Chapter 20
Chapter 20
ruwa kafin yazo. Dubanshi tayi cikin Sauri tace"papi Ina akwatinan kaya na?Dafe kai Daddy yayi yace"nabarshi acan but mezaki dauka? Zansa pad ne da Kayan bacci,diddilo idanuwa yayi yace"kina al'adah ne? Shakeerah tace"Eah,shiru Daddy yayi sai zuwa can yayi murmushin gefen baki,Wanda bakowa xai fahimci yayi ba, Amma dayake Shakeerah Shakeerah ce Sai da tagano manufar smile din nashi ko na menene I don't know. "Darling bari naje give me 10 mnt. Kada Masa kai Shakeerah tayi kamar kadangaru wa,cikin Sauri yafita,mikewa tayi tafara lekasa ta window,cikin Sauri yqshiga part din ta,yamai da kofar ya rufe,sam Bata tatashi daga window din ba, minti goma kamar yanda yace mata sai gashi yafito da wasu manyan Mutane kamar sa su biyu sai saurayi daya,duk kansu sai gyara mazagin wando suke. Sakin labulen Shakeerah tayi cikin Sauri ta fada toilet tare dasa key,wanka tafara,tanajin shigowar shi,shima Kayan ya tube sannan yasamu gefen gado ya kwanta dagashi sai boxes da singlet. Fitowa Shakeerah tayi sanye da towel a kirjinta Wanda yatsaya mata dai-dai kan manya-manyan cinyoyin ta,sam Shakeerah bata zata yana dakin ba,don takashe glob din mai haske tabara mai duhu na barci. Jitayi kaman ana mata numfashi a dai-dai kunnun ta, tsorata tayi cikin Sauri ta juyo. _manage pls my guy's_ I NEED UR COMNENT. Xahratty ceβπ½ Lallai Alqalami ποΈ Yafi takobi π‘οΈ ππ β€οΈ [7/18, 2:05 PM] Xahrattyπ₯°π: πβ¨ *DIAMOND LADIES* πβ¨ (Daukar Fansa) Story&writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______βπ½_______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* π±(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciya:- _ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA* _ *MIJIN ZAHRA* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....* _FREE PAGE_ Page:2οΈβ£4οΈβ£--2οΈβ£5οΈβ£ποΈ ___________Cikin mamaki Shakeerah ta dago tana dubanshi tace"Aure kuma Daddy? nice zaka Aura? Face din tausayi yayi yace"wallahi da gaske nake Shakeerah zanbaki irin kulawar da kikeso zanji dake Allah. A jiyan zuciya Shakeerah tayi tace"Ok naji but kabani time inje inyi thinking,sake marairai face yayi yace"har tsawon wani lokaci kikeso nabaki Shakeerah ta? Dariya ne yaso kubuce ma Shakeerah a dalilin Shakeerah ta da yace,daure wa tayi tare da yatsine face tace"Anyway sai na koma gida duk yanda mukayi da mom zakaji. "Ok babu da muwa,Daddy ya fada yana washe hakora,fita Shakeerah tayi a motan ta nufi cikin gida. Ta mirror din jikin motan shi yake ganin yanda take tafiya,ga buttocks din ta suna wani juyawa,miyau ya hade da Sauri tare da lashe harshe a fili ya furta"zan kasance dake har abada,kuma bazan taba bari ki haihu ba shakeey beb. Shakeerah kuwa Koda ta shiga ta cidda fauzy ita da matan Daddy suna hira suna cin kaza guda daya,sallama tayi ta shiga dakin duk cikan su suka amsa. Amaryan Daddy tace"hmm albarkacin ku wai yau ni nake cin kaza a gidan nan da nama,wanda rabon da nagansu ankusa 1year. Daga Shakeerah har fauzy dagowa sukayi suna duban ta, Shakeerah tace"kina irin wannan tankamemen gidan kike cewa rabon da kiga nama kin manta?murmushin yake tayi tare da nooding head nata kasa tace"bazaku taba ganewa bane Shiyasa na kagu Alhj Sani ya sakeni but yaki ya zanyi?gashi sai aikin shekemun yara akeyi a Kan wane dalilin? Zama su Shakeerah suka bata,cike da bariki Shakeerah tace"Aunty Amarya wani irin magana ne wannan?dama yaranki duk kashesu akeyi? Shiru Amarya tayi taba share hawaye tace"kwarai ma kuwa,domin duk Ina da hujjuji na,shi din azzalumi ne,mugu ne kuma matsafi. Cike da furgici su Shakeerah suke duban ta,ta cigaba da cewa"wallahi tallahi Alhj Sani Mai Iyali har jinin Mutane yanasha a ciki kuwa duk na 'yayan sa ne,yanzu haka akwai tsohuwar matan sa da diyoyinsa uku mata da suka gudu har yau ba'a gansu ba,sannan shugaban tsafin su ya sanar Masa da cewa muddin wannan khadee tana raye to zata hadu da hatsabibiyar kawa wacce ita zatayi sanadiyar rugushewar farin cikin sa. Dalilin da yasa yake nemansu ruwa ya jallo kenan Amma Bai gansu ba,babban danta dayake karatu a Spain ma yanzu ya bace babu shi babu labarin sa,Yana so na cigaba da haihuwa yana kashemun 'yaya Shiyasa naje aka daure mahaifata,dashi da uwar gidansa suke wannan halin sai dai inaso na tona masa asiri yace"Muddin na tona sai yasa an tsotse mun jini da duk dangina. Gabadaya tagumi Shakeerah da fauzy suka sanya,tabbas Daddy azzalumi ne,shine a haka yake Abu sumumi sumumi dama ance ka kalli mutum grassnes. Kwanan su Shakeerah biyu,a kwana biyun nan sunga abubuwan al'ajabi kala-kaka a ciki kuwa harda Hjy sameera inda tafito yin tsafi farfajiyar gidan tsiraran Allah haihuwar uwanta da uban ta. A bangaren Daddy ma ya matsama Shakeerah lamba da maganar soyayya,ke a karshe dai Sai da Shakeerah ta bashi number wayar ta sukayi sukuni,sosai kafin su tafi suka sissiyoma Amaryan Daddy Kayan kwalam,su busashshen kifi,soyayyan kaji, cake's, doughnuts da dai sauransu,sannan suka mata ihsani sosai. Hannun fauzy jaye da Dan madaidaicin trolley bag din su, Amaryan Daddy ta rakosu,sun cidda Daddy da wata mata sai Hjy sameera a farfajiyan gidan,da alamu magana suke sosai. Gabadaya Mai da hankalinsu sukayi kansu Shakeerah cikin Sauri Daddy yakariso Cike da mamaki yace"Ah Shakeerah yau ne zaku tafi gida,wani shu'umin kallo tayi masa mai tare da fassarori da dama ciki kuwa harda kara rikita zuciyan Daddy ai ko tuni ya rufta tace"Eah zamu tafi yanzu Saboda muna da Exam gobe a school,dafe kai yayi yace"Oh Kai nima na sha'afa wane school kike ne? Sake watsa manyan eyes dinta tayi tace"A.B.U nake, Daddy yace"Ok then wani department kenan? Yatsine face Shakeerah tayi tace"bangaren Medical lab am bari muyi sauri Koh? Murmushi yayi yace"Babu damuwa ku jirani na fito koh?juyawa yayi zuwa part dinsa. Hjy sameera kuwa ganin rawan kafar dayake akan su Shakeerah yasata karisowa dai-dai gaban Shakeerah ta tsaya ido cikin ido take kallon Shakeerah tun daga head to toe,yanda take mata itama Shakeerah shi takeyi mata, Hjy sameera tace"Kukuma daga ina kuke har kukayi kwanaki bansan da zaman ki gidan nan ba sannan kunfito bangaren wannan munafukar?tayi maganar tana dungure kan Amaryan Daddy,duban ta Shakeerah tayi itama ido cikin ido tace"kijira idan mijinki yafito sai ki tamvayeshi ko mu din suwaye kingane? Daddy ne yafito hannunshi rike da bandir din dolas har guda biyu ya bawa Shakeerah tare da cewa ayi siyayyan school, godiya suka Masa fauzy Kuma ta'amsa kudin, Daddy da janshi ya dauki trolley bag din su yasaka musu a but,ita dai Hjy sameera tana kallon ikon Allah,figar motar tayi a sukwane ta fita Mai gadi na daga mata hannu,domin 'yan kwanakin nan da sukayi tare yaga gidan ya dan gyaru kadan. Bakuwar su Daddy itama sallama ta musu ta tafi sai yarage daga Daddy sai Hjy sameera sai Amarya,tsawa hjy sameera ta daka mata tace"munafuka to tsayuwar me kike mana Kuma anan?da gudu Amarya ta shige part din ta,juyowa tayi kan Daddy tace"Kai kuma wannan rawar kafar da kake a Kan wannan 'yan matan na menene?dariya Daddy yayi yace"kannen marigayiya saddiqa ce koko kinaso nadinga nuna shariya a garesu ne har a gano wani abu a gareni,Murmushi Hjy sameera tayi tace"Shiyasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30