Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Deejamah Book 1 Complete Hausa Novel 1,267 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba nayi alkawari. A halin Ammi na kunya ko me muka Mata bata iya dukan mu a gaban Abba domin tana ganin kamar cin fuska ne. Jawo ni Abba yayi gabansa ya dorani a Kan tabarman da yake ya dubi Ammi yace"kikawo Mata abbin Karin kumallo,da toh Ammi ta'amsa ma Abba,sannan tashiga dakin Wanda yake ciki dai-dai guda biyu,daya nata da Abba Daya Kuma nida Aunty Saudah,sai bayin mu da kitchen waje guda. Dauko mun Karin kumallon tayi ta aje tare da dallamin harara. Cike da yunwa najawo kofin Koko na da roban kosai na mike naje na wanke hannu nadawo,bismillah nayi na fara cin abinci. Bayan na gama Abba yadubeni yace"mama na meya hadaki da malamin islamiyar ku har Kika masa rauni?shiru nayi kaman munafuka Ina tunanin wani karyan zan gindayo ma Abba......katse tunanin nawa nayi a dalilin Jin yace anjima zai daukeni muje har islamiyar,idan nice da lefi zaisa amun assembly a zaneni. Kirji na ne yabuga na fara kokarin samo mafita. Xahratty ce✍🏽 Lallai Alqalami 🖋️Yafi takobi 🗡️ 💕💕 ❤️ [7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨ ( Daukar Fansa ) Story& writing By PATEEMA ZAHRA LAWAL ______✍🏽______ *TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION* 🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah)) *_T.W.A_* _________________________ https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/ _________________________ Marubuciyar⬇️ _ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_ *DA* _ _MIJIN ZAHRA_ *Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.* Bismillahir-rahmanir-raheem. *Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai....* Page:1️⃣5️⃣🖊️ __________Abba kuwa cikin hukuncin Allah Allah yabuda masa,yakuwa samu a makaranta Aunty saudah tana zuwa Zaria children school tana S S 2 tunda lamarin na jumping ne,nikuma Akasa J S S 3 maida hankali mukayi sosai wajen karatun mu tunda muna da experience a gefe Daya Kuma Abba ya dauko Mana Mai lesson a gida sikuma muna Yana kula da karatun addinimmu Abba yataso Mai temako sosai Sam baiso yaga ana zalinci a waje sau dayawa idan ka kawo Masa kukan ka zai magance maka damuwar a dalilin haka yasa ake kiransa da muhammadu Adali. A Zaria children school kuwa daga student har teacher's sun Sani ba'amun na kyale,da haka yaza kowa yaci maganin Zama Dani,a kullum nasihar mu da Abba shine muji tsoron Allah sannan mukula da rayuwa. Wata Rana da baAzan taba mantawa nida Abba da Aunty saudah mun rakasa kasuwar sabon garin Zaria akasiyo atamfofo kusan hamsin da yadikan maza ba Dan kadan ba,domin shagon da mujaje siyayyar motar shagon ta Daukar Mana kayak,gidan nakasassu da marayu daje kofan kibo nan mukaje Aiko Abba yadinga rarrabawa Wanda ma'aikatan wajen sukayi farin cikin matuka,a gajiye muka dawo gida. Muna zaune naga Abba yafita cikin Sauri a dalilin kiranshi da akayi a waya mikewa nayi nima don inaso muyi mgnr su baba Ayuba sai dai banaso Ammi taji balle ta kobeni. Koda na karisa ji nayi Yana waya Yana cewa"Haba Alhj mukhtar yaza'ayi nabaka dukinyan marayu,Kuma hakkin marayu?wallahi bazai yuwuba sai dai duk abinda zakuyi mun kuyimun nacema takaddun komai baya kasan nan nasan akwai ire-iren ka,Kuma nasan za'a bibiyeni shiyasa ma nabar kasar Nan dashi,babsan me akace a Daya bangaren ba,na daiji Abba ya daga murya Yana cewa"wallahi sai dai kuyi abinda zakuyi da dai na taba dukiyan marayu,still sakeji naji nayi yace"Eah Alhj mukhtar na yarda ka kasheni abinda nasani shine nayi imani cewa Babu Mai rayawa kuma Babu Mai kashewa sai Allah, Yana Gama fadar haka yakashe wayan tare da jingina da gate din. Wani hawayeni masu dumi suka tsiyayomin da yake a lokacin hankali yazomini sannan inada wayau da kaifin baseera,juyowa Abba yayi turus yatsaya ganina da yayi bavtare da yayi magana ba yakama hannuna mukabi ta kofan baya muka Shiga bedroom dinshi. Zaunar Dani yayi a bakin gadon tare da Kama kafadu na yace"Mama na! idanuwa na dago ina kallonshi bakina na rawa nace"Abba wanene wannan?sannan meyasa zasu kasheka? Girgiza Kai yayi tare da murmushin gefen baking yace"Mama na wannan ba huruminki bane. Girgiza Kai nayi cikin muryan kuka tace"Abba sanarmun nada amfani bakasan amfanin da zanyi ba. Kai yadaga yace haka NE wato akwai wani business partner dina Wanda muka hadu a kano mutum ne Mai hakuri da kawaici ajiyan wani dukiya abokinsa ya bashi na wanni abokinsa ne da yarasu dukiyan yaransa da documents na abubuwa masu mahimmanci Wanda ba'a bama yaran ba har yanzu,tunda suka fahimci dukiyan na hannun sa sai suka dinga bibiyarsa ganin haka NE sannan yaga ba garin mu Daya ba yasa Nima yabani amanar su,shi wancan Abokin NASA kasheshi sukayi yayyinsa. To Yana bani Bayan nadawo nan da kwana biyu suka kasheshi,Nima bazan Basu ba sai dai sukasheni,kama hannuna yayi yace"mama na Ina alfahari dake don Haka zanbaki dukiyan nan ki rike. Diddilo idanuwa nayi Cike da tsoro nace nikuma Abba ? Dagamun Kai yayi alamun Eah. Nace"Abba na Ni yarinya CE kuma idan haka NE basai mugudu ba? Kada Kai yayi yace"mama na Kenan mutanen hatsabibanci ne duk inda kike tunani sun wuce,kedin jarumar macece zan baki dukiyan a hannunki duk runtsi duk wuya ki tabbatar da duk abinda zan baki kin cikamun kinji mama na? Daga Masa Kai nayi nace to Abba na insha Allah wani tausayi yabani rungumesa nayi na fashe da kuka. Kwana biyu da faruwar hakan suka Kira Abba sukace yau zasu Zo don Haka yabasu files ko su kaishi barzahu,Abba yace Yana jiransu,ta Bayan gidanmu Abba yafita damu wajen Sha dayan dare ya Shiga damu wani lungu Wanda duk kwa-kwan ka bazaka San da mutum ba nida Ammi da Aunty saudah,duk cikanmu kuka muke Ni kuwa ina rungume say files a hannuna. Wajen Sha daya sukashiga layinmu Dana gidan mu new farko nan kuwa suka dinga sakin harbi tsoro ne yakamani don Jin harbin a gidanmu,Kara karfin kukan mu mukayi, Aunty saudah CE tamike cikin hanzari tana ihu tafita daga lungun mikewa nayi xan bita Ammi takawo Ni,shiru mukaji na Dan wani lokaci zuwa can mukaji ansaki harbi uku a jere,da gacan mujaji ansake sakin uku a jere,wannan Harbin Babu Inda kararsa baijeba sai dai Babu halin temako. Anfara kiraye-kirayen sallar Asubaanan nabufe wani Rami me murfi na saka files din,jikinmu na rawa muka nufi cikin gidanmu,tundaga kofar Falon mu jini ke gangarowa a guje muka karisa cikin Falon gaba daya Falon ya baci da jini,ihu duk mukasa muka nufi gawar Abba,face dinsa yayi wani kyau abkara Masa kyau,ga shi Yana dauke da Murmushi a face dinsa hannunsa Daya dafe da dai-dai zuciyar da,hannun na daga naga harbi,sai wani a cikinsa wani a goshi,wani irin ihu muka saki muka rungume Abba . A hankali muka Isa gawar Aunty saudah _innalillahi wa Inna ilaihirrajiun_ yau itace ta mutu haka kawai nake fada a raina,kafin kace kwabo 'yan Unguwa sunfara cika layinmu Ammi kuwa a take anan ta yanke jiki tafadi. Da sassafe labarin kisan wulakanci da akayiwa Abba da Aunty saudah yafara zaga garin Zaria da yawa mutane sunsanshi mutane da dama mutywarsa ya firgita su,haka rayuwa takasance sai a hankali bamu rasa komai ba sai jigo kullum cikin kuka muke Bayan Ammi tayi takaba akafara bibiyarmu,ganin haka NE yasa naje nafadawa fulani duk abinda yafaru,itama tayi kuka

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});