Chapter 17
Chapter 17
da aiki Allah yajikan Muhammadu. "Ameen Shakeerah tafada sannan tamike tatafi. Bayan fitan ta su Alhj kabeer suka Mike Dan zuwa masallaci. Hjy shamsiyya ta dubi su hjy Maryam tace"Inna Maryam gani da shawara. Gaba Daya maida hankali sukayi wajenta don jin shawarar. _I NEED UR COMMENT_ Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ (Daukar Fansa) Story&writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL _______✍🏽_______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *T.W.A* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciya:- _ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA* _ *MIJIN ZAHRA* *ND* *NOW* *DIAMOND LADIES* (Daukar Fansa) *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....* _FREE PAGE_ Page:2️⃣6️⃣--2️⃣7️⃣🖊️ ___________To aini banid matsala sai dai Ammi na but abinda yafi sauki Ummi kizo kiyima Ammi magana muji ba. Shiru Ummi tayi tace"To shikenan babu matsala zanzo insha Allah. Washegari da safe su Shakeerah suka nufi gidan su harda khadee,direct part din fulani suka wuce,a guje taje ta rungume fulani. Itama fulanin Cike da farin ciki tayo gareta tana murna, Shakeerah ta dubi su fauzy tace"Diamond ladies ga fulani na nan,Cike da girmamawa suka gaida fulani,fulani tace"Allah sarki ai inajin labarin ku a wajenta sosai,Suma sukace sunajin labarin ta wajen Shakeerah. Nan suka nufi part din Ammi suka bar Shakeerah Anan da alamu tana son magana da fulani. Duban ta fulani tayi tace"Shakeerah na hala kina da magana danine? Murmushi Shakeerah tayi tace"Eah fulani dama nan Shakeerah ta zauna ta bawa labarun duk abinda ke faruwa. Shiruuuu fulani tayi da alamu ta zurfafa ne a wajen tunani can tadago ta dubi Shakeerah tace"kisani shi din bai tsari da irin mazan da Zaki Aura ba Koh? "Eah nasani inaso in hada iyayen karya ne,Kuma ba son sa nake ba sai dai tahaka ne kawai zamu samu hujjar da zai gamsar a gaban alkali,kuma ni bazan yar da dashi ba,bazanyi rayuwar Aure dashi ba. Fulani tace"Toh shikenan Shakeerah na goyi bayan ki hundred% sai dai yakamata yazama like Auren sirri Koh? Shakeerah tace"Eah fulani kusan hakane,to Amma ba'anan gizo ke sakar ba Ammi kawai nakeji. Shiru fulani tayi tace"kada kidamu zan shawo kanta, Shakeerah tace"yawwa fukani na tnx so much bari naje zamu dawo wajen ki yau za'a baza chapter tayi maganar tana fita Falon a guje, Murmushi fulani tayi tace"tabbas inason hada zuri'ah daku. Sosai Ammi tayi farin cikin ganin su yanda suke zaune suna hira suna ihu lokaci daya tunanin Abba da Aunty saudah suka fado mata a hankali kwalla ya taro a eyes dinta,cikin Sauri ta maidasu a ranta tana me musu addu'ah akan Allah yagafarta musu,tana farin cikin ganin yau Shakeeran ta cikin rayuwar farin ciki ga wani irin kyau da take dashi kaman jinin larabawa. Tasowa Shakeerah tayi tare da kwantar da kanta jikin Ammi tace"Ammi yau part din fulani zamu gudu don acan zamuyi hira, Ammi tace"Toh shikenan ku dawo dai da wuri,da toh suka amsa mata daga nan suka nufi part din fulani. Kwadon zogale fulani tayi musu,gashi anzuba shuger Dan dai-dai yayi Dadi sosai,hadda yankakken dafaffen kwai . Bayan sunga ma ci aka dasa hira,nan su khadee da fauzy suka Bata labarin rayuwar su,sosai fulani ta tausaya musu tasake bawa Shakeerah goyon bayan wannan abun. Washe gari kuwa wajen azahar Ummi tazo ita da sajeeda,sosai Ammi ta karbeta hannu bibbiyu,nan itama fulani tashigo, Anan suka bawa Ammi labarin abinda ke faruwa,sannan suka ce ta'amin ce da bukatan Shakeerah domin hakan shine mafita. Kada wuya Ammi tayi Cike da damuwa tace"Amma kukunsan hatsarin shi meyasa sai ta haka ne za'a hukunta shi? tayi maganar voice dinta na cracking. Ammi tace"Saboda ita din jajir tacciya ce,Kuma Yana mata so mai tsanani,sannan tana da wayau sai dai duk wuya insha Allah zata dawo batare da wani Abu yashiga tsakanin su ba. Still voice din Ammi cracking yake a hankali tace"Toh shikenan ina matukar son ta banason na rasata kaman yarda na rasa mahaifinta da 'yar uwar ta, Amma zan cigaba da yimata addu'ah har Allah yabata nasara. Gaba daya suka amsa da Ameen. Su Shakeerah sunyi farin ciki sosai da amincewar Ammi sai dai gabadaya Ammi ta canza mata face tarage yimata walwala,a dalilin hakan ba karamin tashi hankalin Shakeerah yayi ba,wata rana ana saura 3days su Kuma school ta Shiga dakin Ammi da sallama tashiga dakin, Ammi tana gyara kayan wadrope din ta,Babu yabo Babu fallasa ta amsa batare data kalli inda Shakeerah take,cikin sanyin jiki Shakeerah tajuya domin fita dakin tsayawa tayi tare da juyowa four eyes sukayi da Ammi,kwallah ne suka tsiyayo ma Shakeerah da gudu taje ta rungume Ammi tana mae fashewa da kuka tace"Kiya hakuri Ammi indai saboda Auren Daddyn khadee kike fushi dani to wallahi ni na hakura da maganar,dama ban sanar mai ba. Tausayi Shakeerah taba Ammi a hankali tafara shafa bayanta tana bubbuga wa tace"ba fushi nake dake ba sai dai tausayi kike bani sosai Shakeerah saboda inda zaki dosa akwai tsananin risk sai dai zan cigaba da yimiki addu'ah kuma inaso kafin ki koma school ki Kira shi a waya ki ce iyayen ki sun amince sai dai idan kun koma school ki maida hankali wajen karatun ki kinji?cikin Sauri Shakeerah tace"Toh Ammi habu matsala,ya zanyi da karatu na? Shiru Ammi tayi tace"yanda Kika gano abin da kka cema kawayen ki na Auren shi yanzu ma keda kanki Zaki natsu kiyi tunanin abinyi. Cikin sanyin jiki Shakeerah tace"Toh shikenan Ammi,tabbas tafara karaya da lamarin. Ammi tace"Shakeerah ta kisa ma zuciyar ki wannan lamarin anci nasara angama,ke mai taimako ne irin Abban ki,kada ki manta da wasiyyar da Abban ki ya bar Miki akan files din nan. "Ina sane dashi Ammi sai dai ina neman jarumin namiji mai Amana shi zanyi aikin dashi. Ammi tace"Toh shikenan ubangiji ya shige miki gaba a dukkan lamuran ki kinji? Ameen Ammi na. Gabadaya suke bedroom din Shakeerah suna kallon Shirin jamai raja da akeyi a Arewa24,wayar Shakeerah ne yayi kara,dauko wayar tayi tare da duban screen din number Daddy ne domin ko saving batayi ba,dagowa tayi ta dube su fauzy tace"diamond ladies chowan mu ne(tsohon mu ne,wato Daddy), "Ahayye nanaye suka saka shewa gaba dayansu. Hannu Shakeerah tasa a mouth tace"Shiiiiiiiiii Bari nayi picking muji me zaice. Juyawa ball eyes dinta tayi kamar yana gabanta tayi picking"Hello papi nah,wani ajiyan zuciya Daddy yayi yace"Oh my shakee baee wallahi I really love yhu,ke bugun numfashi na ce,yakike? Murmushi Shakeerah tayi tace"Ina lafiya papi kaifah? "Lpy nake my shakee,burina kawai na gammu nida ke a room guda. Wani Murmushin mugunta Shakeerah tasaki tace"karka damu papi, Aure zamuyi wanda sai na barma tarihi ni kaina ina mamakin yanda na fada tarkon son ka. Cikin sanyin murya Daddy yace"Koh My shakee? To meyasa haryanzu kinki bani damar na turo,dafe Kai Shakeerah tayi tace"Oh my papi am sorry na manta mom tace katuro magabatan ka,kwance Daddy yake but Jin abinda tace yasashi durowa daga kan gado yace"da gaske kike my shakee? "Yes papi am serious ai Babu wasa tsakanin mu. Daddy yace haka ne,to Amma my shakee
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30