Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 7

Chapter 7

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yi, ya qarasa gaban gadon yana kallon fuskarta. Cikin bacci taji kamar alamun ana kallonta. Da hankali ta fara bude idonta har ta bude su ai kuwa four eyes πŸ‘€ suka yi tai saurin kulle idonta. don wata irin kunyarsa take ji yanzu, ya riga ya gama da ita. A hankali yace ya jikin bude idon tayi a hankali tace da sauqi yace Allah ya qara sauqi. Juya wa yy zai fita a hankali tace yayah juyowa yy ba tare da yace komi ba tace ka ci abinci Mamy tayi girki yana bisa dining. Kallonta ya qara yi sannan yace to na gode ya juya ya fita. Tayi mamakin ansa ta da yy din don ta zata baza ya kulata bama. Shi kuwa duk jin girkin yy wani iri bawai dadi ne baiyi ba kawai ya riga ya saba da delicious food din Heedah ne. Sai da ya kammala komai sannan ya kwanta yana ta tunanin surar Heedah, shi yanzu ya zai yi qara ganin ta ba kaya. Kamar an mintsine shi ya tashi ya nufi dakin Heedah ai kuwa daure da towel ya isko ta, tana qoqarin shiga bathroom amma duk jikinta a mace. Jin qarar bude qofar yasata juyowa ai kuwa ta gansa tsaye yana mata wani irin kallo tun daga sama har qasa yake kallonta kamar zai cinyeta. Kallon fuskar ta yy wadda duk tayi kalar tausayi nan danan ya daure tasa fuskar domin yasan abinda yake shirin aikatawa in ba daure fuskar yy ba baza ta basa hadin kai ba. Kallon fuskarta ya qara yi yace wuce muje na miki wankan.............................. Written by πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/1, 11:20 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣6⃣ Ido ta zaro πŸ‘€ tare da kallonsa tayi rau2 da ido tace yah Don Allah kayi haquri, na samu sauqi zan iya yi da kaina pls. Qara hade rai yy tare da cewa ke nifa ba permission dinki nake nema ba salon Mamy tace bana kula dake. Oya wuce muje kafin na masge ki a wurin. Ba yadda ta iya hakanan ta shiga bathroom din don tana masifar tsoransa, shi kuwa abun nema ya samu dama haka yake so dd yake ji a cikin ransa zai qara murzar ta son ransa. Koda aka je wurin bathtub πŸ› din qin cire towel din tayi ta qanqame shi a jikinta. Tsaya wa yy kallonta yadda ta wani daddafe towel, murmushin mugun ta yy yace malama I don't have any time to waste, is better ki cire towel din ki shiga tub din kafin na cire shi da kai na. Cikin in ina tace to yy ka juya cikin hargagi yace will you remove that damn towel! Ai batasan time din da ta yaye towel din tayi wurgi dashi ba....... Written by πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/2, 12:06 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣6⃣ Ido ta zaro πŸ‘€ tare da kallonsa tayi rau2 da ido tace yah Don Allah kayi haquri, na samu sauqi wlh zan iya yi da kaina pls. Qara hade rai yy tare da cewa ke nifa ba permission dinki nake nema ba salon Mamy tace bana kula dake. Oya wuce muje kafin na masge ki a wurin, kallon fuskar sa tayi ba alamun tausai yy wani kicin2 da rai. Ba yadda ta iya hakanan ta shiga bathroom din don tana masifar tsoransa, shi kuwa abun nema ya samu dama haka yake so dd yake ji a cikin ransa zai qara murzar ta son ransa yau zaiyi kwanan farin ciki. Koda aka je wurin bathtub πŸ› din qin cire towel din tayi ta qanqame shi a jikinta. Tsaya wa yy kallonta yadda ta wani daddafe towel, murmushin mugun ta yy yace malama I don't have any time to waste, is better ki cire towel din ki shiga tub din kafin na cire shi da kai na. Cikin in ina tace to yy ka juya cikin hargagi yace will you remove that damn towel! Ai batasan time din da ta yaye towel din tayi wurgi dashi ba................. Written by πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/2, 12:44 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣7⃣ Idon ta rufe tana sauraren duk abin da yake yi da sunan wanka wannan ai ba wanka bane wuri daya yake ta wankewa for the last 20 minutes. Ita kuwa duk tama gaji, ga bata jin qarfin jikinta ga zaman da tayi cikin tub ga uwa uba yadda duk yabi yana jagwalgwala mata jiki. Yanda kasan ta fasa ihu haka take ji ba damar kuma tayi magana. Sai da yy mai isar sa sannan ya mata wankan ya fito da ita. Ya mata sai da safe yy wucewar sa abinsa ransa yy fari. xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx Har ta gama period dinta shi ke mata wanka a zuwan temako kuma safe da dare yake mata tun tana dari2 har ta fara sabawa da wankansa wani lokacin har bacci take yi cikin bathtub. 🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨ Zaune take a parlour tana kallo tana sanye da zumbulelen hijab dinta, sallama yy ya shigo ta amsa mai tare da yi masa sannu da zuwa. Kallonta yake yi har ya zauna bisa love seat din dake palourn. Ke zonan haka ya fada yana nuna mata gabansa tashi tayi ta qarasa gaban sa, kama hijab din yy ya cire nan take kuwa ta duqe qasa don sanye take da wata yar qaramar riga koda yake baza a kira ta da riga ba don ko hannu bata da shi sai kuma short shorts. Sai da ya qare mata kallo sannan yace tashi tsaye kuma hannun ki by your side. Ganin fuskar sa a turbune yasa tayi yanda yace amma ta runtse idonta. Yy kusan five minutes yana kallon kyakykyawar halittar ta sannan yace daga yau sai yau kada na qara ganinki da hijab in ba sallah zakiyi ba ko kuma in zaki fita but apart from that I forbid you to wear any hijab in this house. Sannan kuma kada kiyi tunanin saka Mayan kaya don daga yau sai yau in dai har kina cikin gidannan tohm English wears kawai zaki na sawa, hope you understand all what I said. Daga kai kawai tayi alamun taji yace to in kunne yaji jiki ya tsira. Dauko mun abin cina anan zanci. Ta miqa hannu zata dauki hijab yace doka ta fara aiki daga yau don haka tafi ki dauko mun hakanan. Ba Yadda ta iya hakanan ta tafi ta kawo mai. Tun daga ranar bata qara sa hijab ba sai dai zaman daki amma da ya dawo yake kiranta tayi mishi wani abun don dai kawai yaga shigarta.............................. Written by πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/2, 5:13 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣8⃣ Bayan two weeks tafiya ta kamasa zuwa New York saboda suna so suyi ordering wasu engines, so yana so yaje yaga yadda suke in sun masa. Sai da ya gama shirin sa kaf sannan ya kira ta. Sanye take da crop top and shorts tayi kyau sosai har ta gaji da kyau. Sai da ya qare mata kallo sannan yace zanyi tfy ne zuwa New York but ba dadewa zanyi ba One Week ne kadai inshaa Allah. Tace yawwa yayah sai na tafi gida ko bata rai yace wane irin gida kuma kawai ki zaman ki ai aure haka yake. Tayi rau2 tace to yanzu

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});