Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 9

Chapter 9

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da qwalwara ta samu a lokaci daya shi yasa ta daina functioning properly but any time zata iya farkawa sai kuma ...................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/7, 2:35 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’3⃣1⃣ Mamy ce tai saurin katse doctor din wurin cewa ita Heedan fa Hope ba abinda yasame ta yace mun sa doctor Amina ta diba ta kuma cikin yardar Allah basu mata komi ba. Wata ajiyar zuciya Mamy ta sauke sannan tace Alhmdllh ai komi yazo da sauqi tunda basu mata komi ba. Daddy yace mun gode sosai Doctor. Kwanansu biyu duk ba mai wani motsi cikinsu sai Adeel dake in and out of consciousness amma heedah shiru kk ji. Suna samun kula sosai don har wanka ake musu da towel Mamy ta ma heedah Daddy kuma yama Adeel. Yan uwa da abokan arziqi kuwa kullum cikin zarya suke kullum asibitin cike yake da jama'a kamar zai tsage. Friends dinta suma suna ta zaryar ganinta su Zainab,Feedausi,Elherm,su Baseera dadai sauransu. ✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟 Bayan sati daya Mamy ce zaune a gefen Heedah tana gyara mata kanta wanda duk yy buzu2. Adeel ya fara motsi wanda yaja hankalin Goggo dake saman carpet. Tace Adeelu kuwa motsi yake da yake haka take fada masa ko tace masa Adali. Salati suka ji yy sannan kuma yy wata zabura tare da kiran Heedah yana qoqarin tashi Mamy ta riqesa wani malatsi naga ta danna ta side dinsa nan danan sai ga doctor ya shigo. Tace yawwa Doc ya tashi ne amma yana yunqurin tashi ne. Doctor ya kalli Mamy yace Hajiya me ya fara fadi da ya farka tace salati yy sai kuma Heedah da ya kira yace okay. Kama Adeel yy wanda har yanzu yake ta yunqurin tashi yace Adeel sai da ya maimaita kusan sau uku amma Deel bai kalle sa ba can wata dibara ta tazo masa yace Heedah da sauri Deel ya dago ya kalleshi. yace kana neman heedan ka ne ya daga masa kai da sauri yace tohm gatanan kusa da Kai amma kabi a hankali bata da lfy kamar Yadda kaima baka da lfy. juyawa yy tare da matsawa kusa da ita a hankali......................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/7, 2:35 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’3⃣2⃣ A hankali ya isa inda take kwance kamota yy ya rungume tare da sakin wani kk mai ban tausayi. Heedah pls forgive me come back to me and and and.... Kasa idawa yy domin kkn da ya kwace masa. Mamy kuwa sai hawaye domin tausayin yaran nata ana haka Daddy ya shigo ya samu wuri ya zauna yana kallon yaran nasa cike da tausayi. Ganin Mamy na kk yasa ya tashi ya ja ta suka fita yana bata baki har ta dai na kkn sannan suka koma dakin. Lokacin da suka shiga dakin Adeel yy bacci duk hawaye a fuskan sa sannan daga gani kasan restless sleep yake. Ga kuma Heedah ya rungume gam a jikin sa kamar wani zai kwace masa ita. Sai ajiyar zuciya yake yi. Mamy tace ni dama na san Deel yana son Heedah kawai kalar soyayyar sa kenan. Daddy yace ni fa ina ganin kamar ma bai gane yana sonta ba ne. Mamy tace haka ne Allah dai ya basu lfy sannan ya shirya tsakanin su Haka suka kasance har kwana biyu kullum yana liqe da ita ko da kuwa barci yake aka dan taba ta za kiga yy saurin tashi ya riqe ta gam. 🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨ Kwance yake ya rungume ta yana shafa lallausan gashin kanta haka yake kullum indai idonsa biyu to tana jikinsa yana shafar Sumar kanta. Tunanin rayuwarsu yy tun yarintar Heedah har kawowa yanzu. Tuno asalin fara rashin su yy............ Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/9, 9:01 AM] My Luv: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’3⃣3⃣ FLASH BACK 10 YEARS AGO He was around 18 ita kuma Heedah a lokacin tana da shekara 6 zaune take bisa cinyar sa suna kallo a parlour tare da Mamy. Deelah ta matso kusa dashi tace yayah wai kullum sai kai ta daukar Heedah amma baka dauka nah pls ka daukan nima. Yace tab to ita ai matata ce ko budan bakin Heedah sai cewa tayi ni ba matanka bace kaga mijina can ta fadi tare da nuna masa mutumin dake jikin screen din TV plasma da suke kallo. Shaheed kapoor ne ke ta indiyan cinsa abunsa. Wani irin abu yaji kamar an watsa mishi wuta a zuciyansa. Sauke ta yy daga bisa cinyarsa yace yanzu ni bakya so na kenan tace ina son ka mana. Yace to shi wancan din fa tace shi kuma mijina nn dif yy yana kallonta yana jin wata irin tsanar shaheed kapoor wanda shine Best actor n shi amma nan take ya fice masa arai dan Heedah tace shi ne mijinta ba shiba. Tun daga lokacin ya bar sake mata kullum sai hantara.............. END OF FLASH BACK Hawaye Deel keyi yana tuna yadda take mishi sloppy kisses da yadda take qaunar ya ringa blowing mata raspberries kiss yanda take qelqelan dariya in yana mata ko in yana tickling bayan wuyanta she's very ticklish in that area. Ya tuno rayuwarsu kaf ta jin dd amma tun daga tym din da tace tana son shaheed duk abubuwa suka dagule. Sai yanzu yy realizing that he loves Heedah he really loves πŸ’˜ her. Qara matseta yy a jikinsa yana kk yana My Heedah come back to me I love you, I really love you and I don't want to lose you again plsss. Sanbatu ya fara Heedah wlh ina son ki tun kafin in san meye so, Heedah ashe kishin ki ne yasa na ringa yimiki mugunta heedah please wake up i love you. Bakinsa yakai kan goshinta ya mata kiss tare da fadin i love you sannan yy ma idonta guda sannan ya ma gudan idon sannan ya ce I know you can feel this ya ma hancinta sannan yana hawaye yace and this ya hade bakinsu ya fara tsotsa.......... Computer dake monitoring vitals dinta ne suka fara wata yar qara d d d d d d tun sunayi a hankali har suka fara qara sosai. Sai a lokacin ya dawo hayyacinsa ya dago kansa..................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [4/6, 8:38 PM] Aysha Mazoji: [3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/11, 9:57 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’3⃣7⃣ Masallacin asibitin yaje ya gabatar da nafila ta gode ma Allah sannan yai sallar asuba yana ta adduan Allah ya qara bama Heedah n sa lfy ya kuma sa ta so shi kamar yanda yake son ta. Sai wurin bakwai saura yabar masallacin ya nufi dakin dai dai su Goggo, deelah, da twins da Daddy sun iso tun daga nesa yake kwala musu kira. Jin ana kiran Daddy yasa su tsayawa tare da juyo wa ai kuwa Adeel suka gani yana ta washe baki alamar yana cikin farin ciki. Yana qarasowa wurin su kawai ya rungume Daddy. Daddy n ma riqesa yy don yasan ba banza ba wannan murnar. Dago kansa yy yace Daddy Heedah Nah ta farka har tayi sallah Daddy yace

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});