Chapter 22
Chapter 22
days right? So, if I disappoint some of you, I'm really sorry. Love you all Heedah s lovers ππππππππππππππππππππππππππ Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [5/6, 7:36 PM] Aysha Mazoji: [4/10, 7:29 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ6β£5β£ Sai da yaji nunfashin ta na shirin dauke wa sannan ya cire bakin sa daga nata ya hade forehead dinsu wuri daya suna sauke nunfashi. Heedah ce tayi qarfin halin cewa what was that for? Adeel yace naji kina niyar barina ne kuma kinsan bana iya bacci ba tare da ke ba. Tace to amma Yah ana biki ga yan uwa kawai sai ni aga ina tfy dakinka kwana gaskiya da kunya. Yace to gaskiya sai dai mu koma gida don bazan yarda ba Wlh ki zaba ko daki daya ko kuma mu koma gida don bazan iya ba sam. To kayi hqr zan dunga kwana din amma sai kowa yy bacci zan ringa zuwa. Yace wai ke meye na wani boye 2 mijin ki ne fa nidai duk lokacin da na kira ki kikaqi zuwa ranar gida zamu kwana nama gaya miki. Tace to naji inshaa Allah zan yi qoqari. Kallonta yy yace wato qoqari ma zakiyi anyway the choice is yours nidai kinji sharadi na. Tace eh naji zata qara magana suka ji an bude qofar dakin su twins ne suke rige rigen shugowa dakin da sauri suka fada kan Heedah suna oyoyoyo Aunty Heedah. Ita ma rungume su tayi tana ta dariya tace my sweet munchkins ya kuke suka ce lfy qlw suka ce kin siyo mana ice-cream din kuwa dan kallon Yah tayi taga su yake kallo tace yanzu dai ban siyo ba but da dan anjima kadan sai Yah ya kaimu mu siyo ko? Suka daga kai tare da cewa yeah. Tace to baku gaida Yah ba laa ai bamu lura dashi ba Yah yace dama ya zaayi ku ganni tunda kuka shigo sai surutu kk yi ma mutane. Dariya sukayi tare da gaishe sa. Deelah ce ta shigo itama da gudu ta fada kan Heedah tana cewa ai na zata ba yau zaku zo ba Heedah ta washe baki tace amarya kin ganki kuwa yanda kk yi wani fresh kuwa. Deelah ta dan bigeta tace ke dan baki ganki bane fatanki yy wani smooth sai sheqi take. Gyaran muryan da sukaji anyi ne yasa suka maida hankalinsu wajensa ita Heedah ta ma mance yana wurin. Deelah ta ce laa Yah ashe kana nan yace ah ah bannan yar rainin wayo. Ku kawai da kun shigo sai ku fara ma mutane surutu. Deelah tace to Yah yi haquri dama yanzu muka dawo shine Mamy tace kunzo kuna side dinka shine muka zo amma bari mu tafi. Hannun Heedah ta ja tare da cewa auntyn mu tashi mu tafi ciki. Adeel yace laa Deelah daga zuwanki sai ki jamun mata ku tafi? Tace Yah you have her all alone for a long time yanzu kuma biki kuka zo so, kaga bata da time dinka yanzu time din biki ne. Riqe baki Adeel yy yace lallai yarinyar nan kin raina ni da yawa wlh zanyi maganin ki ne. Ita dai Heedah suka fita tana ta murmushi abun ta. πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨πβ¨ Biki ake yi sosai ana ta shirya amarya haka ma Heedah duk abunda aka ma Deelah sai da aka mata, ta koma kamar furen flower dan kyau haka ma Deelah abun baa cewa komi. Allah ya temake ta Deelah ta koma side din Yah Adeel da kwana don gidan ya cika da yan uwa.haka ma sashen Goggo cike yake da mutane. Shiyasa Deelah ta koma daya daga cikin dakin Yah Adeel da kwana. To anan Heedah ta samu mafaka, da sun gama hira sai ta bari su Deelah sunyi bacci sai ta wuce dakin Yah Wani lokacin ma bai dawo ba tunda su ma hidima suke yi. Haka aka gama biki aka Kai amarya gidan ta wanda za suyi three weeks before su wuce Singapore inda Abbas ke aiki. Sai ranar Tuesday sannan su Heedah suka koma gidan su cike da kewar Mamy da Heedah ke yi. ................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/10, 9:53 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ6β£6β£ Haka suka ci gaba da rayuwa kamar sa cinye juna amma da anzo coachfon hanfon sai Heedah tace bata san zance ba. Shi kuwa Adeel kullum da ciwon ciki yake yini bawan Allah, shi kuma mutum ne mai riqo da alqawari baya karya alqawari komin qanqantar sa. Zaune take tayi wani qayataccen kwalliya, crop top and bum short ne jikinta kanta kalaba ne qanana mamy tasa a mata yy kyau sosai. Sallama yy ya shiga gidan ta tashi ta rungumosa ta masa peck a kumatu daukar ta yy baki daya yace my baby you look hmmmmm. Bisa couch ya zauna yana jin daddaden qamshin dake fita daga jikin ta. Yace Pls baby girl ki amince min Pls I'm in need of you baby girl. Da sauri ta dago kanta ta kalle sa taga duk yy wani iri dashi cikin shagwaba tace wlh Yah akwai zafi sosai nidai bana so wlh. Yace baby girl dama first time dole ne kiji zafi amma Allah da kin saba shikenan. Da sauri tace da zafin zan saba nidai ah ah gaskiya. Yace haba mana baby girl har fa cikina ke ciwo tace Yah kai baka san yanda ake ji bane akwai fa zafi sosai. Yace I promise bazaiyi zafi ba kamar first din ba Pls. Kinga fa irin ciwon cikin ki nake yi fa saboda haka. Tace dagaske. Allah kuwa ba wasa nake maki ba. Duk sai ya bata tausayi . Tace to we will try once more. Wani irin tsalle Adeel yy na farin ciki don har ya tsorata Heedah duk sai ya kuma bata tausayi. A sakwane yace should we do it now. Kallonsa tayi tace oh definitely not yanzu fa rana ne nidai a bari sai da dare in Allah ya kaimu. Yanzu ai Kunya zanji. Adeel dai ya bita da to kawai don yanda take so haka zaayi. Yini yy yana wani riritata kamar wata jaririya. Sai bayan issha'e suka shiga daki domin practicing kamar yanda Heedah ta fada. To nidai yar mutan Mazoji parlour naci birki dan bazan yarda na qara ganin wannan ikon Allah ba I'm too young and innocent to watch that. Sai da safiya tayi sannan na koma don dauko ma makaranta ruhuto. Kwance na hango Heedah ga Adeel a gefen ta yana ta aikin rarrashi. Yace haba baby girl nace fa I'm sorry ko? Tace ba kace ba zafi ba ashe akwai. Yace nifa bance ba zafi ba nace dai bai kai first time din ba kuma in kinji qarya bari yanzu a gwada a gani. Saurin tashi tayi tace wlh ah ah na gaji fa. Yace to zuwa zuhur prayer fa tace gaskiya nidai ah ah. Yace plsss fa tace wai kai baka gajiya ne ba sau biyu kayi ba nidai na gaji. Yace wlh baby girl sau biyun ma dan na tausaya miki ne amma badan na qoshi ba. Tab ta fada tace to yanzu Yah a bari kuma sai da dare Pls Allah na gaji. Yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31