Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,300 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kamanni sun koma irin na aljanu. Sune mutanen da Shakeerah ta hango......... Cikin Sauri Daddy yafara Mika gaisuwa ga Mr Patrick, daga masa hannu yayi cikin hausar sa ta gwaraye yace"Sani babu abinda zaka sanar mana,kayiman lefi Kashi da Kashi muna shareka shine abin yake hadawa harda kashe mana 'yan kungiya? Zaro ido Daddy yayi yace"Kisa kuma oga?Ni bantaba kashe wani Dan kungiyar mu ba.......tsawa Mr Patrick yadaka masa"Karyane karya kake Sani,bakasan ka auro annoba ka kawo gidan ka ba?sai da nacema yarinyar da zaka Aura ba alkhairi bace, Amma shine kayi kunnen uwar shegu dani,to yarinyar tayi sanadiyar mutuwar jacub! Idanuwa Daddy da Hjy sameera suka kwalo waje,nuna Hjy sameera yayi yace"Kuma kece Kika ja tunda kekika Aiko kinason wani a cikin 'yan kungiya yazo za'amiki aiki ko ba haka ba? Cike da mamaki Daddy ke duban ta,jikin Hjy sameera na rawa tace"oga nine ai ba kasheta yayi niyyar yi ba ya akayi shiya mutu? Zaro idanuwa Mr Patrick yayi yace"Sameera tambaya ta kike yi?Nace tambayata kikeyi?jikin Hjy sameera na rawa tace"Sorry of a tuba nake. Duban Daddy yayi yace"ayau dinnan zan sa muku doka, Kuma duk Wanda ya tsallake zai fuskanci hukunci,sannan kujeran ka za'a kwace abawa wani har saika cika umarnin mu. Dafe Kai Daddy yayi da hannu yace"inaji oga kafadamin ko wane aiki ne zanyi wallahi. Murmushin mugunta Mr Patrick yayi yace"aikin yakasu Kashi uku ne,na farko yaran islamiya guda talatin muke bukatan Shan jinin su,sannan kafin asha jinin nasu a tabbatar da anyi homosex dasu. Diddilo idanuwa Daddy yayi hankalinshi yayi mummunar tashi yace"Oga talatin Kuma?don Allah ka sassauta mun. Mr Patrick yace"Nagama magana,idan kagama wannan kaji sauran,ke kuma munaso kikawo Mana mata masu ciki su goma 'yan mata goma. Hjy sameera tace"insha Allah oga......bata karasa ba yadaka mata tsawa," kinfi kowa sanin bamusa Allah cikin lamuran mu. Kayahaquri Oga tuba mukeyi. Basu Kara magana ba suka juya,fadawa Daddy yayi Kan gado tare da dafe kai,idanunshi Sunyi jazur cikin bacin Rai yadubi hjy Sameera yace"Amaryan tawa Kika turo akashe? Juya idanuwa Hjy sameera tayi tace"kwarai kuwa Kuma wallahi sai na ga bayanta. Cikin bacin rai Daddy ya mike tare da dauke Hjy sameera da mari Daddy yace"kikasheta Nima na Miki kisan wulakanci. Cike da mamaki Hjy sameera ke duban Daddy"Alhj nice yau kamare ni takan wata banziyar yarinya?tunda nake dakai shekara Arba'in da takwas Kenan ko zunguri na baka taba ba,baka taba dukana Kan kishiyoyi ba,sai yanzu akan wannan yarinyar?'yar cikina? Harara Daddy ya gallama ta yace"kisake fadin aibunta inkuma dalla miki wani marin,kin dauka ita irin sauran matan da nake Aura ne?to Shakeerah daban ne,banta sanin Ina zaune da dabbobi ba sai da na Aure ta. Zaro ido hjy Sameera tayi tace"Da Yaushe kasan ta duka duka inace jiya aka daura Auren?wallahi nikuma sai na rama marin dakamun akanta wallahi,tana Gama fadar haka tafice a dakin cikin bacin Rai. Kwanciya Daddy yayi tare da rigingine a mind dinsa yana ayyana Dole yadawo da kujeran sa hannun sa,kota halilin kaka,koda mutanen bauchi zasu Kare,sannan Yana tunanin irin kariyar da ze bawa Shakeerah kodan Hjy sameera. Washegari da wuri Shakeerah ta tashi kamar yanda tasaba,alwala tayi tazo tafara rera karatun alqur'ani Bayan ta kammala ta dauko jarkan maganin ta ta yayyafa a kowanne kofa, window, lungu, kusurwowi na dakinta,tasan cewa ba lallai bane tasamu breakfast a gidan Kuma babu yanda za'ayi Amarya takawo mata tunda sun hada plan. Wanka tashiga toilet ta tsala Koda tafito shiryawa tayi cikin wani Pakistan milk da chocolate duk da batayi kwalliya ba sai dai tayi matukan kyau sosai,kitchen tashiga ta daura ruwan zafi tare da hada tea,cake dinta da dabulan ta dauko tasha tea din dashi hankalin ta kwance da yake itadin ba ma'abociyar cin abinci bane,tafi maida hankali wajen Kayan makwalashe,gyara dakin ta tayi tasss ta fesheshi da room freshner mai kamshi wanda sis saudat ke siyarwa. Samun Daya daga cikin sofan Falon tayi ta zauna tare da kunna kallo. Knocking taji anfara yimata a hankali tamike tare da bude kofar, Daddy ne Yana sanye da wata geziner white colour,duk da cewa girma yafara zuwa masa but yayi kyau sosai dashi da yake Yana da kyan dai-dai gwar-gwado. Murmushi yqsakinma Shakeerah tare da kamota ya hadata da jikin sa,jikin Shakeerah ne yafara rawa,a hankali tayi kokarin janye jikinta sai dai takasa. Shiga falon yayi da ita sannan ya ajeta akan kujera Yana murmushi tare da shafa suman kanta da yasha gyara Banda kamshi bb abinda yake zubawa. A hankali cikin sanyin jiki Shakeerah tace"Morning papi. Daddy yasake sakin wani murmushin yace"Morning my Queen,hope dai kintashi lafy? Bata face Shakeerah tayi cikin muryan shagwaba da baby face tace"No Ni ba lafiya na kawa na ba,da mamaki yake duban ta yace"to meyafaru ne my Queen? Wasa Shakeerah tafara da yatsun hannun ta kamar shasha tace"Jiyafa nayi mafarki papi,Wai wani mutumi yazo kasheni sai ihu nake Ina kiranka Amma ina Sam katafi bakaji na,Aiko ana hqka sai naga kadawo ka Danna wani Abu Yana ta dilmiyewa a kasa Yana ihu kai haka fa kayi,gsky am scare sosai da lamarin na jiya. Wani Wawan ajiyar zuciya Daddy ya sauke da Allah yasa a mafarki tagani,Daddy yace"Wai kice jiya Kinga mutuwa? Shakeerah tace"hmmm kai dai bari sai da nayi Dana sanin dawowa dakin nan. Shafa kanta Daddy yayi yace"Aibabu abinda zai sameki inhar Ina tare dake ninaki ne kekuma nawa ne ko kuwa,daga Kai Shakeerah tayi alamun Eah. Duban ta yayi yace"My Queen Yaushe wai Zaki bani hakkina wallahi nakosa nakasance dake? Turo baki gaba Shakeerah tayi tace"Toh ai Ina al'adah kuma jiya nafara sannan kwana goma nakeyi. Diddilo idanuwa Daddy yayi yace"kwana goma?daga Masa kai Shakeerah tayi alamun Eah. Murmushin yake Daddy yasaki yace"My Shakeerah ni matata ko tana al'adah muna abin mu hakanan. Bude baki Shakeerah tayi tace"Ahhhhhhhh Daddy kazanta,wallahi Allah ya haramta Sam hakan baya da kyau,haba Daddy Allah fa ya haramta a cikin s.,.......... Daga mata hannu yayi fuskar sa daure kaman ba Daddy ba yace"idan muna magana kibar sako mun Allah cikin lamuran na dalilin hakan yasa nadena Zama a majalisa don haka kikiyaye. Shiru Shakeerah tayi wani tunani ne yafado mata cikin bacin Rai tace"Hmmm Allah shine baba uban gayya kuma Ni dole nasashi cikin lamura na,idan bakason Jin amvatan shi danake kadena rabata. Tana gama fadar haka ta mike fuuuu ta shige bedroom din ta,cikin Sauri Daddy yabi Bayan ta yana Kiran ta sai dai ko kafin yakariso ta maka key a jikin kofar. Bubbuga kofar yafara tare da yimata magiya"have Shakeerah ta my Queen, Shakeeran Daddy kiyahakuri wallahi banason fushin ki,duk yanda yaso yayi don shawo Kan Shakeerah abin yaci tura,Dole badan yaso ba ya hakura sai dai Yaya yanke shawarar zuwa gun bokan shi,a kan yadasa Shakeerah muguwar sha'awar da zaisa da kanta ta nemeshi a duk inda yake. Fita yayi ya shige cikin motar shi yaja ta baba maigadi ya bude masa gate ya ware, girgiza kai baba megadi yayi yace"wannan bawan Allah,Allah yatona maka asiri yafimu sanin yanda zaiyi daku,kana ganin gaskiya kirir-kiri Babu halin fadi,ai Babu komai akwai Ranar kin dilkanci. Zaune Daddy yake awajen bokan sa,dariya Boka yayi yace"Gaskiya Alhj gwanda da kayi gaggawar zuwa domin akwai katon matsala. Daddy yace"wani irin matsala CE wannan Dan tsitu? Hmmmm uwargidan ka da

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});