Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta yy kamar baby yace ok tohm bari na kwantar da ke but nan da two hours zan tashe ki saboda sallah. Tace ok, kwantar da ita yy bisa bed din sannan shima ya kwanta kusa da ita yana dan bubbuga bayanta tare da kissing forehead dinta. Nan danan kuwa bacci yy gaba da ita. Shi kuwa tashi yy ya dauro alwala ya fara nafiloli har aka kira asubah sannan ya bar nafila. Kusa da Heedah ya zauna yana shafar fuskar ta a hankali yana dan hura saman Idonta. A hankali ta bude idonta tana kallonsa. Yace baby girl time din sallah yy ki tashi kiyi kinji baby girl. Allah Yah ban qoshi da baccin ba. Wata irin dariya ya fashe da ita cikin dariya yace baby girl har qoshi ake dama da bacci. Tace eh mana nidai wlh ban qoshi da baccin ba. Yace ok yanzu ki tashi 20 minutes ma sun miki yawa kiyi sallan sai ki kwanta kiyi baccin har ki qoshi. Sai da ya lallabata sannan ta tashi ya rakata har bathroom tayi alwalan sannan suka fito ya shimfida mata sallaya. Sai da ya ga ta tada sallah sannan ya fita sauri2 don yaso ya makara wurin tashe da Heedah.................................. Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [5/6, 7:36 PM] Aysha Mazoji: [4/20, 9:22 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’6⃣9⃣ Bayan ya dawo sallah kai tsaye bedroom din Heedah ya wuce ya same ta baje bisa sallaya sai sheqa bacci take. Ko hijab bata cire ba. Daukar ta yy ya kwantar da ita bisa bed din sannan ya cire mata hijab din don taji dadin bacci. Lallai baby girl baccin nan da gaske yinsa zata yi. Don Heedah in tayi sallar asuba ba ta komawa bacci sai dai ta zauna tayi ta karatun Al-Quran mai girma. Wani lokacin ne in ya matsa mata to dole sai tayi baccin. Sai da gari yy haske sannan shima ya kwanta kusa da ita ya wani kwantar da ita bisa broad chest dinsa. ✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟 Sai wurin 11 Adeel ya tashi da yake ranar Saturday ne ba aiki, a hankali ya zare jikinsa daga na Heedah. Parlour ya fita Mamy ya hanga tana kallon news. Dan sosa kai yy ya matsa kusa da Mamy ya gaishe ta. Ta amsa cikin sakin fuska tace ya Heedah n ta ke. Dan qara sosa kansa yy Yace ai tace lfy n ta qlw kawai craving din indomie take, Mamy dai tace hmmmmm. Yace yawwa kuma Mamy taqi tashi daga bacci sai bacci take.... Mamy tace wai kai yaushe ka koyi surutun tsiya ne sai zuba kk yi tun dazu kuma in tana bacci kada ka kuskura ka tashe ta ka ringa barin ta har ta tashi da kanta kana ji na ko? Yace na ji Mamy tace good. In ta tashi ka gaya mun yace to Mamy. Tashi yy ya nufi side din sa yy wanka ya shirya sannan ya dawo side din Goggo ya wuce tana zaune tana jin radio n ta. Zama yy kusa da ita ya gaishe ta. Ta amsa cikin sakin fuska tace yau kuma safiya aka mana. Yace Goggo ai nan muka kwana tace kai yace Wlh kuwa jiya wurin ukku na dare muka zo. Goggo ta hau salati tace me kuma ya kawo ku cikin wannan tsohon daren. Nan kuwa Adeel ya bata labarin abun da ya faru. Goggo tace toh Ita kuma haka ya zo mata. Adeel dake jin News bai ji me Goggo tace ba yace kuma Goggo har yanzu bata tashi ba kuma Mamy tace kada na tashe ta. Goggo tace eh hakan ya kamata. Goggo tace duk hidimar ku ce ta hana Mamyn ku shigowa kenan don kamar yanzu duk tana nan. Sai da suka dan taba hira sannan ya tashi ya shiga side din Mamy. Time din Mamy na cikin bedroom dinta. Bedroom din Heedah ya wuce yaga har yanzu bacci take, zama yy kusa da ita yana tunanin anya lfy kuwa baccin yy yawa. Ya dauki kusan 10 minutes yana kallonta. A hankali ta bude idonta ta sauke Idonta kan Adeel da ya tsare ta da kallo. ..................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [4/21, 3:51 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’7⃣0⃣ Dago ta yy a hankali yace baby girl kin tashi, murmushi ta sakar masa tare da daga kai alamun eh. Ruqo hannunsa tayi tare da cewa zanje bathroom, ok ya fada before ya dauke ta kamar baby ya kaita bathroom din. Sai da ya cire mata kayan sannan Yace in tsaya in miki ko? Saurin girgiza kai tayi tace ah ah ka tafi kawai na gode. Fita yy yana dan murmushi ya nufi dakin Mamy ya same ta tana gyaran closet dinta nan kuwa ya hau taya ta baayi five minutes ba suka gama tunda dama ta yi rabin aikin. Sai da suka gama sannan yace Mamy Heedah ta tashi fa. Tace Kai Kai shine dan sakarci tunda ka shigo baka fada mun ba. Yace Mamy naga kina aiki ne shi yasa ban fada miki ba sorry. Da sauri Mamy ta fito ta nufi dakin Heedah time din Heedah ta fito daga wanka tana Shafa Mamy ta shiga. Heedah ta yi saurin gaishe ta Mamy ta amsa tare da cewa hope dai ba wata matsala Heedah ta daga Kai tace ba komai Mamy. Tace to yanzu me kk so kici, Heedah ta dan yatsine baki tace Mamy ni bana son komai. Mamy tace ah ah tuna dai ance mutum bazai ci abinci ba. Heedah tace to Mamy indomie n ki kawai nake so. Mamy tace to bari inje in daura but dole ki nemo wani abunda kk so don indomie ba abincin da zaa taci bane dare da rana kinji ko? tace to Mamy. Cikin fifteen minutes Mamy ta hada mata indomie guda hudu qanana ta soya mata kwai hudu shima sannan ta dafa wani kwan don taci wanda take so. Bisa dining table Mamy ta jera mata abincin ga malt. Adeel ne ya shigo Mamy tace yawwa je ka kira Heedah kace mata the food is ready. Tare suka fito suka nufi dining din suka zauna Heedah ta jawo plate din indomie ta maida kwan gefe ta fara nadar indomie kamar ba gobe. Shidai Adeel na gefe na kallon ikon Allah. Sai da ta cinye indomie n kaf ko ni nayi mamakin Heedah da ta cinye indomie da wannan lafaffen cikin nata. Malt din ma shanyewa tayi sai da ta nutsu sannan ta kalli Yah Adeel wanda ya qura mata ido yana kallo ko qyaftawa baya yi. Yah lfy ta fada ajiyar zuciya ya sauke sannan yace babu komai baby girl. Tashi ta yi tare da kamo hannunsa tace Yah muje ka rakani na gaishe da Goggo, yace ok let's go. Har side din Goggo suna riqe da juna sai da zasu shigo sannan ta qwace kanta suka shiga da sallama. Heedah ta gaishe da Goggo sannan suka cigaba da hira. Nan Heedah ta yi sallan azahar shi kuma Adeel ya tafi masallaci. Wuraren two sai ga Mamy ta shigo parlour n Goggo Sai da suka gaisa tace ashe yarannan na wurin ku Goggo. Tace ai

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});