Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,277 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

saka hannunta akan Amaryan ka Babu yanda za ayi ta amince ka kusance ta,kai idan ma kanemi takura mata tashin hankali zaka gani a Ranar wanda sai ka gwammace baka amince da Auren ta ba,idan Kuma is saketa a yanzu to lokacin tonuwar asirin ka ne yayi, Uwar gidanka Hjy sameera hatsabibiya ce duk ita tashirya wanna makircin,kuma kasan bazan taba iya jada bokanyar ta ba,kamar yanda itama bazata iya jadani ba,duk Kar tasan Kar mukema juna kamar yanda kukeyi da ita. Cire hula Daddy yayi yafara fifita yace"Boka maganar kungiyar mu kaji abinda oga yacemun. Dariya Boka yasaki hahahahahaha zuwa can ya daure fuska tamkar Bai taba dariya ba yace"naji komai daga wannan kunnen har zuwa wancan kunnen sai dai fa Dole kabi umarnin abinda yace wannan Karan da Kuma Wanda zaice domin idan ba haka ba to kana ruwa Alhj. Shiru Daddy yayi yace to ni yaza'ayi nasamu yaran islamiya? Karkadamu da wannan kai dai kasaki kudi zuwa gobe zansa aljani ruguzu yakawo maka yaran islamiya talatin har cikin gidan ka. Cike da farin ciki Daddy yace"gaskiya NE Boka,godiya nake,godiya nake..... Cikin tsawa Boka yace"Sai dai da sharadi daya,ko da wasa kada kabari daya daga cikin matar ka taga Koda yaro daya,inba haka ba to babu ruwa na,domin hakan na faruwa bazakayi wata biyu ba asirin ka zai tonu. Murmushi Daddy yayi yace"Ai Banda matsalar wannan kai dai ayi Sha'ani kawai. Ihu najiyo a gidan Alhj sani mai iyali. _I NEED UR COMMENTS_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami πŸ–‹οΈ Yafi takobi πŸ—‘οΈ πŸ’•πŸ’• ❀️ [7/18, 2:05 PM] XahrattyπŸ₯°πŸ˜˜: πŸ’βœ¨ *DIAMOND LADIES* πŸ’βœ¨ (Daukar Fansa) Story&writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______✍🏽_______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* πŸ”±(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciya:- _ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA* _ *MIJIN ZAHRA* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....* _FREE PAGE_ Page:3️⃣4️⃣--3️⃣5οΈβƒ£πŸ–ŠοΈ _____________Dubanta yayi tundaga head to toe sannan yace"Shakeerah we're is my wadrope key? Murmushi Shakeerah tayi tace"Ayya papi bansan ka aje key dinka a dakin nan ba. Wani ajiyan zuciya ya sauke domin tabbas da tagani zata cemishi tagani,wucewa yayi batare da yasake ce mata wani Abu ba ya shige bedroom din. Tabe mouth Shakeerah tayi sannan ta haye Kan sofa hannunta rike da gwan-gwanin maltina,bata dau lokaci da Zama ba Daddy yafito hannunshi rike da key ya nufi hanyar fita daga falon, Shakeerah kuwa ko inda yake bata kalla ba ta kuma tabe mouth. Daddy ne yajuyo tare da Zama a gaban ta yqce"My Shakeerah yau ko sannu da zuwa bakiyi mun ba,idan ka tanka Shakeerah ta tanka, Daddy yace"My Shakeerah talk to me mana,say something,still sake banza tayi dashi da Daddy yamatsa mata da magana sai ta fashe mai da kuka. A rude Daddy yake duban ta bakin sa na rawa yace"Ayya my Shakeerah meyafaru?me namiki da zafi haka ne? Yayi maganar Yana kamo zararan finger's din ta. "Nikam Daddy nagaji da zama da kai tunda na Shigo gidan nan ban samu kwanciyar hankali ba daga gareka da hjy Sameera,duk wani farin ciki da ake ana samu wajen me mata Ni Sam ban sanshi ba haba,gaskiya nikam am tired. Hankalin Daddy idan yayi dubu ya tashi yace"kiyahakuri My Queen ke kanki nasan kina son kasan cewa dani but anyimana farraqu ne babu yanda zanyi an turo miki da jinnun da babu daman musamu farin ciki. Shakeerah tafashe da wani kukan na munafinci tace"Wallahi papi da nasan irin rayuwar da zanyi a gidan ka kenan da bazan Aure ka ba,domin yau matar ka har duka tayimun don ma Allah yasa nima inada Dan karfi da kashe ni tayi niyyar yi,Ni banyar da ma don Allah 'yayanka mutuwa sukayi ba,kawai amfani akedasu a kashesu. Gaban Daddy ne yafadi Jin kalaman Shakeerah. Yace"My Shakeerah a Ina kikaji wannan maganar?cikin sigan dolanci tace"Wata magana Kuma,au Wai na 'yayan ka?girgiza mata kai yayi cikin Sauri domin yana tsoron abinda zaije yadawo. "Nibabu wajen wanda naji kawai naga matar ka ce tafiye mugunta wallahi sam bata da imani. Cikin Sauri ya sauke a jiyan zuciya wanda har Shakeerah sai da taji. Peck ya bata a forehead din ta sannan ya mike domin yau Ranar girkin Aunty Amarya ne. Da muguwar harara Shakeerah tabishi mai cike da fassarori da dama ciki kuwa harda tsantsar tsana. ^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^ Sosai take kuka da ihu Saboda tsananin azaban da wajen kashin ta ke mata, hannu yakai ya toshe mata mouth sannan ya cigaba da turawa da karfi Yana wani irin nishi da gurnani,ita kuwa Aunty Amarya jitayi kaman takashin ta zai ratsatstsake tsaban azaban da takeji sai da yayi releasing sau uku sannan ya saurara mata ko a lokacin Aunty Amarya ta dane da suma ga jini da yake fitan mata,wayan sa ya dauka ya kira likitan sa a dare yazo suka dauke ta suka kaita private hospital dinsu,domin likitan kanshi a kungiyar su take,Kai imfact ma hospital din na kungiyar su ce,sannan babu wanda yasan da hospital din sai 'yan kungiyar su. Sosai Aunty Amarya ke cikin wani hali da wani yanayi,washe gari sa safe Daddy yakira Shakeerah a waya yace tasameshi a part dinsa,da plate din arish dinta ta nufi part din tashiga da sallama,tasameshi shida hjy Sameera sannan shi kadai ya amsa sallamar ta,hjy Sameera da harara tabita itama Shakeerah ta rama harda gyaran Murguda dan karamin mouth din ta. Nuna mata kusa dashi yqyi,a hankali take tafiya kamar kugunta zai karye tsaban lankwasa shi da takeyi,zama tayi tare da aje plate din arish dinta akan center table din dake farlon ta daura kanta a kan kafadar sa cikin muryan shagwaba tace"Morning My papi. "Papi?hjy Sameera ta maimai ta aranta. Murmushi Daddy yayi tare da shafa kumatun ta yace"My Queen morning,patan kin tashi lafiya?Murmushi Shakeerah tayi tare da hararar hjy Sameera cikin sigar bariki tace"Lfy lou. Tsaki hjy Sameera tayi wanda batasan yafito ba, cikin takaici da bakin ciki tace"Alhj Ina sauraran ka, kakirani kuma kayi shiru nifa inada abunyi in kasan bazakayi magana ba zantashi na tafi. Dariya Daddy yayi yace"Yahakuri uwar gida sarautan mata kinsan kanwar taki ce akwai rigima sai da lallabawa. Fakaitan idon Daddy Shakeerah tayi ta aikama hjy Sameera da gwalo. "Dama dalilin da yasa nakira ku,nakira ne nasanar daku cewa 'yar uwanku habeeba bata da lafiya domin ko kwana batayi a gidan nan ba....... Daddy Bai karisa magana ba Shakeerah tace"Nashiga uku Daddy meyasame Aunty Amarya? Ita kuwa Hjy Sameera tabe baki tayi tace"Allah yakara sauki yabada lafiya,tana gama fadar haka ta mike tafita a falon,gaba daya binta da kallo sukayi. Dawo da duban shi yayi ga Shakeerah batayi zato ba taji yafara bata wani hot kiss wanda yasa tanemi shidewa. A hankali yafara wasa da sassan jikin ta,ance zu iya bata da kashi Amma duk yanda Shakeerah taso yakicewa Daddy sai da takasa,Saboda tana fama da muguwar sha'awa dama tun tana gida,shiyasa tana kokarin kiyaye abubuwan da zai tada mata da sha'awa,sai da saku gama tantande juna sannan Daddy yabarta,domin bai shirya cin dukan aljanu ba,sosai yaso suyi wanka tare

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});