Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sosai tamun alkawarin inbari jikanta zai sama Mana mafita sannan tace mudawo gidanta da Zama,part guda ta bamu da kofa ta cikin gidanta da Kuma Wanda zaka gate ta gaban gidan. Manage dis please. _I need ur comment nd sharhi_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ ( Daukar Fansa ) Story& writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL ______✍🏽______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *_T.W.A_* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciyar⬇️ _ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_ *DA* _ _MIJIN ZAHRA_ *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai*.... _FREE PAGA_ Page:1️⃣8️⃣--1️⃣9️⃣🖊️ _________Shiga Falon nasu tayi bakinta dauke da sallama karisawa wajen Ammi tayi Ammi ta dubeta tace"ya Naga baki zauna ba? Shakeerah tace"Wallahi Ammi bakuwa tayi Kuma 'yar Tace Kinga Aina Basu waje Koh?daga Kai Ammi tayi Shakeerah tace"kinsan menene Ammi har Ina cema Ammi fita zanyi zuwa kasuwa , a daren nan ne zanje wani kasuwa? Dariya Ammi tayi tace"Zaku hade ne zata Miki tambayar nan indai fulani ne kizo namiki kalaba ko yayane kinbar gashi wani yarbatsetse. Turo baki Shakeerah tafara tace"Wallahi Ammi ni Sam banason kitson nan kinfa Sani. Ammi tace"To mekike so? "Kinsan nafison wanke Kai gobe zanje shago a wankemun daga can sai na wuce gidan su baba Ayuba. Ammi taji dadin Jin hakan don Haka da Sauri Ammi tace" To shikenan habu damuwa ba. Nan suka cigaba da hira na 'da da uwa. Washegari da wuri ta tashi tafara aikinta na gyaran part dinsu sannan ta Dora musu breakfast,Bayan Sunyi ne tayi wanka tasaka wani pink colour din lace,Banda daukan Ido babu abinda yake kai daga ma gani kasan mai tsada be tayi daurin Zahra buhari sannan gyalen ta pink takalmin ta pink ranar dai Shakeerah hadin too match akejin yi,Masha Allah mom ta fada da taganta sai ta dawo tayi mata sannan tafita ta Shiga part din fulani. Ita kanta fulani kwalliyar na Zahra yayi matukar cijanta Saboda tayi kyau sosai da sosai,a ranta Fadi take insha Allahu ke matar Jalal CE,a fili kuwa rike mouth tayi tace"iyye matar manyan Mutane kingan ki kuwa? Murmushi Shakeerah tayi tace"Ai fulani duk kyanda zanyi ban Isa na kamo kiba,dariya fulani tayi tace"to a wancen zamanin ba but a zamaninnan ai sai a larabawa Suma da kyar za'a samu mai kyan naki. Shakeerah tace"Woooo fulani na kodani Ni Shakeerah,Nan dai tamata sallama tatafi,direct shagon salon din ta nufa ta cidda mata hudu duk alayin,da mutumci da karramawa Aunty Samuel ta tarbeta tare da bata special chair ta zauna, matan ko wacce sai yatsine yatsine su ala Dole matan don. Kammala musu tayi sai dai suna zaune Basu tafi ba ta dubi Shakeerah tace"Madam Shakeerah come here,mikewa Shakeerah tayi ta Isa wajen daya a cikinsu tace"kunga irin Wadannan ko kadan Basu da gashi mugun iyayi ne dasu,Murmushi daya tayi a cikinsu tace"gaskiya hadiza kinada matsala Wallahi Ni Banga wani iyayi a wajen ta ba kawai irin matan nan marasa tolerate din nonsense,itafa ta Mana sannu kowa ya'amsa ke bandake.......duk cikansu suka CE aiko dai, Shakeerah kuwa ko da ta Isa cire Dan kwalin tayi tare da sabile band din,duk cikansu Basu San sanda sukayi subul da baka ba,wajen fadin"Wooooowwwww. Fara wanke mata Kai auntyn Samuel tayi sai Hira suke Bayan sungama NE ta siya turaren fesawa agashi da yake duk tana siyarwa,sabon band tasiya sannan ta Ciro mata dollars guda goma tabata,sake hankade mouth sukayi gabadaya, har rige-rigen lekenta Sukeyi. Karisawa kasuwan tudun Wada tayi ta siyo atamfa turmi hudu ta nufi tsohon unguwar su,direct family house dinsu ta nufa duk da cewa Basu dayawa daga dakin baba Ayuba sai na baba Sani sai na autansu baba habu sai dakin marigayiya hjy Mai goro kakansu Wanda ayanzu ya koma dakin baba Ayuba, sai dakin babansu baban mu matasan gidan suka koma. Da sallama ta shiga gidan 'yaya ne zasu Kai goma 'yan yangu yangu kaman aljanu jikinsu da kansu dukun-dukun tsayawa kawai suke kallon Shakeerah batare da sunsan ko wacece ba,dakin baba sahura ta nufa Saboda itace macen da tun farko take sonta da ummansu matar baba habu,da sallama tashiga dakin Wanda yakejin shi fess duk da babu keda kal-kal dakin yake. Amsawa tayi batare da tasan ko wacece ba,shimfida Mata tabarma tayi suka gaisa, gaba daya shuru sukayi, Shakeerah ta dago tace"Baba sahura baki ganeni ba Koh? Murmushi tayi tace"Allah sarki 'yan mata wallahi bangane ki ba,dariya tayi tace"baba sahura Shakeerah ce fah. Cike da farin ciki tace"Shakeerah kece?ai bangane kiba,ayya dama Kuna garin nan? Murmushi Shakeerah tayi tace"Baba sahura munanan a cikin garin nan,dayake school ya boyeni shiyasa bana zuwa,Ina baba habu NE? Dauko wani rubabbiyar wayarta tayi tace"Bari Akira Miki shi yanzu,duk wayar taci lobari Koda takira Babu Kati,amsar number nasa Shakeerah tayi ta kira bawa baba sahura tayi wayar tace"yayi maza yazo anyi baki,jalop din taliya take girkawa,magajiya CE matar baba Ayuba tatare baba sahura tace"sahura wata bakuwa CE kikayi haka 'yar gidan masu kudi?domin Ni a sanina kaf danginku babu mai arziki sai talaka. Itadai baba sahura bata tanka magajiya ba har tashiga daki da taliya,zubama Shakeerah tayi a tsafta taccen plate ta kawo mata,kinci Shakeerah tayi,a lokacin baba habu ysshigo dakin Cike da mamaki yake dubanta yace"Shakeerah kece tafe? Murmushi tayi tace"Eah wallahi baba habu ptn Kuna lpy? "Lpy Lou Shakeerah,Ashe kun canza gidane wancen nazo kwanaki Baku ciki sai 'yan haya,ya Ammin Taki? "Lpynta lou baba habu tana gaisheku. Duban magajiya baba sahura tayi tace"lahhh Shakeerah cefa magajiya. Washe baki tayi ta kwala ma talatu Kira matar baba Sani,da Sauri tazo tana Fadin meyafaru magajiya? Magajiya tace"kiji Ashe bakuwar da tazo dazo Shakeerah CE. "Haba dai wata Shakeerah, Shakeerah dai wacce nasani? Magajiya tace"kwarai kuwa.....girgiza kai talatu tayi tace"ikon Allah Zo muje mu gaisheta. Zugwi-zugwi suka Kama hanya zasu shiga dakin baba sahura dai-dai baba Ayuba yashigo baba Sani na biye dashi yace"To 'yan iya mezaku shiga kuyi?salon ku Debo Kayan takaici? Talatu ce tayi karaf Saboda ta Raina baba Ayuba tace"Eah din babu ruwanka,takama hanya tashiga talatu na biye da ita,da sallama suka shiga dakin fuskokinsu dauke da Murmushi na munafunci suka zauna,itakuwa Shakeerah danne danne take a waya Sarai taji shigowarsu sai dai ko dagowa basuyi ba. Atare suka furta"Ina wuni Shakeerah,Cike da bariki irin batasan da zuwan nan nasu ba ta dago tace"Lah kune? Sannunku Aida kunbari zanshigo ba. "A'ah wallahi ai inma munbiyokin ba laifi bane,ya gida ya maman naki? Magajiya tayi maganar. Shakeerah tace wallahi lafiyanta Lou tana gaisheku,na suka cigaba da hira abinsu. Baba Ayuba ne yabude labulen dakin Cike da tsiya yace"Sannu isasshiya,dagowa Shakeerah tayi sukai four eyes dashi tace"Yauwwa sannu baba Ayuba patan nasameku lafiya? Turo hula yayi gaba yace"Ina ruwanki da lafiyar mu da Zaki tambayemu ita,ita wancan munafukar uwar taki tadena shigowa gidan nan tunda uban ku yarasu Koh? Dagowa Shakeerah tayi cikin jin zafin maganarsa Shakeerah ta dago tace"baba Ayuba kenan idan baka manta ba rabon mahaifiyata da mahaifina da gidannan tun Bayan rasuwar hjy,to mezato tayi

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});