Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Zaune yake yana kallon aljazeera dago kai yy ya sakar mata wani qayataccen murmushi yace baby girl dama bakiyi bacci ba tace na fara dai. Yace to ya akayi ne ko you just want to be with me ya fada tare da yin wani crook smile. Bubbuga qafanta ta Fara alamun shagwaba nidai Yah ka bari. Cikin ransa yace Yah ilahi dama Heedah ta iya shagwaba haka. Kasa haqura yy sai da ya jawo ta zuwa jikin sa. Zata miqe daga jikinsa ya qara qanqameta tace Yah Adeel wani abu zan sama maka kaci bana so ka kwana da yunwa. Iyyeh yace ashe dai ana so na tunda baa so na kwana da yunwa. Rufe idonta tayi tana qoqarin tashi. Yace barshi Heedah bana so kibar jikina a qoshe nake. To Yah ka sake ni na tafi na kwanta bacci nake ji, yace to baby girl nima baccin nake ji zo muje mu kwanta a dakina. Tace Yah ni fa wlh kunyar ka nake ji Don Allah kabar ni na kwanta daki na. Haba baby girl ke fa kinsan hukuncin matarda ta guji mijinta kuma ma bakya jin tsoro wani abu ya kama ki ke kadai a dakin .......................................... Kuyi hqr pls kwana biyu bana jin dd ne. I'm so so grateful for all who called and text me to hear how I was doing. I love you all 😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘 Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/22, 2:36 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’4⃣9⃣ Bata son yi masa musu tunda dama can haka take yarinya ce mai haquri da biyayya. Kwantar da kanta tayi bisa qirjinsa don ita bacci ma take ji. Shi Kuwa bayanta ya hau shafawa yana dan jijjigata kamar wata yarinyar goye, ba jimawa kuwa bacci ya dauke ta. Kacokam ya dauke ta ya nufi daki da ita. Bisa bed din ya aje ta tare da zare hijab din dake jikinta, tsayawa yy yana kallonta cike da so da lust. Shi yanzu ai ba abunda zai dame shi ko ya bata masa rai tunda ya samu cikakkiyar mace kamar Heedah. Bai mata komi ba kawai baccin su suka sha. Da asuba ya tashe ta sukayi sallah suka koma suka kwanta, wani bacci mai nauyi ya dauke Yah deel. A hankali Heedah ta zare jikinta daga nasa ta nufi kitchen. Apple pancakes tayi tare da Baked fish with onion and tomato (Pls duk mai buqatan method din da ake recipes din da nake sakawa cikin book dinnan, pls you should feel free to ask me) Sai kuma ta hada coconut shake dinta ta jera komi bisa dining ta qara gyara kitchen din sannan gyara parlour n ta hade gidan da turaren wuta mai dadin qamshi. Ta nufi bathroom ta tsala wanka tana fitowa ta dan yi simple make up sannan ta dauko wani crop top da bum short ta saka ita kanta tasan tayi kyau cikin kayan yan'iskan nan. Hijab dinta ta dauko ta maka ta fita parlour. Shima dai2 yana fitowa daga bed room dinsa sanye yake cikin wata yar armless shirt da kuma faded jeans yy kyau sosai. Nufo ta yy ya na no no no ya zaai ki sanya hijabi cikin gida yana manana yana yy hijabin daga jikin ta. Yana ganin shigarta duk ya wani rude ya rikice qara jawo ta yy jikinsa ya rada mata a kunnen ta baby girl kin kuwa ga yadda kk yi kyau ya fada tare da shafa wuyanta. Hannunsa ta riqe muje Yah kayi breakfast suka nufi dining suka zauna ta fara bude masa qamshi ya bugi hancinsa sai da ya lumshe ido. Baby girl dama I miss your delicious food wlh. Murmushi kawai tayi ta zuba masa coffee ta miqa masa ya karba yana murmushi. Plate daya yace ta sa musu suka fara ci Yah Adeel komai sai da ya ci yana turawa yana a cikinsa dandano da dadin girkin yana saka shi nishadi da jin dadi a ransa. Sai da yaji ya qoshi sannan ya lura da gaban Heedah kadan taci dama haka take bata son cin abinci sosai. Jawo ta yy bisa cinyar sa wai dure ze mata tunda bata son cin abinci. Don Allah Yah kayi haquri ka kyale ni Allah na qoshi fa. Ah ah ban yarda ba wannan dan abincin da kk da kk ci shi yasa kullum cikin ki a shafe kamar bakya sa masa komai Abincin ya ringa bata a baki dole ta ringa amsa ba dan taso ba. Cikin shagwaba tace Yah wlh na qoshi zanyi amai fa. Cikinta ya shafo yace bari na barki haka tunda kin dan ci. Kinsan lokacin da kk qarama ma haka nike miki before kice abinci tura baki tayi tace Yah kai dinne ke bani abinci. Dariya yy yace baby girl kenan ..................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/22, 3:26 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’5⃣0⃣ Haka suka kasance kullun zata na masa girki su ci sannan su kwana tare bai yi mata komai sai dai yy romancing dinta tun bata saba ba har yanzu ta Saba tun tana jin kunyar sa har ta fara wayewa ita ma. A hankali wata irin shaquwa ta shiga tsakanin su wanda kullum suna maqale da juna ko fita bayayi daga gida sai gida in sun gaji da zaman gidan sai su fita garden su ta wasa. A yau ne Adeel zai koma a bakin aikin sa don haka tunda ta tashi ta hada masa breakfast sannan ta hada masa ruwan wanka sannan ta nufi tada sa don tunda sukayi sallah ya koma bacci don daren jiya bai wani samu baccin kirki ba kwana yy yana (perverts kawai to ba abunda kk tunani bane) lol πŸ˜‚ Zama tayi kusa dashi tana shafa fuskar sa a hankali ya bude idon sa ya dora su fes a cute face dinta. Yah ka tashi kayi wanka seven ya kusa. Ok ya fada tare da miqewa yana shiga bathroom din. Kafin ya fito ta gyara dakin yy fes. Ta fiddo masa kayan da zai saka ta feshe su da turare. Yana fitowa ta soma goge masa ruwan jikinsa tana Yah Allah kayi sauri kada kayi late fa, yace to inna yi latti me nene tace bulala zasu maka mana dariya yy tare da cewa baby baby kenan. Sai da ya gama komai kafin ta masa rakiya har bakin motan yace baby I will miss you fa tace I already started missing you Yah murmushi yy before ya jawo ta ya fara French kissing nata yana wani shafa ta. A hankali Heedah ta zare jikinta daga nasa don tasan in ta biye mai tau. Har ta tafi bai dawo daidai ba. Juyawa tayi ta shiga gidan duk sai tsoro ya kama ta don tuno ranar da mutanen nan suka shigo mata tunda tun da abun ya faru baa taba barinta ita daya ba sai yau. Daki ta shiga ta kulle dakin tana kk yinin ranar haka ta yi shi cike da tsoro. Shi kuwa Adeel duk yy missing nata jira kawai time din tashinsa yy ya tafi gida gashi bata da waya balle ya kira ta. 12 daidai ya nufi gida don

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});