Chapter 11
Chapter 11
kwace mata. Mamy tace lfy kuma tace yanzu Mamy yah Adeel ya samu sauqi Mamy bana son in rasa yah Adeel saboda Mamy shine sanadiyar fitowata daga duniyar mafarki n da na tafi Mamy lokaci daya naji I can feel his presence in my mind, I feel him wherever I am.... Kk ne ya qwace mata. Mamy taqara rungumota tace karki damu ya samu sauqi kinji ki daina kk kada ki jama kanki wani ciwon kinga Doc ya ce your brain needs some rest don haka ki dainah kk kinji.............. Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [3/9, 1:37 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ3β£6β£ Sai da Mamy ta lallasheta har tai shiru tukunnan Mamy tace yanzu ba inda ke miki ciwo dai ko tace babu. Tace Mamy kwanana nawa a kwance Mamy tace two weeks kenan tace aiko bari na tashi na fara ramuwar sallolin da nayi missing. Mamy tace anya kin iya tace Mamy zan iya mana ai ba inda kemin ciwo mamy tace to ki bari na hada miki Tea π΅ in kk sha sai kiyi sallar amma ta kwana daya zakiyi gaskiya don karki wahala da yawa. Tace to Mamy. Sai da tayi brush tasha tea π΅ din sannan ta tashi tayi sallar ba ita ta gama har asuba tayi sallar asuba sannan ta cire hijab din dan kuwa duk ta gaji jikinta duk ya mata nauyi. Mamy tace kinga abunda nake jiye miki ko kinyi two weeks a kwance sannan daga tashinki kin hau motsa jikin ki. Maza je ki kwanta. Kallon gadon tayi tace Mamy tare da yah zan kwanta. Mamy sake baki tayi tana kallonta ta mata daquwa tace ungo nan, zaki wuce ki kwanta ko sai ranki ya baci da duk bakisan tare kk kwana ba sai yanzu dalla maza ki kwanta kada na bata miki rai. Can qarshen gadon ta kwanta duk ta wani makure kamar zata fado ita dai Mamy na ta kallon ikon Allah. Sai da bacci ya dauke ta sannan Mamy ta matsa kusa do Adeel ta tashe sa yy sallah do salati ya farka tare da laluben side dinsa jin wayam yasa shi saurin bude ida nunsa can ya hangota qarshen gado ta makure. Saurin matsa wa yy kusa daita ya rungumota yy kissing forehead dinta. Mamy tace in ka gama rashin kunyar ka sai ka tashi kayi sallah. Tace Heedan ma yanzu ta gama sallan ta kwanta da sauri ya kalli Mamy yace Mamy da gaske Heedah Nah ta tashi har tayi sallah Mamy tace to qarya zan maka ne. Qara rungumeta yy jikinsa Mamy tace wai bazaka tashi ba sai na mangare ka ko. Tashi yy cike da farin ciki Heedah n sa ta tashi yau zaiji muryanta yau zai gaya mata feelings din shi akan ta ........................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/13, 12:58 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ3β£9β£ Yah Deel ne yy saurin cewa ba fa abinda nai mata. Mamy tace innalillahi yanzu har a bisa gadon asibitin ma muguntar ta kk. Mamy wai wa yace miki wani abu na mata ba abinda fa na mata. Mamy tace ai yarda kayi saurin amsa maganar yasa na gane cutarta kayi, wlh kaji tsoran Allah. Ko da dare yy sai da aka yi drama wurin kwanciya don tace ita tace baza ta kwana kusa da shi ba dole Mamy tace dawo wurinta tunda har ya fara mugun tar ta. Baiji dadin rabasu da Mamy don those days da yy spending tare da ita ji yake kamar bazai iya bacci ba sai juye juye yake. Sai da ya tabbatar da sunyi bacci sannan a hankali ya sauko daga kan bed din yaje a hankali ya dauko Heedah a hankali ya maida ta bisa gadon. Qura mata ido yy don ta masa kyau sosai suman ta daya dan kwanto bisa forehead dinta ya sa hannu ya saqe mata bayan kunne sannan ya kissing forehead da yan lips π π nata sannan ya musu addua. xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx Tun asalatu ta tashi tayi mamakin ganin ta bisa don tasan a wurin Mamy ta kwanta. Kallon face dinsa tayi bacci yake yi hankali kwance kallonsa take don ya mata kyau he is more handsome when he's sleeping and relaxing alamun baya tare da stress. Lips dinsa ta kalla yan yala2 batasan lokacin da takai hannun ta bisa lips nasa ba, thumb dinta tasa tana zagaye lips dinsa sai kuma ta cire hannun. Can kuma ta qara aza hannun tun daga forehead dinsa ta fara shafa shi har kan hancin sa, lips nasa daga nan kuma sai jaw dinsa Wow he has strong jaw ta fada cikin zuciyanta. Kallon qirjinsa tayi wanda yake sanye da singlet, kallon qirjin take yanda yake da fadi sosai hannunta takai cikin singlet dinsa kuma sai ta tsaya to wai meke damunta ne da take ta taba sa tunanin da take yi kenan (nidai nace yau Heedah kwartanci take ji πlol) Bisa cikin sa ta aza hannuwanta Wow he really has a tough stomach matsa wa tayi da hannunta bisa six packs dinsa wow ga abs da sauri ta Kalli fuskan sa aikuwa gani tayi sunyi four eyes π wanda yasa yan hanjin cikin ta kadawa ............................................. Taufa Heedah na kwartanci an kama ta yaya take ne π Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [3/13, 1:43 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ4β£0β£ Don Allah kayi haquri yah Adeel Don girman Allah kayi hqr bazan qara ba Allah sai hawaye Shar2. Damn why do you stop Pls continue manah. Kallon sa take tace nidai Don Allah kayi haquri bazan qara ba Allah. Yace ok zan haqura but akwai condition you have two options ma kuma dole kiyi daya daga ciki. Yace kina ji ko daga kai tayi yace yawwa either ki ringa yimin abunda kk mun yau na kwana 20 ko kuma na rama duk abunda kk mun har kwana 20 kuma safe da dare. Don haka zabi wanda ya miki. Don Allah yanzu baza ka haqura ba. Yace Allah bazan haqura ba kawai ina bacci kizo kina taba mun jiki kawai sai na haqura ni yanzu kinga ma kinyi dis virgining dina tunda wata mace bata taba touching jikina ba. Na shiga uku ta fada tace wlh yah nan kawai na taba ta fada tana nuna masa da hannu. Yace oho miki nidai zaba tayi shiru yace ok ni zan ringa miki koh da sauri tace ah ah nidai yace ok second option din kenan. Well as you wish Amma duk inda kk taba sai kin ma wurin hot kiss. Da sauri tace wlh yah ban maka wannan ba wlh. Yace to ni kuma haka nake so. Tace don Allah fa nace yace ni kuma a matsayinki na mata ta ni na baki umarni in kuma baza kiyi ba to wai tsaya ma yaushe muka fara musu dake ne. Mamy su kaji tana wai yau ku baza kuyi sallah bane kk ta wani qus2. Tashi yy tare da fadin end of discussion the decision is made, and this case is closed. Ya wuce masallaci. A sanyaye ta tashi ta shiga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31