Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nan taki yau mutuwa zatayi tunda aka kawo ta kaddararren asibitin nan,a firgice Shakeerah ta kalli tsohuwar,da mamaki tsohuwar ta dubeta tace"meye na firgita kamar ba 'yar hannu ba?Anya kina cikin wannan kungiyar? Cikin Sauri Shakeerah tace"Eah mana mama Ina ciki kinsan me ya firgita Ni?saboda burin da Aunty Amarya taci akan Daddy itafa da bakinta take cewa zata kashe Daddy shiyasa Sam bana shiri da ita,ai ramun mugunta kurarre ne shiyasa tun kafin ta kashe shi zai kasheta,ni kaina naso da dayan da zanyi da na kashe ta. Murmushi tsohuwar tayi tace"Kinga ma so mai tausayin mijinta ni kaina sanda nake kungiya sai da na sadaukar da kafff dangina,yanzu gidan nan da nake ciki haya Alhj sani mijinki ya kama mun a hankali inata bada jinin yaran unguwar ga kungiya. Sosai Shakeerah ta tsorata da lamarin matar amma sai ta dake tace"Nima zan fara bada nawa don wallahi inason kudi,kinsan menene mama kada kinuna ma mijina munyi maganar nan dake inba haka ba wallahi kasheki zayyi. Diddilo idanuwa tsohuwa tayi taji anyi maganar mutuwa( _babu dadi suke kashe 'yaya da mata da mazaje na wasu_). "Akan me zekashe ni bayan ina Masa Rana? Saboda ta dalilin munyi mgn da wasu tsofaffi biyu kaman ki ya kashe su yace suna fitar masa da sirri tunda suna fsda ma matan da Kama yayi maganar su sudinga yi yasu-yasu, kinga bansan kinyi harkan kungiya ba,Amma wallahi kina fada masa munyi maganar kashin ki yabushe,sannan kinsan yanada tsarguwa idan ya tambaye ki sai kiyi bariki irin naki na tsofaffi. Sosai tsohuwa ta tsorata da kalaman Shakeerah kuma tayi alkawarin boye maganar ko zai kasheta domin ta gwammace wannan kisar da ta kungiyar su. Wayar Shakeerah ne yayi kara cikin sauri ta Ciro My papi tagani,cikin sauri tayi picking bansan me akacema Shakeerah ba nidai naga ta mike tana dafe chest. _I NEED UR COMMENT_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami πŸ–‹οΈ Yafi takobi πŸ—‘οΈ πŸ’•πŸ’• ❀️ [7/18, 2:05 PM] XahrattyπŸ₯°πŸ˜˜: πŸ’βœ¨ *DIAMOND LADIES* πŸ’βœ¨ (Daukar Fansa) Story&writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______✍🏽_______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* πŸ”±(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciya:- _ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA* _ *MIJIN ZAHRA* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....* _FREE PAGE_ Page:3️⃣2️⃣--3️⃣3οΈβƒ£πŸ–ŠοΈ ____________Hjy Sameera ne take ihu tana dafe da kuncin ta baba Mai gadi da Aunty Amarya sai hakuri suke bata,itakuwa Shakeerah Banda karkada kugu da Murmushi babu abinda takeyi. "Nikika mara Shakeerah?shekara dai-dai ba'adadi ko Ni namanta, yau sai gaki figigiyar ki dake Kika saka hannu Kika maren?duk kishiyoyin da nayi babu wacce tataba mari na sai ke,to wallahi sai kinsha mamaki na saikinyi nadama. "Hmm hjy Sameera Kenan, komai namiki kekika siya,aidama ance duk babban dabe mutumta kanshi ba babu yanda za'ai na kasa dashi ya girmama shi, maganar ni tatsitsiya dama dan hakin daka Raina shiyake tsole maka Ido,su sauran matan da suke kyale ki gani sukayi zasu iya Amma wallahi wallahi wallahi ni babu wacce zatamun na kyaleta. Murmushi hjy Sameera tayi wanda ita kadai tasan manufar sa tace"sai kinsan kin mareni sai na zame miki masifa da bala'i,kuma kisama ranki bake babu kwanciyar hankali a gidan nan. Tsaki Shakeerah taja"metsewww dama banzo don kwanciyar hankali ba,domin nasan muddin zan Aure mai mata kuma tsoho sai na cidda tsohuwan kilaka like yhuuuuu! Tayi maganar tana nuna hjy Sameera da yatsaya. Maganar masifa da bala'i dama nasan bazan samu ba,kamar yanda idan kema da kina tqkamar kina samu to daga yau kifara counting domin yakare,yanda bazan samu kwanciyar hankali ba haka zalika kema bazaki samu ba, juyawa tayi tana tafiya tana karkada 'yan maidai daitan buttock din ta dake cikin wandon boom shot. Daddy ne yayi horn koda yagama parcking hangota yayi can tayi nisa ta nufi part din ta,hankalin shi ne yatashi ganin yanayin dressing din da ke jikinta. Hjy Sameera ce tafara magana cikin muryan kuka tace"Alhaji............ Ina Daddy ko sauraren ta baiyi ba yanufi part din Shakeerah cikin sauri,da gudu takarisa shiga ta shige bedroom din ta ta dauko long hijjab ta Sanya. Daddy ne yakari so cikin bedroom din Yana smile,itama murmushin tayi tare da furta"Ur welcome My papi tayi maganar tana risinawa tare da amsar brieafcase din sa. Murmushi yayi yace"Masha Allah my Shakeerah kinyi kyau pls kicire hijjab din nan Mana,dariya Shakeerah tayi tare da rufe face tace"Papi kabarni kawai fever kawai nakeji. A firgice Daddy yadubeta yace"fever Kuma wayyo Allah shirya maza maza muje hospital,turo mouth Shakeerah tayi gaba tace"Papi shine baka ce subhanallah ba kace wayyo? Wani irin kallo Daddy yakema Shakeerah Wanda yasata Shan jinin jikin ta,basarwa yayi lokaci daya yasaki Murmushi kaman bashi yagama hade Rai. Sosai Daddy kema Shakeerah wani irin so Wanda tunda yake Bai taba yiwa wata 'yan mace,duk yanda Daddy yaso don ganin yasadu da Shakeerah,a kullum idan zai sadu da ita sai tafara ciwon jinnu sosai domin dakyar ake kwace Daddy daga hannun ta. Wannan dalilin yakawo tashin hankali mai karfi tsakanin hjy Sameera da Daddy tunda bokan shi yace masa itace ummul aba isan na komai. Wata Ranar Asabar Shakeerah na zaune a balcony din part din ta tana sake tilawar alqur'ani Suratul maryam take karantawa,Daddy ne yafara takowa part din nata Jin tana karatu yasa jikin shi yafara rawa hankalin shi yatashi,a zafafe Kuma a hargitse ya karisa shigowa part din baijira wata-wata ya fincikota tare da galla mata wani mari wanda sai da yasa ta duke a wajen,yafara magana a hasalle. "Na fada miki kidena mun wannan abun a gidana Amma bakiji Koh?gaba Daya kin rainani Shakeerah,ko don kinga inason ki ne shiyasa kike mun wannan abun Koh? Dagawa Shakeerah tayi domin inda ya mareta sai da five fingers dinsa suka bayyana"Ni kamara Koh Papi?to wallahi bazan iyaba as from today nagama Zama da kai,hankalin papi ne yatashi ya kariso wajen ta. Itq kuwa cikin Sauri ta sungumi qur'ani tashige daki biyota yayi da Sauri yafara yimata magiya da sweet magana cikin ikon Allah tayi masa hakuri daga nan fa kida ya canza domin fara romance din ta Daddy yayi gashin ta yafara wasa dashi sosai,a hankali yafara shashshafa dokin wuyanta,zuwa can tafara hura mata iska a ear dinta,tsigan jikin Shakeerah ne yafara tashi wanda yasata bankaro mai boobs dinta gaba batare da tasani ba,a hankali ta dafa kansa cikin sexy Voice tace" Shhhhhhh ohhhhhh Pappiiii. Cike da farin ciki Daddy ya dauketa cak yasakata a daya daga cikin bedroom din ta ya ajeta kan bed,sannan yacire babban rigan sa da 'yar ciki ko singlet Babu a jikinsa daga shi sai dogon wando. Sosai Daddy ke romance dinta itama tana mishi reply,gaba daya sun fice daga hayyacin su,Banda gurnanin da nishi da ihu Babu abinda ke tashi a room sosai Daddy yayi sucking din Shakeerah sai suck din pussy din ta yake. Cire dogon wandon sa yayi Yana me farin ciki da alamu yau zaisamu nasarar cin Shakeerah,Bayan ya cire wando yasake Hawa kanta sai dai babu zato babu tsammani yaji ankama manhood din nashi

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});