Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,299 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

an murde da karfin tsiya,wani Kara da ihu Daddy yasa banda rawa Babu abinda jikin sa keyi masa,duk yanda yaso don ganin Shakeerah tasakin masa jaruman sa abin ya gagara,sosai Daddy ke ihu yahada zufa yayi sharkaf ga wani irin tsoro da Shakeerah ke bashi idanuwan ta sun wani juye dama kwayar idon ba baki bane. Tsiiiiiiiiiii! Daddy yafara sakin fitsari a wando wani irin dariya Shakeerah keyi kamar bana mutane ba,Kika Daddy yafara tare da bata hakuri cikin amon murya Shakeerah tafara magana "Yau kashin abarnan yakare domin babu abinda zai hana van tsigeta na guntule ta ba sannan nayi cilli da itaaaaaaaaa. Jikin Daddy na rawa wani karfi yazo Mai yakuwa fisge manhood din sa daga hannunta a guje yashige dayan bedroom din yarufo. Dariya sosai Shakeerah tayi don ganin abinda yafaru,mikewa tayi jikin ta duk babu kwari tashige toilet,ta dauki tsawon lokaci kafin tafito,Koda tafito Babu Kayan Daddy,ya lallaba yakwasa ya ware. Tuntsirewa da dariya Shakeerah tayi tana tuno abinda yafaru,laptop dinta tajawo tayi connecting da wayar ta tafara neman DIAMOND LADIES,Basu dauki dogon lokaci ba sukayi picking call din a take ana suka fara video call Cike da farin ciki da dokin juna. Nan Shakeerah tabasu labarin abinda yafaru tun Daren Ranar da ta shigo gidan,sosai fauzy ta tsorata da lamarin domin jinta take kaman itace a cikin kadararren gidan nan. Fauzy tace"Sis to ya maganar abinfa yakai ki ana Samun nasara kuwa,domin naga yau 2month harda wani Abu banji kina bamu bayani ba. Dafe kai Shakeerah tayi tace"guy's kudai ayi sha'ani kawai domin nima kaina fa ya kulle,domin da alamu akwai abinda ke faruwa sai dai ina kokarin sani sai dai ba komai zan iya Sani ba,Ina Shirin da babu Wanda zaisan inda nadosa sai Ranar da aka Kai Papi court. Shiru khadee tayi tana jin wani irin tausayin Daddy din ta Shakeerah tace"Yadai beb?ko nafasa wNnNan abin ne nadawo? Cikin Sauri khadee tace"haba Shakeerah me zesa kiyi haka,ai Daddy bai canci a saurara masa ba domin Ni ko a labari bantaba ganin hatsabibin uba mai cin 'yayansa ba Kuma yagama ya kashesu kamar Daddy,just dama nasan akwai tausayi na da da mahaifi,duk dashi burinshi yaganni ya kasheni,nikuwa begen sa nakeyi matuka. Gaba daya kalaman ta yasa jikin su yin wani irin sanyi duk Sunyi shiru. Kauda shirun Shakeerah tayi tace"Babe's wallahi i miss yhuu,dariya fauzy tayi tace"uhm kedai bari,nima Ina nan ban koma ba,diddilo idanuwa Shakeerah tayi tace"No wonder tun dazu nake son tambayar ki wai baki koma bane?sai kuma na fasa. Khadee tace"taki tafiya Saboda Ammi da fulani gabadaya suna cikin damuwar rashin ki,dalilin da yasa ta zauna kenan don debe musu kewa,Kuma Alhamdulillah sun saki jiki,yanzu ma gidan mu tazo tun safe driver din fulani yakawo ta,sai anjima zata koma. Farin ciki sosai Shakeerah tayi ta kuma yima fauzy godiya,hararan wasa fauzy ta vanka mata tace"Rike godiyar ki domin bansan ta ba a tsakanin mu. Shakeerah tace"To Ina kikabar Dad da mommy? Basunan suntafi yawon shakatawa da na amarci. Gabadayan su suka tuntsire da dariya. Maganganu Shakeerah taji a farfajiyar gidan,dage labulen tayi anan ta hango Daddy da hjy Sameera na kokarin fita a mota daya,cikin Sauri tace"Guy's I will call you later,cox akwai abinda zanyi yanzu ne. Sallama sukayi gabadaya,ita kuma ta kashe laptop din ta aje a Kan bed,fita tayi daga bedroom din tafito balcony din ta da yake Dan sako ne ba kowa ke hangota ba,sai da taga fitan su Daddy sannan tafito ta nufi part din Daddy batare da kowa yasani ba,murda handle din tayi taji a rufe,a hankali tazaro wani Dan karamin key ta bude kofar, Ashe lokacin da suke romance da Daddy tayi kokarin zarowa. Shiga dakin tayi ko Ina fes fess direct bedroom din da suka shiga ta nufa,duk da cewa a rufe ne sai da tabude,dakin take kalla sosai,a hakali ta bude wadrope din Rannan,cin Karo tayi da wannan abin mai kama da laptop,murmushin gefen mouth tayi sannan ta tuna haruffa bakwai ne bismillahir-rahmanir-raheem tayi sannan tafara rubuta KHADIJAT Ai kuwa tana sawa wadrope ya bude tsaff. Abinda tagani ne a ciki yasata ja da baya cikin Sauri tana furta Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun,gawa ce a ciki da alamu yadade,sannan gawar babban macece,wayarta dake cikin BZ dinta ta Ciro tayi snap din gawar,wasu irin sassan jikin mutane na mata da maza tadunga gani a wadrope din. A tsorace ta rufe wadrope din,shiga toilet dinshi tayi ta kunna shower,da Sauri taja baya,domin maimakon ruwa yafito daga ciki sai jini ne ke fitowa a ciki,snap din shi tayi shima,cikin Sauri takashe ta samo ruwa mai kyau ta wanke toilets din tasss,tasamu na'urar busar da waje ta busar da toilet din sosai. Dayan bedroom dinshi ta bude wanda tunda take bata taba shiga ba,budewa tayi sai dai abinda tagani ya firgita ta,mutane ne guda shida maza biyu mata hudu,gasunan kaman mutum-mutumi sai dai guda dayaketa Aman jini,cikin Sauri tayi snap ta maida kofan ta kulle jikinta babu inda baya rawa ta rufe part din ita kuma tashige part dinta,tana shiga motar Daddy ta kunno kai cikin farfajiyar gidan,a hargitse yafito daga mota ya nufi part din sa tare da murda handle Jin a rufe ne yasashi sakin ajiyar zuciya sai dai hankalinshu bai kwanta ba don haka cikin Sauri ya bude kofar ya shige. Dube-dube Daddy yafara sai dai duk inda yaduba zai ganshi rasssss......shidai Yana kokwan ton Anya wani baishigo part din sa ba?kofar wadrope ya nufa tare da luluban makullin sai dai yaji wayam,hankalin sa ne yatashi a firgice yafara neman dan key din tunowa yayi don haka cikin Sauri ya nufi part din Shakeerah. Shiga yayi ko sallama babu, dai-dai ta fito daga kitchen dinta,kirjin ta ne yabuga ganin yanufo ta gadan-gadan. Dakewa tayi ta tsaya cakk batare da ta motsa ba Babu alamun tsoro a face din ta. _I NEED UR COMMENT_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 4:58 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ (Daukar Fansa) Story&Writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______✍🏾______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expart and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah.)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciyar:- *_A DALILIN 'YAR TSINTUWA.* *_MIJIN ZAHRA.* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) _HOW TO SUBSCRIBE⬇️_ 200 single and Vip 400. Mtn recharge card. 08060719719 Evidence of payment by screenshot 08060719719 _Sai kunzo💐✨_ Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai Jin Kai....* _FREE PAGE_ Page:3️⃣6️⃣🖊️ __________"Haba papi karasa yaushe zaka dawo sai yanzu ai yayi wuri da yawa,daga can bangaren Daddy ya'amsa da cewa"Nidai nace kifito Koh? Tufo mouth Shakeerah tayi kaman yana gaban ta tace"uhumm ta katse wayar. Duban ta tsohuwar tayi tace"hala Alhj ne yadawo? Shakeerah tace"Shine,to mama nidai na fada miki kija bakinki inba haka ba Kya bakunci kiyama. Kama baki tsohuwar tayi tace"Ni?rabani idan kikaji kama baki ma daya ne,meyakai ni wanna maganar. Rako Shakeerah tayi har bakin motan,shikuma Daddy ya bude mata ta Shigo sannan yafita tare da rufe kofan,duk da cewa Shakeerah batajin su Amma tasan sai ya tsargu Saboda haka Allah yayishi. Duban tsohuwar Daddy yayi yace"Safura?Ina fatan baki sanar ma amarya na abinda ke faruwa ba koh? Gaban tsohuwa ne yafadi ta dafe kirji tace" Ni Alhj rufani kasaya ni,ai daga ganin

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});