Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Zan Fasa Kwai Book 1 Complete Hausa Novel 188 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

huta kici abinci ummita ai na kusa karasa wa Bayan ta nutsune ya ke sanar da ita "Ummita an sake zuwa da kokon barar neman AUREN ki Ni Kuma nayi alkawarin ba Zan taba matsa Miki Akan aure ba sai Wanda yayi Miki don haka Yaya kike gani? Ta dukar da kanta kasa "Abba na baka zabi duk Wanda ka bincika kaga tarbiyar shi da dabi un shi sunyi maka Wallahi zanyi biyayya duk mijin da ka zaba min Zan karbe shi don nasan ba zaka taba cutar Dani ba . Yayi murmushi "Allah yayi Miki albarka ummita idan har hakane abinda Kika fada to na yarda da tarbiyar Anwar Kuma zai zamo Miki miji abin alfahari don haka na yaba dashi da tarbiyar shi Amma shima zaizo kuga juna shima idan Kinga bai kwanta Miki ba ki sanar Dani kinji ko? Ta amsa da to Abba ..... Lubabatu dake tsaye kansu ta maganta "Kar fa kayi kokarin tabbatar da wanna maganar abdulkarim don na rantse maka da Allah ba Zan taba Bari ka kafa jari hujja da diyata ba don ba Zan Bari ta Rayu cikin Rashin yanci ba...................

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});