Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,215 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yy missing baby girl dinsa da yawa. Cikin parlour n ya shiga yana baby I'm home. Shirun da yayi yasa ya nufi dakin ai kuwa ya jiyo kukanta. A hargitse yy niyar bude dakin yayi shi datse.................................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/23, 8:44 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’5⃣1⃣ Da sauri ya nufi master bedroom ya dauko spare key ya bude dakin. Can qasa ya hango ta ta maqure sai kuka take duk ta fita hayyacinta. Da sauri ya qarasa wurin ta yana baby girl what's wrong dago ta yy ya aza bisa cinyar sa yana shafa kanta. Kuka take sosai ta wani lafe a jikinsa shi kuwa sai rirriga ta yake. Sai da ta dan natsu sannan ya ce baby girl tell me what is wrong. Ajiyar zuciya tayi tace Yah wlh tsoro nake ji. Ina jin kamar mutanen nan zasu dawo. Baby girl in Allah ya yarda ba zasu dawo ba suna prison fa tace ni dai tsoro nake ji. Yace kinga har zazzabi ya Kama mun ke tace hada ciwon kai ma. Baby girl bari na miki wanka muje hospital. Yah basai munje ba da nasha magani shikenan. Ah ah sai fa munje bari ki gani. Daukan ta yy ya shiga da ita bathroom ya mata wanka ya fito ya shirya ta cikin atamfa sannan suka nufi hospital. Sai da ya ma Doc bayanin komai sannan Doc yace dama dole ku fuskanci wannan matsalan don haka dole sai a hankali zata ware. Nan ya rubuta musu magani ya basu yace gashi nan tasha inshaa Allah zazzabin zai sauka. Sai da ya biya ta bakery ya siya musu snacks and drinks sannan suka wuce gida. Da kyar ya samu ta ci snacks din sai shagwaba take masa. Yinin ranar jinya yai tayi hada su goyo ya mata da hada zani ma zaisa mata ita tace haka ma yy. Tace Yah wai ina ka iya goyo haka yace wurin goyon ki mana lokacin da kina little ko da yake har yanzu you are little ko baby girl di nah? Murmushi kawai ta masa tare da qara lafewa a bayan sa. Tsaye yake tana bisa bayansa sai zuba masa shagwaba take yi shi kuwa sai jijjiga ta yake yi. Ji sukayi an bude qofan parlour n tare da cewa surprise!!! ................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/24, 9:38 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’5⃣2⃣ Gaba daya suka juyo don ganin waye ai kuwa da gudu Heedah ta sauko daga bayan Yah Adeel ta ruga daki. Shi kuwa Adeel da sauri ya qarasa wurin wanda ya baqunce su suka rungume juna suna ta dariya. Adeel yace friend yaushe ka dawo yace kai dai bari sauka ta kenan dama surprising naka nake son yi. Yace you really suprise me kuma wlh. Zama sukayi suna ta dariya yace ina qanwar mu kuma amaryar mu. Yace hmmmm sarkin Kunya ta gudu daki ai. Yace oh Adeel sai kuma ka aure Heedah n da ka tsana wlh daman nasan ba tsanar ta kayi ba tsabar baqin kishin ka ne. Yah Adeel dariya kawai yy yace Wlh I didn't realize that I love her until the accident. Nan fa su kai ta firar yaushe gamo. Abbas kenan best friend din Adeel tun suna pre school. At the time neighbors ne shi yasa suka shaqu sosai in har kaga daya to dole kaga daya. Haka basa boye ma junan su sirrin su. They are very close. Bayan sun gama degree n su sai shi Abbas ya koma qasar Singapore yana masters degree dinsa. Labari suke yi sosai, can Abbas yace ka kira mun qanwata mana mu gaisa. Yace kasan kuwa dama bata lfy wlh. Dariya Abbas yy yace ka ce man ta harbu murmushi Adeel yy yace wlh ba wani harbuwa kawai zazzabi ne ke damun ta fa. Haba friend ni zaka meda wawa Adeel yace kai ni fa wlh har yanzu ba abunda ya faru tsakanin mu. Abbas sake baki yy daga bisani yace why. Yace ina rainon ta ne tayi yarinya da yawa sannan kuma wlh ni tausayin ta nake ji kai da kanka kasan yadda nake, shiyasa nake tausaya mata. Dariya Abbas yy sosai kafin yace lallai kuwa kana da aiki Heedah n ce yarinya? Adeel yace eh mana she is 16, she is still a kid so, I have to be patient with her. Abbas yace kai mace fa komin qanqantar ta zata iya da namiji mace ko yar 13 zata iya da namiji balle 16, sai dai in baka damu bane. What! Kana tunanin ban damu ba Wlh har ciwon mara nake a kanta but bazan iya ba kasheta zanyi nasani. Tsoki Abbas yy yace kai ka sani in ka kashe kanka a banza nidai ban komawa sai da matata in fada maka. Adeel yace friend yaushe kayi mata ban sani ba, yace oh har ka manta da Daddy yace ya ban baby Deelah. Friend baka manta ba kenan tun fa muna around 15 ne fa. Yace yo ina zan manta fa da matata Allah ya sa dai bata fara soyoyya ba. Adeel yace kai bata fara ba gaskiya. Yes haka nake so kaga ni zan koya mata kenan. Dariya kawai Adeel yy yace lallai friend kai da gaske kk kenan. Zauna nan sai ma ka ganta da ciki sannan. Dan dukan shi yy yace I don't want to hear that, she is my sister. Dariya suka yi baki daya. Yah Adeel ne ya tashi yace bari na kira maka baby girl ku gaisa ya fada yana shiga bedroom din da ta shiga. Kan sallaya ya hango ta alamun ta idar da sallah kenan. Zuwa yy kusa da ita ya dan ja hancin ta yace shine kk gudo ko? Cikin shagwaba tace Yah wlh kunya naji. Yace yanzu dai zo muje ku gaisa Abbas fane friend dina. Tace laa Yah Abbas ne ashe yaushe ya dawo kai amma zanji kunyarsa wlh. Miqar da ita yy yace ba wani kunya kawai kiyi fuska. Hmm kawai tace muje dai na gaishe sa to. Koda suka isa parlour n sai wani sunne kai take a haka ta gaishe sa sai dariya yake mata yana amsawa. Tashi ta yi ta kawo mai kayan motsa baki ta cika gabansa sannan ta koma ta zauna. Yace iyyeh duk ni daya wannan gaskiya friend dole kk qiba wannan dd. Dukkansu dariya suka yi............................................. Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/28, 11:50 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’5⃣5⃣ Muryan Daddy suka ji yana magana da wani ai da sauri Heedah ta shige qarqashin table. Adeel ya hangi hijabin ta da sauri ya dauka ya tura mata dai dai Daddy ya juyo ya ida shigowa office din. Sauri miqewa yy tare da cewa Daddy sannu da zuwa. Yawwa ya aiki. Gaishe shi yy tare da tambayar su Mamy. Yace duk suna lfy ina Heedah yace tana lfy to madallah yace. Nazo zagayenku ne inga yanda abubuwa ke gudana. Hope komai lfy. Komai lfy qlw wlh. Kallonsa Daddy yy yace anya lfy kuwa naga kana zufa yace ehm

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});