Chapter 8
Chapter 8
ni kadai zan ringa kwana a gidannan yace I you don't have a choice. Ya juya tare da cewa sai Allah ya mun dawowa. Cikin kk tace to Allah ya bada Saar abin da aka je nema Allah ya kiyaye. Duk sai yaji tausayinta ya kama shi kamar ya juya ya rungumo ta haka yaji yadai dake yace amen. Daddy ne da shi Deel a gidan baya sai kuma a secretary n sa a gaba sai driver dake driving. Magana suke amma duk jikinsa wani iri yake ji ga faduwan gaba da yake ji. Daddy ne yace wai Adeel lfy nake ta magana amma kaman hankalin ka baya kaina gashi har mun iso airport din. Deel yace Daddy gaskiya gida zanje naga ko lfy don hankalina duk bai kwanta ba ga faduwar gaba tun da na baro gida kaman something is happening something must be definitely wrong. No Heedah is in danger I have to go back to her. Duk lokaci daya yai maganar kuma hankalinsa a tashe ganin haka yasa Daddy yace ma driver ya kaisu gidan Adeel din. Daddy ya shiga kwantar mai da hankali yana cewa ya ringa addua yanzu haka duk sharrin shedan ne. Heedah kuwa yana fita ta kwanta bisa kujera ta ci gaba da kukanta bata sai da ta kusa 20 minutes tana kk a haka taji alamun an bude qofar tasan shine maybe yy mantuwa ne daga ido tayi aiko abinda ta gani yy sanadiyar kadawar hanjin cikinta domin wasu qatti ta gani harsu uku suna nufota. Laa ilaa ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin take karantawa. Lfy tace daya daga cikin qattin yace kai kunga hallita a wurin nan kuwa. Sai a lokacin ta tuna kayan dake jikinta ai kuwa ta duqe qasa tana kk tana roqonsu Don Allah suyi haquri su fita. Dukkansu dariya suka sa dayan qaton yace ke pretty baby in kinga mun fita gidannan to sai mun kwashi gararki yarinya dariya suka sake yi wadda tasa yan cikinta hautsinawa. Don Allah kumin rai wlh ina da aure don darjar Allah kuyi haquri. Dayan yace Allah yasa igiya ce kebin ki ba aure ba yau sai munyi yadda muka ga dama dake. Daya yace tun kafin kuyi magana na riga ku ni zan fara ta but hole dinta I bet she is still a virgin in that area tunda musulmai an haram ta musu. Ihu zaheedah ta saka jin abinda yace Don Allah kuyi haquri na shiga uku Don girman Allah kuyi haquri. Kanta suka yi gadan2 ganin da gaske suke yasa zaheedah sulalewa qasa sumammimiya. Daya yace good haka nake so daya yace ni banso ta suma ba naso naji ihun azabar da zatayi but in round dina yazo sai nasa mata ruwa tukunna. Dayan yace muyi abinda ya kawo mu fa. Kayanta suka fara cirewa yayin da daya Ya kwale wandonsa............................... Gudu suke amma gani yake kamar basa tfy ma. Har suka isa jikinsa rawa yake yi ganin gofar a bude yasa hankalinsa ya qara tashi. Dukkansu suka shiga gidan Adeel ne gaba tashin hankali Wanda baa sa masa rana. Zaheedah ya hango kwance tsakar parlour sannan............................................ To fa masu karatu ku biyo mu danjin shin kuwa wayannan qattin sunyi nasarar aikata abunda suka fada koko? Shin wayannan qattin su waye kuma meye alaqar su da shiga gidan Adele. Taku har kullun Aysha Mazoji. Love you all who loves ZAHEEDAH Written by π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/6, 11:27 AM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ2β£9β£ Ganin wani qato akan Heedah yasa yy mutuwar tsaye shi kuwa Daddy baya yy da gudu ya fita wajen get din yana mutane ku temaka mana nan danan mutane suka taru aka shiga. Lokacin da suka shiga sun iske Adeel da secretary da driver na ta kokowa da qattin nan amma duk sun fisu qarfi. Ai kuwa mutane suka rufa ma gardawan da duka. Ganin haka ne yasa Adeel yaja Jikinsa ya koma wurin da Heedah take kwance kamar ba rai a jikinta. Ga jikinta duk rabi a bude. Rungumota yy yana wani irin kk mai ratsa zuciyan mai sauraro yana cewa pls Heedah don't die, I'm so sorry for whatever I have done to you pls wake up don't leave me alone in this damn world. Surutai yake kala2. Har aka kira police da ambulance π bai san wainar da ake toyawa ba yananan riqe da ita yaqi koda motsi mai qarfi. Police sun yi bincike kuma sun tambayi duk wani wanda ke wurin sun ce kuma in victim da husband din sun samu sauqi za su mata questions. Daddy ne yazo ya dafa shi tare da cewa Adeel ka dena kukan nan kabarma Allah innallaha ma'assabirin. Shi ma Daddy hawaye ne ke zuba daga idonsa Yanzu ka tashi mu wuce hospital π₯ domin a duba lafiyanta. Kallon heedah yy sannan ya cire babban rigarsa ya miqa ma Adeel yace ungo rufeta ka tashi mu tafi. Adeel ya ansa ya rufe ta sannan ya tashi da ita ai kuwa yy baya zai fadi Daddy yay saurin riqosu ganin idanun Deel na wani juyewa yasa yai saurin amsar Heedah dake hannun sa. Jini ya gani duk ya bata inda suka tashi sannan gayanan yana ta zuba daga jikin....................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/6, 11:27 AM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ3β£0β£ Jini ya gani yana ta kwarara daga jikin Adeel wanda ke qoqarin ruqo Heedah wasu daga cikin nurses din suka zo suka kama shi amma hannunsa gam a na Zaheedah yaqi saki. Ko a ambulance π dole aka sa musu bed daya don yaqi sakinta. Qoqarin tsaida jinin suke tayi wanda ke ta zuba har yanzu daga cikin Adeel. Ashe lokacin da suke kokowa da qaton nan ya luma masa wuqa πͺ amma don tsabar qarfin hali ko a jikinsa ta Heedansa kawai yake. Har suka isa hospital π₯ yaqi sakin hannun gaya yana loosing consciousness amma yaqi sakin hannun. Kai tsaye ER(emergency room) aka wuce dasu a tare domin yaqi sakinta. Sun sami nasarar tsayar da jinin amma yy losing blood da yawa shiyasa sai an qara mai jini. Nan Daddy yace a ebi nasa dan they share the same type of blood. Sai da aka iba har aka fara qara masa sannan Daddy ya kira Mamy yace su taho asibiti su duka, man danan hankalinta ya tashi duk ta rude sai da ya kwantar mata da hankali tace to Daddy waye bai lfy yace kedai kawai kuzo zan miki bayanin komi. Nan danan su Mamy suka iso asibitin. Daddy ya musu bayanin komi kuka suka hau yi wiwi sai da daddy ya musu nasiha sannan amma Mamy sai hawaye take tace amma dai Daddy ba abunda suka ma Zaheedan ko yace har yanzu ba sumin wani bayani ba dai. Ita Mamy Heedan ta take ji duk na Adeel mai sauqi ne indai heedah lfyn ta qlw. Sai da aka gama musu komi sannan Aka kaisu resting room wanda room din yanda kasan dakin gida bed din ma king size bed ne yadda su biyu zasu hau tunda har yanzu yaqi sakinta aka dora mishi ledan jini ita kuma wasu computers ne aka mammamanna mata. Doctor ne kema su Daddy bayani cewa ta shiga yar qaramar coma state saboda firgicin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31