Chapter 23
Chapter 23
tohm hakan ma na gode sosai, Allah yayi miki albarka kinji baby girl. Tausa ya ringa yi mata har tayi bacci sannan ya tashi ya shirya ya tafi wurin aiki ya dauko hutun One Week don yaji dadin cin amarcin sa .................................. A haka har yaja Heedah yake cin amarcinsa yadda yake so. Shi kansa yana tausaya mata don tana da haquri sosai don tun ranar farko da ta masa gardama to bata qara masa da yace yana buqatar ta zata ce to. Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [5/6, 7:36 PM] Aysha Mazoji: [4/14, 9:12 AM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ6β£7β£ Kwance suke suna bacci cikin kwanciyar hankali Adeel yy spooning din baby girl dinsa kamar zai maida ta ciki. A hankali ta tashi don taji wani irin son cin indomie cikin baccin ta. A hankali ta zare jikinta daga na Yah. Da sauri ta nufi kitchen don ta daura indomie. Tun wurin dafawar taji gaba daya bata son qamshin. Ta dai daure ta gama tun cikin tukunyar ta fara ci da hannu don jikinta har ya fara rawa. Takai loma ta biyu taji wani amai ya taso mata. Da gudu ta Nufi wani daki ta shige bathroom hannunta na a bakin ta, toilet ta duqa ta fara kwara amai. Adeel cikin bacci ya lalubi baby girl dinsa yaji wayam ai da sauri ya bude idonsa yaga kuwa bata bisa bed din. Tashi yy ya nufi bathroom don yasan qila tana ciki. Bude bathroom din yy ya leqa yaga bata nan, har shower stall ya duba bata nan. To Ina kuma ta nufa cikin darennan. Parlour ya nufa ai kuwa yaji yo kakarin amanta da gudu ya qarasa dakin da yake jiyo ta. Amai take bil haqqi da gaskiya. Da sauri ya qarasa kusa da ita ya duqa yana sannu baby girl dama baki da lfy ne, baby girl me yasa baki tada ni ba, wayyo baby girl sannu Allah ya baki lfy. Sai da aman ya dan tsaya sannan ya wanke mata fuska. Hannunsa ta ruqo tare da dorawa saman cikinta. Yah indomie zan ci yace baby girl bari na dafa miki yanzu. Girgiza kai tayi saurin yi tare da cewa Yah na dafa ba Ita nake so ba Wlh. To fa ya fada to yanzu ya zaayi wace kk so. Kwantar da kanta tayi bisa qirjinsa jikinta na ta rawa tace Yah indomie n Mamy nake so pls. Time ya kalla yace baby girl yanzu 3:23am ko zaki bari da asuba sai mu tafi mamy ta yi miki indomie n. Kuka ta saka masa tare da cewa Nidai wlh jinake in banci yanzu ba mutuwa zan yi Allah kuwa. Kallonta yy yace haba baby mutuwa kuma qara kallonta yy yaga yadda jikinta ke rawa ga kuma nunfashin ta na tayin sama kamar zata siqe. Da sauri ya dauke ta ya suri key din mota suka fita ya saka ta motar sannan ya zagawo ya shiga duk ya rude ko hijab bai dauko mata ba ma. Saar sa daya dare ne. Gudu yake sheqawa kamar zai tashi sama. Kadan2 sai ya juya ya Kalle ta, ta hada kai da knees dinta, Ita kadai tasan abunda take ji. Dagota yy ya dora bisa qirjinsa yana shafa suman ta. Cikin rudewa yace sannu baby girl yanzu me ke damun ki. Da kyar tace nidai indomie kawai nake so. Yace to sorry mun kusa isa ki ci kinji, sannu. Cikin qanqanin lokaci suka isa gidan yy ma megadi hon, megadi bai bude ba sai da ya leqo yaga Adeel ne sannan ya koma ya wangale gate suka shiga. Side din mamy ya kaita ya aje ta bisa sofa din parlour n sannan ya nufi bedroom din mamy don dama Daddy yy tafiya. Buga mata qofa yake yi kamar zai balle. Cikin rudewa Mamy ta fito tana ganin Adeel tace Subhannalah kai lfy kuwa. A rude yace dama bab.... Am Heedah ce bata lfy , a rude Mamy tace me ya same ta ne? Tana Ina yace tana parlour n ki. Da sauri Mamy ta raba sa ta wuce ta nufi inda ta hangi Heedah sai maida nunfashi take kamar zata shide. Kallon Adeel Mamy tayi tace me ke damun ta. Yace Mamy Wlh nidai kawai naga tana ta amai shine tana gamawa tace wai indomie zata ci kuma wai dole sai naki ............................................ Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/16, 8:11 PM] Aysha Mazoji: "ππZAHEEDAHππ6β£8β£ Mamy tace Subhannalah bari to na dora mata, kitchen Mamy ta wuce da sauri ta daura pot bisa cooker ruwan zafi ta diba Cikin heater don tayi sauri. Adeel ne ya shigo cikin kitchen din da sauri yace Mamy kuka take yi fa kuma jikinta sai rawa yake yi kuma.... Mamy tace to wai yanzu dame zanji da ciwonta ko da takurar ka, kaje gareta yanzu zan gama inshaa Allah. Cikin ten minutes ta hada mata indomie ta sa mata cikin plate mai fadi yadda zata yi saurin hucewa. Coffee table ta ja ta aje plate din indomie n a gaban Heedah. Da sauri Heedah ta saka hannu kamar wadda ta shekara bata ci abinci ba, ko zafin ma bata ji hannu baka hannu qwarya take ci kamar wani zai qwace mata. Adeel ne yace baby girl kici a hankali mana ko jinsa ma batayi ba tana ta tura indomie. Mamy tace batta kawai ta ci abunta don Mamy ta riga ta gano meke faruwa tun tuni. Mamy tace dauko mata ruwa cikin fridge amma marassa sanyi sosai da kuma malt. Sai da ta cinye indomie n kab ko Mamy sai da tayi mamakin cinye tan da tayi don qwara uku qanana ta dafa mata Ita da tasan kwara daya Heedah ke ci. Shi kuwa Adeel zuba mata ido yy don yaga yadda take cin abinci bai taba gani ba abincin da sai ya mata dura zata ci amma gashi tana ci hannu baka hannu qwarya. Sai da ta gama sannan Mamy ta miqa mata ruwa ta sha ta sauke ajiyar zuciya sannan ta kalli Mamy tace Mamy ina wuni. Mamy tace lfy qlw ya jikin tace laaa Mamy ni lafiyata qlw fa. Mamy tace to Allah ya bada lfy dai. Yanzu lfy qlw kk ji ko tace eh bana jin komai. Tace to yanzu kuje ku kwanta kafin asuba ta qarasa. Ai kuwa dama Heedah bacci take ji tana tashi ta nufi room dinta, ba kunya kuwa Adeel ya bita suka shige daki tare da kulle qofan. Rungomota yy tare saqa kansa cikin wuyanta yana shaqar lallausan qamshin ta. Yace baby girl I hope komai normal ko? Tace ni fa qlw nake kawai I have this huge craving, wanda nake ji idan banci ba a lokacin komai ma zai iya faruwa. Yace baby girl amma wannan abu da mamaki to ko dan kafin muyi bacci na baki wahala ne shi yasa. Tace No! Ba haka bane ko ka manta kullum sai ammm ....... Na ma riga na saba da wannan ai. I just don't know what's going on with me. Yace to amma yanzu qlw kk ko? Tace eh ba abunda yake damu na I'm just so sleepy. Daukar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31