Chapter 27
Chapter 27
haka ko da yaushe ana aje mata rake. Sallama Yah Adeel yy ya shigo parlour n, da sauri Heedah ta miqe duk da tana jin nauyin cikinta. Qarasawa tayi ta rungume sa tare da cewa we miss you. Yace I miss you too my babies. Yace baby girl ba na hana ki tashi da sauri ba, don Allah ki bari, cikin shagwaba tace Yah nifa bana jin wuyar tashi Allah kuwa. Yace Nidai na gaya miki bana son saurin da kikeyi wurin yin wani abu. Jifa rannan Allah ya tsare gado ne bayanki kika fada to da qasa ne fa kk fadi ya zanyi. Fuska ta bata tace Yah na gaya maka wannan ba laifi na bane wlh kicking dina yaran suka yi da qarfi, shi yasa. Yace to in wurin saurin suka halbe ki fa, tace ai baza su mani haka ba ko babies din Abban su ta fada tare da shafa cikinta. A hankali ya duqa wurin cikinta tare da kai kunnensa bisa cikin yace wai haka babies dina, baza kuyi kicking baby girl dinah ba. Be the good kids you always have to be and stop kicking your maamah. Addua yayi ma cikin sannan ya yi kissing dinsa. Tashi yy tsaye yace but baby girl you have to be extremely careful okay? Okay ta fada, riqe hannun sa tayi tace muje ka watsa ruwa sannan kaci abinci. Yace daga gida aka kawo abincin ne? Tace ah ah na girka ne yace baby girl bana hana ki ba, tace Yah waina (masa) fa ce nayi da miya nasan kana so and it really test heavenly kaga cow tail ma nayi miyan da shi. Kayi sauri ma kazo muci dan na qagara. Yace baby girl me yasa baki ci ba da kk gama ba an hana ki zama da yunwa ba. Murmushi tayi tace ai banji yunwa ba nasha rake da yawa kuma dazu Mamy bayan ka fita ta aiko mun da cabbage kuma naci sosai. Good ya fada but na fasa wankan sai munyi taking lunch before nayi wankan. ................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [5/3, 1:17 AM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ7β£5β£ Cikin Heedah ya shiga wata tara yanzu komai wahala yake mata don ma dai ta saba da aiki bata jin nauyin jikinta amma yanzu da cikinta ya shiga watan haihuwa wani irin nauyi cikin ke mata don har rinjayarya yake a times don madai wani lokacin tana boye ma Yah Adeel don bata so ya qara shiga wata damuwar wadda tafi wadda yake ciki. Zaune take ita kadai a parlour n tana kallon cartoon network qwarai yana debe mata kewa in ta lallaba Yah Adeel ya tafi wurin aiki don da qyar take lallabasa ya tafi shima da yaje baifi yayi three hours ba ya dawo kuma throughout yana maqale da waya saboda ya sai mata waya don ya riqa jin lafiyar ta. Kamar an jefo sa parlour n haka ya shigo Heedah tayi saurin yunqurawa amma ta kasa tashi don cikin ya mata nauyi ba kamar da ta dade zaune. Da sauri Adeel ya qaraso kusa da ita sannan ya kamo ta yace baby girl gida zamu koma yau murmushi tayi tace what makes you change your mind so quickly. Murmushi yy tare da shafo cikinta yace kinsan tunda babies dina suka shiga 8 months Mamy ta matsa mun dan na meda ki gabanta right? Ta daga Kai sannan ya ci gaba to yau bayan naje office mamy ta kira ni tace nazo za muyi magana. Da naje sai tace mun the best solution shine na dawo dake gida cause in na fita wurin aiki labour ya kama ki fa kuma dama ni ina da damuwar barinki ke daya a gida to dan haka yau zamu koma gida. Murmushi tayi tace yawwa dama in ka tafi office ina zama lonely Wlh. Yace amma fa daki daya zamu riqa kwana fa. Tabe baki tayi tace naji dai mu tafi. Yace to bari nayi packing up ko? Kaya akwati uku ya cika masu sai kayan babies din da yake sawowa akwati biyar. Sai da ya gama kai wa cikin motar kafin yazo temaka mata ta tashi ya saka mata hijab din tare da saka mata maternity shoe dinta saboda duk takalman ta sun mata kadan. Cikin 40minute suka isa gida don baya gudu wai don kada ya girgiza ta da yawa. Kafin su isa har qafafunta sun kumbura kuwa. Mamy dake tsaye tana jiran isowar su da sauri ta nufi Heedah ta kama ta tana mata sannu. Bisa kujera ta zaunar da ita sai faman sannu take mata dan ba qaramin tausaya mata take ba. Sosai Mamy ke kula da ita bata barinta tayi komai. Ana saura kwana biyu EDD dinta ya cika tana zaune parlour ita kadai don Mamy da Goggo sun tafi barka amma bazasu dade ba. Cartoon network take kallo. Yah Adeel ne ya shigo tare da sallama, da sauri ya aje brief case dinsa ya qarasa wurinta rungumo ta yy ta side don cikin baya barin normal hug. Baby girl ke kadai a gidan daga Kai tayi tace yanzu su Mamy suka fita amma tace da sauri zasu dawo. Yatsunta ya kama yy kissing Kafin yace baby girl qumban ki ya fito bari na yanke miki, tace kuma fa duka last three days ne Mamy ta gyara mun fa. Yace kuma har sun fito, nail clippers and cutter ya dauko ya fara yanke mata suna labari. Ji yayi tayi shiru sannan ta riqe masa hannu dagowa yayi don ganin meke faruwa. Gani yy ta rufe ido sannan ta cije baki da sauri ya dawo kusa da ita yana baby girl me ya faru ko mu tafi hospital ne, da sauri ta qara riqe hannun sa tare da girgiza kai. Sai da tayi one minute a haka kafin kuma ta koma normal. Qara riqe mata hannun yy yace baby girl what just happened. Tace Yah bafa wani abu bane it's just a contraction. Da qarfi ya what? That's not just, your face shows that you were in a lot of pain. Tace but Yah it's normal to have minor contractions before the labour itself. Yace and who told you that. Tace Yah Doc Isabella ta fada mun a last appointment din mu, tace zan ringa having this contractions. Yace but ai baki fada mun ba tace that's because it's not a problem. Zaya qara wata maganar suka ji sallamar su Mamy. Ranar da EDD dinta ya cika tun asuba take jin ciwo ga kuma da taje tsarki taji wani ruwa na fitar mata kuma ba fitsari bane. Ciwo take ji amma ta daure bata bari kowa ya sani ba har Yah Adeel ya tafi wurin aiki, sannan ne tace ma Mamy zata danyi bacci ta shiga dakin ta. Tun da ta shiga bedroom din take zagayen dakin don Doc Isabella tace mata in taji irin wannan ciwon ta dan ringa yawo kada ta zauna wuri daya. Ga Adduan da take tayi. Haka tai tayi sai dai in wani ciwon ya taso ta riqe gado fam kamar zata karya shi, zufa take yi kamar ta hadiyi kunama. Can taji ciwon ya fi qarfin ta ta kwala
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31