Chapter 18
Chapter 18
inaso ayi kwanan nan ne saboda wallahi na matsu da indinga ganin ki kusa dani,yayi mgnr cikin sanyin murya. "Kada kadamu papi ai Shakeerah takace kai kadai,to ya maganar school dina,babu damuwa sai a canza miki Koh baby na? Cikin muryan shagwaba kamar yana gabanta tace"A'ah papi yanzu haka an maidani kasu ba nacema A.B.U nake ba? Daddy yace"Eah. Shakeerah tace"toh yanzu ancanza mun school,kawai idan kazo mayi maganar. Daddy yace"shikenan baby na amma wallahi banaso kina nisa Dani Sam, Shakeerah tace"Ai hakuri zakayi. Can dai Daddy yace"My shakee kinsan bansan Auren nan yawuce 2weeks koh? Yatsine face Shakeerah tayi tace"nima papi banason bikin yawuce haka. Dariya ya kyalkyale dashi kamar wani yaro yace"wayyo Allah I love yhu my shakee bae. Shakeera tace"me too Bari naje mom na Kira na,daganan na fada mata abinda kace. Cikin Sauri Daddy yace"Toh toh toh my love maza kije kinji. Ok bye my papi. Kashe wayar yayi a tare suka kyalkyale da dariya,khadee tace"Oh ni Daddy na ya afka cikin tarkon mu,Allah ya cigaba da doramu bisa kansa, fauzy tace"kuma inda zamu godema Allah wallahi son Allah da annabi yake mata bada sha'awa ko wani Abu ba. Tabe baki Shakeerah tayi tace"kanshi akeji ni school dina nake tunani sai dai nayi alkawari *AUREN WATA HUDU* zanyi. Diddilo idanuwa sukayi a tare suka furta wata hudu? Shakeerah tace"Da yardan Allah,bijahi rasulillah S.A.W. "Fakattttt kingama magana, fauzy ta fada. Sosai da zasu koma school Ammi ta hada musu abubuwa wannan Karan hadda tsakin fate domin duk cikansu su mayun fate ne,sannan ita da fulani suka sake jama Shakeerah kunne. Sai da suka biya ta tudun wada suka dauki khadee sannan suka wuce, Shakeerah wata mata ta samu hjyr kanta,sai dai rayuwa tasa ta natsu sosai,tunda ta kamu da cutar HIV ta koma ga Allah anan garin kaduna,ta roketa akan zasu dauke ta ta musu hayan cewa itace mom nata,da yske matar akwai kudi sai dai bata taba haihuwa ba. Ana haka Daddy ya sanar da Shakeerah cewa yana nan zuwa ranar Saturday domin yaga mom nata,babu damuwa Shakeerah tace masa. Cikin hukun cin Allah Ranar lahado yayi Daddy yakira Shakeerah yace gashinan a kd. Shiryawa tayi cikin wani fitinanniyar kwalliya, sari ta Sanya sak kaman yanda 'yan indiya suke sawa sai dai rigan irin mai cibiyar nan ne a rufe ruffff tasaki gashinta har gadon baya Banda kamshi babu abinda take,hell shoe tasaka mai mugun tsini. Sashi yayi ta kwantance,a takaice dai sai da Daddy ya wahala sannan ya iso gidan hjy harira,gida ne hadadde Wanda daga gani an narka dukiya,duk da ginin gidan irin na kusoshin da da din Nan ne,sai dai ko rabin na Daddy baiyi ba. Koda ya iso sai da yatsaya ya kare ma gidan kallo sannan ya tabe mouth yace"babu lefi 'yar babban gida ne,gsky shakee ta tahada komai. Karar bude gate yaji,cikin Sauri ya dubi inda yaji karar a tunanin shi Shakeerah ce,sai dai Mai gadi ne ya gaishe shi sannan yace"hjyr tace yashigo. Shiga sukayi cikin gidan wani part aka kaishi da alamu shine part din baki,Cike da izza yake tafiya,tunanin abin duniya Yake,yasaka wannan ya kwance wannan,gashi a kungiyar su ana gab da bashi green card a dalilin rashin kaso jinin shi,domin ogan su Mr Patrick ya tabbatar da cewa sai ya karar da kwayayan shi a duniya tukuna,ga rashin mutane,dole ana bukatan a rana yadinga homosex sau biyar a kungiyar su. Bismillah yaji anfada cikin Sauri yadawo da hankalin shi kan megadin yace"ok tnx . Zama yayi ba'a dauki lokaci ba fauzy tashigo hannun ta da tire bakin ta dauke da sallama sai wata a bayanta da alamu 'yar aiki ce domin ita basket ne a hannun ta. Cikin Murmushi yake dunan fauzy yace"A'ah fauzy kece?dariya tayi tace"barka Daddy,inayini? "Lapy Lou yakuke ya mom din naku? Fauzy tace"lafiya lou. "Kun dawo lafiya? "Alhamdulillah lafiya Lou Daddy,bari nakira maka ita. "Ok tnx Daddy yafada. Ba'adauki wani dogon lokaci ba Shakeerah btakariso Banda karar takalmin ta Babu abinda ke tashi,Kara ne irin ta glass tunkafin takariso Daddy yaji wani kamshi mai matukar dadi ya ziyarci hancin ta,kufullll ya hadiye wani miyau da kyar,da sallama tashigo falon face nata babu yabo babu fallasa,cikin Sauri Daddy ya mike daga kan kujeran da yake yace"Ur welcome my Shakeerah. Murmushi tayi tare da watsa finger's tace"tnx papi,samun kujerar dake facing dinshi ta zauna,Murmushi Daddy yayi ya samu waje ya zauna yace"My shakee my Queen,jujjuya eyes balls dinta tayi tare da gaishe shi,Cike da farin ciki ya amsa. Fira suka dan taba sannan tahada masa abubuwan motsa baki sannan tamike tace"Bari ta bashi waje kafin ya kammala, cikin Sauri Daddy yace"Haba my shakee tsakani na dake ai babu haka babu 'yar kunya,koma wa tayi ta zauna. Sai da yaci abinci a gabanta yayi dam bb abinda yqke saki sai Santi yace"Wai wayayi girikin nan? "Nice,amsar da tabashi kenan,wani farin ciki yakara Kama shi yace"My shakee waike komai kin hada ne. Dagowa tayi face dinta bb fari'ah cikin fa e din shagwaba tace"pls papi menene meaning din shakeee? Shiru yayi sai can yadage kafada yace"I don't know. "Uhm shine kake kirana dashi?pls kadena kira na dashi har sai randa kasamo meaning din. Ok Darling yanda kikace haka za'ayi,nan suka kara tattaunawa akan mgnr Aure yakuma ce next week za'aturo magabatan shi, Shakeerah ta nuna masa Babu komai Allah yakawo su lfy. "Papi to ya maganar school dina? Daddy yace"na zauna nayi wani tunani gaskiya bazaki cigaba da zuwa ba sai dai ki canza school. A firgice Shakeerah ta mikie daga zaunen da take tace"Nacanza school fa kace? gasky I can't kawai ka kyaleni idan nagama school din ayi Auren......uhm nina ma fasa Auren, ta karishe mgnr tana mummur guda mouth. A gigice yadubeta yace"Haba Darling Sam mgnr fasa Aure bai taso ba don haka na amince, Shakeerah tace"wallahi daga baya kacan za nima sai na canza. "Oya tell me ya yanayin tsare-tsaren school dina zai kasance? Daddy yace"gaskiya Ni ban tsara komai ba. Shakeerah tace"Toh papi nina tsara. "Ok Darling inajinki. "Yawwa duk weekend zan dinga dawowa,dama dakwai gida da mom ta siyamun nan zan dinga Zama. Daddy yace"toh gidan yayi miki bb wani matsala.? Shakeerah tace"yep papi na yayi bb matsala. Nan suka cigaba da hirar su ta masoya daganan Shakeerah taje takira fake mom nan suka zauna suka fara tsare-tsaren komai,godiya sosai Daddy kema fake mom. Itama tace"zata sanar da kawun nan Shakeerah. Da zai tafi yamata ihsani sosai. _I NEED UR COMMENT_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ (Daukar Fansa) Story&writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______✍🏽_______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciya:- _ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA* _ *MIJIN ZAHRA* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din* 👌🏽SADAUKARWA👌🏽 Na Sadaukar da page din nan agreku:- *Zahra Ummu Ayshat* *Saudat(ummu farhana*) *Precious* *Khadija tijjani* *Ayusha* *Fatima mansur* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....* _FREE PAGE_ Page:2️⃣8️⃣--2️⃣9️⃣🖊️ ___________Sosai su Shakeerah suka mai da hankali
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30