Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

to kenan matan banza yake nema. Abbas yace wlh Daddy Adeel bai taba zina ba Daddy ka yarda da abunda na fada maka. Kawai yana da wani dalili ne marar tushe wanda ya sa shi aikata hakan amma inshaa Allah zaa gyara Daddy. Daddy yace to yanzu muje masallaci muyi sallah amma kafinnan ka kira sa ka sanar masa muna asibiti tunda bai sani ba. Abbas ya kira Adeel cewa suna hospital Heedah ce bata lfy ai kafin ma ya gama fada ya kashe wayan before ya nufo hospital din a cikin tashin hankali. Ko da ya iso asibitin ya manta ya tambayi Abbas wane room take. Deelah ya kira ta fada masa room number din. Kai tsaye dakin ya nufa ya tura qofar lokacin Heedah ta tashi sai kk take yi. Da sauri ya qarasa bakin bed din ya zauna tare da rungumota yace baby girl me ya same ki ne. Baby girl fada mun pls. Shi baima kula da su Mamy dake zaune ba. Cikin kk tace Yah marata ke ciwo sosai. Eyyah my baby I'm so sorry sannu ko. Har yanzu bai daina ba? Daga Kai tayi alamun eh don itama kanta ta manta dasu Mamy a dakin saboda zafin ciwo. Daga rigarta yy ya fara murza mata maran a hankali sannan yana dan jijjigata alamun rarrashi. Sun dauki wurin ten minutes yana shafa mata maran ai kuwa aka yi saa bacci ya dauke ta. Ajiyar zuciya yy sannan ya dago sai a lokacin ya lura da Deelah wacce take ta latsar waya abunta ga kuma su Mamy da Goggo sai dan zance qasa qasa. Sai yaji yar kunya ta kama sa. Mamy ashe kuna nan haka ya fada. Mamy ta daure fuska tace ah ah bama nan dan rainin hankali kawai. Nan fa ta fara mai sababi ta inda take shiga bata nan take fita ba. Shi dai yy shiru dan baisan me yy ba. Goggo tace wai yanzu duk me ya kawo wannan fadan da kk ta masa. Mamy tace yanzu Goggo ace Adeel bai da Lfy amma ya kasa nemar wa kansa lfy. In ma yy bai samu lfyr ba ai sai ya fada mana mu tunda mun san ciwon sa sai mu nema masa amma yy shiru ya na tare da ciwo. Adeel cike da mamaki yake kallon Mamy don shi yaji tana ta kira masa ciwo alhalin shi baida wata cuta. Sai da takai qarshe sannan yace Mamy nifa banda wani ciwo lfy ta qlw. Zata qara wata magana kawai sai gasu Daddy sun dawo da shi da Abbas. Daddy yace lfy ne Mamy tace wai ina masa fadan ciwon da ya bari a jikinsa ne Daddy yace to Mamyn yara but can I talk to you in a minute. Mamy ta tashi ta bi bayan Daddy. Koda suka fita Daddy yayi ma Mamy bayanin da Abbas yy masa kai daure tace to wannan wane irin shirme ne haka. Daddy yace oho musu dai Allah dai ya shirya. Abbas yace friend kai ma taso zanyi magana da kai. Adeel yace to wa zan barma baby girl don lokacin Goggo ta shiga ban daki don yin alwala sai Deelah kadai. Abbas yace ba ga baby na ba ya fada yana nuna Deelah. ai kuwa ta rufe idonta. Adeel ya tashi tare da fadin pls gata nan amana tace to Yah. Kai tsaye canteen din asibitin Abbas ya ja sa. Sai da suka zauna kafin Abbas yace friend kafa ja wa kanka jangwam ........................................ Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/30, 8:20 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’5⃣8⃣ Nan dai Abbas ya labarta masa me ya faru da kuma yadda suka yi da Daddy. Adeel ya riqe kai yace friend yanzu meye abun yi. Tsoki Abbas yy yace au tambaya ta ma kk yace ga abun yi nan ka bama yarinya babban magani don wlh in ta qara wannan ciwon next month ni ba ruwa na kasan abunda zaka ce ma Daddy. Adeel yace shi yasa Mamy ta tsare ni da fada. Yace to nidai na fita haqqin ka don in har ta qara ciwon to kaga zancen Daddy ya tabbata gaskiya na cewa neman matan banza kk yi. Dan duka Adeel ya kai masa tare da cewa Allah ya raba ni da neman matan banza. But seriously yanzu dole wannan solution dinne dai. Miqewa Abbas yy yace ni wlh friend ban taba ganin wanda aka sa yy making love da matar sa ta sunna ba sai kai. Wlh komin qanqantar mace tana iya daukar ko wane namiji kawai dai it takes time to adjust to it. You are just giving lame excuses for that matter. Anyway ni zan tafi wurin baby nah. Kayi tunani sosai. Bayan Abbas ya bar wurin Adeel ya Shiga tunani. Lallai yana son Heedah sosai kuma yana lusting after her don wani lomacin daure wa kawai yake yi yana danne wa abinda ke hanasa tunkarar ta tsabar tausayin ta ne cunkushe a zuciyar sa yana kallonta as a kid har yanzu (yeah yeah yeah we already heard that "lame excuses"πŸ˜’). Sai da yy spending over 30 minutes yana ta tunane 2 before ya koma dakin. Bakin qofar dakin yaga Deelah da Abbas sai fira ake suna ta ma juna murmushi yace ke Deelah dana ba amana kinzo kina hirar soyayya. Kai Yah wace irin hirar soyayya kuma fa su Mamy na ciki shi yasa na fito. Dan tsaki yy yace friend kazo muje asamo abinda zaa ci kada ka biye wa wannan sudar uwar surutu. Abbas yy dariya yace wlh baby nah bata da surutu ko my rijal kai kawai ta kada masa. Adeel yace kwaji dashi nidai tashi mu tafi. β­πŸŒŸβœ¨β­πŸŒŸβœ¨β­πŸŒŸβœ¨β­πŸŒŸβœ¨πŸ’« Kwanan su biyu aka sallame su gida aka wuce da ita da niyar sai tayi sati ta huta tukunna a meda ta. Tunda suka koma gida Mamy ke bata kayan mata amma na saudia har ma da Deelah don saura three weeks bikin ta shi yasa take musu komai tare kuma ta qara ordering wasu da yawa zata raba musu suje dasu gidajensu. Har dilka tare ake musu wayyo karku so kuga Heedah dama fatarnan abin shaawa. Cikin Kwana uku ta qara gogewa ta kara kyau jikinta ya murje fatarta sai wani santsi da sheqi take yi kamar ta jariri sabuwar haihuwa (lol). Haka qamshi ya zauna a jikinta don sabulan da Mamy ta hada musu. Sai da tayi sati tukunna aka ce ya dauki matarsa dama kuwa a matse yake don Mamy hana shi ganinta yy sai yau. Tun akan hanya ya fara latsa jikinta yana baby kinga yadda kk yi kuwa wow. I'm going to ravish you today. Kai Yah ni wlh kunya ma nake ji. Kunya ko? Ya fada tare da kwafa, zaki sani ya dada. Driving yake amma hannunsa na bisa jikinta sai dai ya shafa nan ya shafa can. Har suka isa gida bai bar taba ta ba. Kai tsaye dikinta ta shiga ta cire kaya ta shige bathroom don watsa ruwa. Tana tsakar wankan ya leqo yace kiyi alwala zamuyi nafila ta amsa masa ba tare da ta kawo komai a ranta ba don ta saba lokaci zuwa lokaci dama yana sa ta suyi

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});