Chapter 20
Chapter 20
nafilar........................................ Love you all who loves HEEDAH πππππππππ Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [4/1, 4:05 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ5β£9β£ Sai da suka gama nafilar kafin ya kama kanta ya mata addua. Ita dai tana ganin ikon Allah don bai taba yi mata wannan adduar ba. Sai daya qarasa sannan ya kama hannunta suka fita parlour ya zaunar da ita yace bari na dawo kitchen ya shiga sai gashi ya dawo da kayan ciye 2 da drinks masu sanyi. Gashin kaji ne da kilishi da balangu duk sunyi ja alamar sunji gashi ga kuma fresh milk ya zube a gabana. Nace Yah duk wannan kayan fa da kace in maka girki ai da ba sai ka siyo ba. Yace yau bana so ki wahala ne that's why kuma fa ke na siyo mawa. Tace ni gaskiya ni na qoshi fa. Yace Allah sai kinci ko kadan ne. A Hankali ya ci gaba da lallabata har ta danci before shima yaci Sai da ya gama Sannan ta tashi zata dauke kayan da sauri ya dakatar da ita tare da fadin kada ki damu je ki qarasa shirin baccin ki kinji baby girl. Kallonsa take tare da tunanin wannan chanjin ko na meye dan dago ta yy tare da fadin common go. Bayan ya gama komai ya wuce bedroom ya sameta har ta fara dan bacci. Kai tsaye bed din ya hau tare da rungumota jikinsa. A hankali ya fara rabata da kayan jikinta shiru ta masa tunda dama inda sabo ta riga ta saba. Haka ya fara wasanni da ita har hankalin ta ya soma daukewa itama ta soma yi masa wasu daga cikin wasannin da yake koya mata, can hankalin ta ya dauke sai jitayi yana adduar saduwa da iyali don neman tsari daga shaidan, kafin ta ankare har ya dauki hanyar da ya dade yana kwadayin bi. To nidai yar mutan Mazoji ina ganin haka nai maza na baro dakin don abin ya girmi shekaru na. Amira ce ta meda ni da tsiya sai na dauko musu rohoto. Ina shiga na hango Heedah na kokowar qwacewa tare da ihu da cizo. Ai da sauri na yo baya ina my beautiful ,beautiful eyes i must bleach my eyes. Oh I must brain wash my self. Amira ce tace ita bari taje ta gani nidai na zauna na maqure wuri daya dan wani mugun tsoro da ya Kama ni. Nafeesah ce ma ke lallashi na don nima kukan nake yi. Sai da naji gidan yy shiru sannan na share yan hawaye na, na daure na leqa dakin don qafata duk tayi sanyi don da ba dan masu karatu ba da ba abunda zaisa ni komawa dakin. Adeel na hango gefe yana maida nunfashi ga Heedah a gefa ko motsi bata yi. Sai da ya samu kusan five minutes yana maida nunfashi kafin ya dago ya kalli Heedah yaga ko motsi ma bata yi. Da sauri ya tashi tare da tallafo ta jikinsa sai ga hawaye shar2 a fuskar sa sai kuma ya hau sabbatu dama abunda nake gudu kenan na kashe ta. Yanzu gashinan na kashe ta. I don't wanna lose you please baby girl come back to me please. Qara rungumota ta yy ya jawo wayarsa yy dialing No......................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/1, 8:21 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ6β£0β£ Cikin bacci Abbas yaji wayarsa na ringing kuma yasan ba kowa bane illah Adeel don tune dinshi daban. Da sauri ya dauko wayar tare da cewa hello friend lfy da kuwa. Jin Adeel na sheshshekar kk yasa hankalin Abbas qara tashi. Lfy wai ko wani ne ya mutu. Adeel yace friend na kashe ta na kashe baby girl dinah. Abbas yace wai me ya faru yace dama ba na fada muku ba nace kasheta zanyi yanzu gashinan bata motsi. Sai sannan Abbas ya fahimci me yake nufi. Ajiyar zuciya yy yace friend ka natsu ba mutuwa tayi ba kawai ta suma ne ka shafa mata ruwa zata tashi. Da sauri Adeel yace dagaske? Yace Allah ko ka shafa mata yanzu fa yace to. Friend ko zaka je gida ka dauko mun Deelah ta temaka mata. Yace friend da wannan tsohon daren yace Pls kaje an fa kira sallah yace to zanje amma sai nayi sallah kuma ka kira Mamy da Deelah n ka gaya musu. Yace zan kira but before na kira sai baby girl ta tashi. Yace to sukayi sallama. Ruwa ya dauko a cikin fridge tare da towel ya jiqa towel din kafin ya shafa mata a fuska. Ai kuwa ta sauke wata ajiyar zuciya. Ai kuwa kk ta fara masa da sauri ya rungumo ta jikinsa shima yana hawaye pls baby girl I'm so sorry, I promise you that I will not do it again Pls forgive me Pls my baby girl. Ita dai kukanta kawai take yi don ta ba qaramin bone taji ba. Runtse idonta tayi kafin tace cikin kk nidai ka kaini gurin Mamy Nah nidai tunda kai mugu ne ina ta baka haquri kaqi yi nidai ka kaini wurin Mamy. Qara matse ta yy yace to yi haquri yanzu Deelah zata zo anjima sai na kaiku wurin Mamyn kinji baby girl. Ita dai kukanta take tayi kuma tayi masa banza. Mamy ya kira sai da suka gaisa yace Mamy Don Allah yanzu Abbas zaizo ya dauki Deelah ya kawota gidana Heedah ke son ganinta. Mamy cikin mamaki tace yanzu don sakarci tunda asuba zata taho, ba a barin gari ya waye tukunna. Adeel yace Mamy Heedah n ce bata lfy shine tace Deelah ta zo. Nan take Mamy ta dago inda zancen ya dosa tace ok to sai tazo. Allah ya bada lfy, yace ameen sannan ya kashe wayan.. Deelah kuma ya kira cikin magagin bacci ta dauka tare da cewa Yah lfy kuwa yace ke kiyi sauri ki shirya yanzu Abbas zaizo ya dauke ki ya kawo ki gidana Yah Adeel lfy da wannan tsohon daren yace ke dallah ban san silly questions asuba tayi don haka ki shirya ke kima bari in kinzo nan kyayi wanka. Kuma na riga na fada ma Mamy so kawai ki taho. Tace to Allah dai yasa lfy, tsaki yy kafin ya kashe wayar. Ya koma rarrashin Heedah amma ko kallonsa taqi yi balle yasa ran zata masa magana .............................................. Jumaat mufeedah Love you all who loves Heedah ππππππππππππππ Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/6, 8:40 PM] Aysha Mazoji: [4/4, 11:10 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ6β£1β£ Baayi twenty minutes ba su Deelah suka qaraso. Time din tuni Adeel yy wanka tare da sallah da kuma nafilolin godiya ma Allah da ya basa mace mai niima kamar baby girl dinsa. Adeel ne yace ta shigo bedroom din tana shiga wayanta na ringing tayi picking Mamy ce tace ke Deelah kice ma Adeel yasa ma Heedah ruwan zafi sosai tayi wanka. Tace to Mamy. Sai da suka gama wayan sannan tace Yah ina kwana yace lfy qlw tace wai Mamy tace a hada ma Heedah ruwan zafi tayi wanka yace to shiga bathroom din ki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31