Chapter 3
Chapter 3
kinyi kuka ko? Me yake faruwa um hum gaya man Zaheedah har kin sa na shiga damuwa" Ai kuwa kamar jira take ta fashe da kuka hada su sheshsheka Xeyy kin ji su mamy zasu hada ni aure da yah Deel kin dai san yanda ya tsane ni, baya so na kin san yah deel yafi qarfina ta yaya za ayi rayuwar aure a haka? Xeey tace haba Heedah kada ki karaya mana ki kwantar da hankalin ki irin wannan auren yafi danqo da albarka. Tace to dama ya zanyi ai dole nayi Haquri, xeey tace kada ki damu Allah ya tabbatar mana da abin da yafi zama alkhairi. To na gode xeey mu huta lfy OK bye bye. Written by π β¨πDIVASπβ¨π Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira jibia. (4 any comments or correction) 07032266308 [1/20, 10:08 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ1β£2β£ β¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨π Daddy yasa an sake gyara gidan ango wanda dama baa dade da gama sa ba, an sake sabon fenti duk tayils din gidan an banbare an sa marble gidan sai sheqi da walwali wasu qayatattun fitulu da chandeliers yake. Daga Italy Daddy yayi order gadaje da kujeru saiti biyar da yake gidan Dakuna biyar ne parlour uku. An qayata mata parlours dinta yadda kasan wata fada komi Royal ko wane parlour da console mirror din shi. Mamy ce tai ordering kayan kitchen komai na kitchen duk wata na'ura da zata sauqaqa girki an sai ma Heedah ita. Har yau basu qara haduwa dashi ba don da taji qamshin perfume dinsa zata guda (kallon Amira nayi nace wai me yasa take gane qamshin perfume dinsa,tace oho Nafeesah tace to ku ina ruwanku mudai je zuwa) π Tsaye take kitchen tana dafa ma Goggo magani jin qamshin perfume dinsa yasa ta rude tai waje da gudu ai kuwa suka gabza wani karo nan take tai baya2 zata fadi bai san time din da ya riqo taba jin shiru bata kai qasa ba yasa tai Saturn were idonta ai kuwa ta sauke su fes akan sa kallonta kawai yake yi can kuma kamar an tsikaresa ya ture ta gefe ya daure fuska ya mata wani kallo yace ke kk amince zaki aure ni ko, to wlh kiyi gaggawan fada musu su fasa.Daga kanta tayi tace yah kayi haquri bazan iya yi musu gardama ba kayi haquri. Wani mugun kallo ya watsa mata harara yace OK you want to marry me, you want to leave under the same roof with me right π ok we shall see. Wlh zaki gane kurenki yai kwafa ya wuce sai huci yake kamar wani zaki ita kuwa sai hawaye take π’ sai da ta gaji da kuka sannan ta qarasa dafa ma Goggo magazine. Wannan kenan Written by π πβ¨DIVASπβ¨π Aysha, Nafeesah &Amira Jibia. (4 any comments or correction) 07032266308 [1/25, 8:56 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ1β£3β£ Biki yazo yan uwa duk yan uwa sun zo yan uwan Zaheeda dubu dari biyar suka hada suka kawo wa Goggo wai asai mata wani abu, Daddy yace ai an gama komai amma tunda haqqinta ne sun riga sun bata to asiya mata wani abu. An shiryo mata lefe na gani na fada lallai masu abu da abunsu wannan tsadadden lefe sai kace wadda za a kai wa diyar shugaban qasa. Biki yayi biki Mamy da kanta take shirya Amarya da qayatattun shiga da ga wannan zuwa wannan, shiga ta burgewa da qayatarwa amarya tayi kyau har ta gaji da kyau sai kace tauraruwa in ka ganta kamar ka sace ta ka gudu ta zama kamar furen flower dan kyau. Cikin zuciyar ta kuwa kamar ta fito saboda tsabar tsoro yau zaa hada ta da makashin to. Qawayenta su biyu kawai suka zo saboda su Kadai suka sani daga zeey sai Feedausi kurfi. Deelah dai ce ta gayyato friends dinta kamar ita ce amaryar su Baseera Umar Iro, saadatu Karfi, Zainab Ndagi, su Fateema Inde da dai sauran su. Su fatee sai shewa suke suna tsokalarta ita kuwa abun duniya duk yabi ya dame ta ta rasa ya zatai kawai sai ta fashe masu da kukaππ ai kuwa nan suka hau lallashi da kyar suka samu tai shiru. Bayan sallar magriba aka zo daukar amarya kuka take Sosai gani take kamar baza ta qara ganin su ba kamar mutawa zatai. Da kyar aka samu aka banbareta da ga jikin mamy aka sata mota π suka tafi. Deelah ta miqo mata waya tace gashi mamy nason magana dake ta karba sai sheshheka take Mamy tace baki bar kukan ba kenan oya ki nutsu kiyi addu'oin dana baki kafin ku isah kuma kiyi na shiga gidan sannan ki shiga da qafar dama tace to Mamy Nah. Gida ne ba qarami ba babba ne ya hadu Fateema Inde sai santin gidan suke Zainab Ndagi ta gwale ido π sai abun duniya take gani π. Gidan amarya kowa ya fashe an barta sai ita kadai tsuru a wannan makeken gidan sai kuma mai gadi da yake bakin gate. Jin motsin bude gate yasa yan cikinta juyawa dif ta dauke wuta. Jin qarar bude qofa πͺ Yasa wata zufa karyo mata dan tasan yau ta Mutu..................... πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨β¨πβ¨ Written by the π πβ¨DIVASπβ¨π Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Junia. (4 any comments or correction) π 07032266308 [1/27, 9:17 AM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ1β£4β£ Murda qofar yayi πͺ ya shigo dakin daga kansa yayi ya ganta zaune duk ta wani takure nan take ya daure yace ke mi kk yi a room dina nan take gabanta ya fadi dama room dinsa ne? Ita ai bata sani ba tunda suka zo nan akayo da ita cikin hargagi yace am I not talking to you cikin in ina tace yah kayi haquri bansan room dinka bane. Wata muguwar harara ya wurga Mata yace to akwai room din ki ne duk cikin gidannan yace oya get out of my side before I remove your eyes from there socket, stupid kawai. Tashi tayi amma ta kasa tafiya saboda ya na tsaye bakin qofar bata hanyar da zata wuce. Ke wai wasa nake dake ne oya zoki wuce ta gefensa ta raba ta wuce amma sai da suka gogi juna ta wuce ta fito parlour nan ta rasa ya zatai kada ta shiga wani room din ya kuma cewa nasa ne kawai sai ta Samu kujera ta haye nan take kuwa bacci ya dauke ta. Fitowa yayi cikin pyjamas dinsa zai nufi kitchen domin hada coffee ya ganta a parlour ta wani duqunqune kan kujera yaja tsaki yayi wucewarsa ya gama abunda zaiyi yayi wucewarsa dakinsa......... Sai dai kuma mi koda yagama aikinsa sai bacci ya gagaresa sai tunanin heedah yake tashi yayi ya nufi qofa ya murda............... πβ¨πβ¨πβ¨ππβ¨ πβ¨πβ¨πβ¨π Written by theπ πDIVASπβ¨π Aysha, Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction) π 07032266308 [1/30, 12:42 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ1β£5β£ Har ya je wurin kujerar kuma sai ya fara tunanin what the hell is wrong with me, what am I doing? To ina ruwa na da ita ne Kwafa yayi sannan ya juya ya koma dakinsa yayi kwanciyarsa. ****************** Da asuba ya tashi ya yo alwala ya fito yayi tafiyarsa masallaci har ya dawo bata tashi ba saboda gajiyar da tayi zuwa yayi inda take kwance ya sa qafa ya dan buge ta yace ke dama arniya ce
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31