Chapter 2
Chapter 2
harda Daddy,kuka hjy saddiqa take sosai tana jijjiga gawa a gabanta,a hankali nake takowa har nazo wajen,duk da bansan menene mutuwa ba Amma Sai da na firgita da ganin gawar Aunty sakina. Kuka na fashe dashi na fada jikin Aunty Nana,itam sajida kanwar Aunty sakina Aunty Nana ta rungume tana kuka. Duk Wanda yaga family mai iyali sai ya tausaya mana,wasu har sukafara zargin ko hjy sameera ke kashe yaran Daddy? Hjy saddiqa fadi take"wallahi tallahi ta gaji,me kashe mata 'yaya yafito fili ne yaja da ita akan me za'adinga Mata kisan mummuke?ta karishe maganar tana kuka Mai ban tausayi tamkar tababbiya. Ummina ce ta iso wajenta tare da toshe mata baki,tana girgiza kai,itama kukan take tace"Haba saddiqa kada kije firgicin mutuwa yasa kiyi sabo,duk Wanda ya mutu lokacin sa ne yayi,sai dai kowa da tasa sanadin. Shikuwa Daddy jikinsa babu inda baya rawa yana kukan munafurci. Wani kanin Daddy ne yace"gaskiya lamarin nan yakamata ayi bincike sosai akai,saboda sbin yayi yawa,rayuwa ka nawa?Kuma da zarar anyi bincike aga Abu Daya ke kashesu wato poison,ko don kawai ana bakin cikin haihuwar da kukeyi. Mutane da dama sun fahimci maganar kanin Daddy kamar mgn yake jefa ma hjy sameera. Ita kuwa murmushin takaici kawai tayi. Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ ( Daukar Fansa ) Story& writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL ______✍🏽______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *_T.W.A_* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciyar⬇️ _ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_ *DA* _ _MIJIN ZAHRA_ *Littafin diamond ladies (Daukar fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari biyu 200 katin waya ta wannan number 08060719719, idanma da ragi zan iya bayan mundai daita sai a neme Ni ta wannan number 08060719719 Sai nayi adding din mutum a group din daimond ladies (Daukar fansa),wadanda suka biya kadai zan zira a ciki.....kushiga daga ciki kusha labari darasi da nishadi,fadakarwa,ilimantarwa,Nagode* Bismillahir-rahmanir-raheem. Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai..... Page :1️⃣_5⃣🖊️ _DAN DANO_ _________Ihu yakeyi sosai har wani numfashi yake daukewa tsananin azaba,na firgita da ganin katon mutum Mai jini a jika kamar wannan yana ihu haka gashi ko wando Babu a jikinsa da gashi sai wani dan shirt, lamarin ya firgita Ni,cikin sauri na Isa wajen don Jin abinda ke faruwa.........la ilaha'ilallahu abinda nagani yasani firgici matuka. Wasu kyawawan 'yan mata na gani son kowa kin Wanda yarasa,duk cikansu Babu makusa,sai dai dana lura da kyau na gane acikin su daya tafi kyau,rike Daya take da wandon a hannun ta,wacce tafisu kyan ne naga ta dauki wani Abu a cikin kwanon Sha Yana tururi ta bude kafar sa, dai-dai wajen abin fits*rinsa ta tsiyaye wannan abun dake kwanon,ihu ya saki Mai cike da wahala numfashi yaja a wahale tare da fadi "Innalillahi wa Inna ilaihir raji'un don Allah kuyahakuri wallahi har abada bazan sake ba na tuba wallahi. Kwanon na duba naga soyayyar mangyada ce tafasashshe suke zuba Mai a joy..*ck nashi. Bai karisa maganar ba dayar ta daga hannun tabashi punch a mouth,a take anan mouth din yafashe tace"Dalla yimana shiru mutumin banza gaka a fuska sak limami,Amma a cikin zuciya Kai Dan iska ne Lamba daya. Wani ihun ya yanka jikinshi gabada Banda rawa babu abinda yake,ga zufa na kwaraya masa a jiki. Duban joy.*ck din nayi gaba daya tatashi tayi sundum ga fatar tayi luhu- luhu ta duru ruwa alamun dai Kuna. Kyakkyawan cikinsu tasake daukan kwanon Shan ta watsama abun nasa Aiko yasake sakin wani ihun mai firgitarwa,gabadaya sai da namar wajen ya kwashe. Shikuwa tunda ya saki ihun Nan ya suma a take anan,ganin haka yasa 'yan matan yarda kwanon Shan suka kinkimi rishon su da sukazo dashi don yin wanna aikin,suka fito daga tsohon ginin (kankon),wata hadaddiyar mota kirar benz suka nufa,Shiga sukayi sanya Sanya dariya da tare da fashewa da ihu. Wani madai daicin gida suka nufa,sauka Daya daga cikinsu tayi tasa key tabude gate din sannan tashiga tacire padlock din ta ciki ta wage gate din. Shiga da motar sukayi ciki tare da paka ta a inda ta dace,suka fito suka shiga Falon. Masha Allah Falon dan dai-dai yaji kujeru kirar royal chairs dark blue zallah sai kwalliyar golden tare da troepillows golden Sai Chinese carpet golden,plasma center table set din kujeru sai labulaye dark blue. Ga badayan su watsewa sukayi a cikin kujerun suna mai da numfashi,mikewa kyakkyawar cikinsu tayi tace"Babie's nifa banyi sallah ba bari naje bedroom dina nayi idan nadawo akwai history. Amsawa sukayi da "Ok baby,Daya a cikinsu tace"A dade anayiiiiii,gaba Daya suka hada baki wajen furta"Sai gaskiya!!!!! Dariya suka kyalkyala gaba dayansu,itako ta shige toilet Washegari karfe 7:30 duke da lectures gashi Mr Right ne keda first period sunan da suka samasa. Wai suwaye 'yan matan nan Shakeerah da Fauzi sai khadee. Shakeera duk Wanda yaganta yasan 'yar gidan Hutu ne saboda jikinta kawai yanuna ga diri fatan kaman wani butter- butter duk wanda yaganta yaga 'yar hutu da jin dadi,akwai yauki da yanga ga aji,sai dai abinda ya kasheta masifa,masifaffiyace na tashin hankali. Fauzi ma babaya wajen kyau sai dai duk kyanta batayi ko rabin na shakeera ba,ita Kuma black beauty ce tanada kyanta dai-dai misali, itama akwai ado da kwalliya ga yauki sai dai Kash itama masifa shi ya kasheta. Sai hajiya khadeeja ita Kuma farace tasss,tana da kyau sai dai zata biyu bayan shakeera,tana kwalliya da ado ga iyayi da feleke,sai dai Kash khadee akwai tsoro na bura uba. Haduwar makaranta yahadu wato KASU anan suka hadu,halayyarsu ce da tazo guda shine suka hada kai suka sawa kansu daimond ladies,sai dai ko wacce kullum zancen ta shine daukar fansa,ko me yafaru dasu Sai munji a gaba. Duk cikansu Riga da wando suka Sanya sannan suka dauko hijjabs dinsu babba yadi hur hudu suka Sanya. Ko breakfast basu hada ba suka zari mukullin mota tare da figarta suka hau kan titi. Shakeera ta iya tukin gan-gan ci a titi idan tana driving masu mota da daba bata hanya suke,tunda ta sanyo kan motarta cikin school din aka tsaya dubansu samari da 'yan mata kowa kallonsu yake,burin ko wane saurayi da budurwa ace yana hulda da daimond ladies. A dai-dai inda ake parking motoci suka faka tasu,fitowa sukayi daga cikin motar shakeera ta sama motar key sukuma suka nufi hanyar class din......... Gaba daya jan birki sukayi a kofar class din,domin Mr Right ya rigasu shiga dafe kai sukayi hannu khadee tafara yarfewa Cike da tsoro tace"wayyo Allah shikenan ya rigamu shiga yanzu ya zamuyi?gashi test akeyi,harara fauzi ta dago ta watsa mata. Shakeera ce takariso tana fadin "A'ah babies meyafaru na ganku a waje haka?Fauzi tadago tace"kinsan dan rainin wayon Nan ne a ciki gashi bamu taba late ba sai yau,yamana warning akan kada abari yariga shiga to gashinan. Tsaki shakeera taja tare da shiga cikin class din tana furta"Excuse Sir! Tayi maganar tare da shigewa class din,har takai wajen sit dinta sai dai ta juyo"Oh babies ku shigo mana time yana wucewa gashi test akeyi,daga mr right har student din binsu da kallo sukayi babu Wanda ya Isa yayi magana domin kowa yasan diamond ladies. Bayan sunga ma test aukayi summit
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30