka tana tsine ma Daddy da Shakeerah, domin hakanan jikin ta ke bata rayuwar ta tazo karshe. _I NEED UR COMMENT_ *Kuyi manage da wannan 1page din domin yau Ina busy ne tnx for the comment my reader's Ina ganin sakon ninku,Nima Ina sonku sosai ngd da kulawa matuka* Xahratty ce✍🏾 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30