Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bathroom tayo alwallah sai tunani take wai mema ya ja mata taba sa gayanan ta ja ma kanta. Doc na shigowa tasa rigima sai an sallame ta ita ta gaji da zaman asibiti nan. Doc yace dama yy niyyar sallamar su yau tunda duk suna lfy. Adeel ya rada mata good work dama kinga we need some privacy ko ya fada ya na daga mata gira. Nan danan tace to Doc to ko zaa bari sai nan da two days. Yah Adeel yace me zaiyi in ba dariya ba ............................................ Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/15, 7:36 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’4⃣1⃣ Doc ne yy dan murmushi yace what makes you change your mind this quickly. Heedah tayi rau2 da ido tace hakanan. Doc yace ai kun samu sauqi zaa sallame ku Adeel ne zai dawo nan da two weeks don mu yi masa check up. Adeel kuwa sai murmushi yake tayi abinsa. Sai wurin shabiyu aka sallame su kai tsaye main house din aka nufa da su don Adeel yace baya son wancan gidan soboda yana tattare da Bad memories. He just wants to start afresh. Suna isa gida Heedah ta shige dakinta na da domin tayi taking bath. Sai da tai spending kusan one hour kafin ta fito daga bathroom din. Kai tsaye kan stool din mirror ta zauna mai Kadai ta shafa sai yar powder da wet lips. Tana tsakan shafa humra taji an bude qofan dakin. saurin juyawa tayi don taga waye. Ajiyar zuciya ta sauke da taga Deelah ce. Kusa da ita ta matso tace yawwa matar yayah a shafa humrar nan ko ina don yayah yayi qamshi da kyau. Heedah ta wurga mata harara tace anqi din ni don inji dadin jikina nake sakawa wlh, tace kyaji dashi dai ni yanzu duk me zaki fada mun ai na gama yarda, a hospital kina ta wani lafe wa a jikinsa yanzu ki wani ce wani ba yaya kk sama wa ba. Rau2 tayi zata yi kk don jin sharrin da Deelah Ke mata tace wlh ni ban wani lafe a jikinsa ba tace nidai yimin shiru ga friends nan bisa hanya don munyi waya dasu nace an sallame ku so, suna bisa hanya ki sauri ki qarasa. Har ta juya tace yawwa yayah ma yace in gaya miki ki tafi ki yi aikin ki wanda kukayi magana. Zaro ido tayi tace don Don Allah haka yace miki? Eh mana haka yace tace to yanzu yana ina ne tace nidai lokacin da ya fada mun yana dakin Mamy amma haka yace ki same shi dakin sa tace na shiga uku deelah ta kalle ta tace lfy har zata fada mata kuma sai tace ba komai don wannan sirrin su ne bai kamata ta gayawa kowa ba. Bayan Deelah ta fita sauri tayi ta saka kayanta wata jar doguwar riga ta saka yy mata kyau sosai. Ta fara tubke gashinta ta ji an bude qofar tun kafin ma ya shigo qamshin perfume dinsa ya mata sallama. Juyawa tayi suka kuwa hada ido............................................. Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/15, 9:15 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’4⃣2⃣ Yah Adeel ya qaraso yace bana ce Deelah ta gaya miki kizo ba tace yah wanka nayi kuma ni wlh na gaji duk jikina ciwo yake. Yace eyya my baby zo na miki tausa tace ah ah na gode. Zuwa yy ya zauna bakin bed yace zo na tubke miki kan. Yah ai baka iya ba yace wa ya gaya miki do you know that when you are a kid I use to flat your hair. Zaro ido tayi tace kai yayah yace wlh ko zo ki zauna ki gani. Gabansa taje ta zauna qara matso da ita yy har ya hada jikinsu sannan ya kama gashin yana kitse mata. Taji dadin kwanciyar kuwa har wani lumshe ido don tana son a riqa taba mata gashin ta. Da qarfi aka bude qofar Deelah ce da tawagar friends dinsu suka shigo sai surutu suke. Turus suka yi don ganin Yah Adeel a dakin don basuyi zaton yana ciki ba. Da sauri Heedah tayi niyyar tashi amma ya riqe ta tare da cewa lfy. Kallon su yy yace ku bakwa sallama ne nan take Rahma l saeed tace yayah ayi haquri ba musan kana ciki ba amma in mun sani wa zai kawo mu muga soyayya. Dan murmushi yy don yasan Rahma duk da baya shiga harkar friends dinsu mama ita ya Santa sosai ga dan banzan surutu (take note Rahma). Tashi yy tare da kissing forehead dinta tare da cewa to uwar surutu zan fita amma don Allah kada ki cika mata kunne da magana kada ya ja mata ciwon Kai pls. Yy ficewarsa. Dukkansu suka yi kanta kowa da abinda yake fada Rahma ce tace ke dallah kice an gyara kenan Heedah tace me aka gyara ni fa bana son surutunnan naki. Rahma zata qara magana Umma Salma kaita tace to yar sa ido ina ruwanki ne wai ne. Rahma tace kash har yah ya fita na manta an aiko ni wurinsa wlh Heedah tayi saurin cewa wa ya aiko ki wurinsa. Tace wlh wata ce wadda ke matuqar qaunar sa ai bata san lokacin da ta kai mata duka ba tare da cewa wace yar banzar ce wannan. Rahma ta kwashe da dariya tace wlh kina son Yah Adeel tunda har kina kishin sa. Runtse idonta tayi tace ni na gaya miki haka tace to ki ce bakya son sa inji. Heedah tayi shiru sai can tace to wai wa zaice baya son dan uwansa ne. Dukkan su kwashe da dariya tare tare da cewa Heedah ta fada tarko. Rufe idonta tayi tace ku dai kuka sani .................................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )πŸ‘‡ 07032266308 [3/17, 8:24 AM] My Blood: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’4⃣3⃣ Hira sosai sukayi sai wurin magriba sannan suka tafi Rahma na ta mata tsiya Feedausi Kurfy da Zainab Yahya ne ke tare mata don ita bata iya maida mata. Har compound din gidan suka rako su ita da Deelah. Rahma tace to mu zamu tafi sai a kira yah a dasa daga inda aka tsaya love birds. Duka ta kai mata tace wlh ke dai baki da kunya. Dukkansu dariya suka yi . Umma Salma ce tace yawwa su Salma da Asma'u da Maman Sumayya sun ce a gaishe ki da jiki sai sunzo suna lectures ne .Heedah tace ba komi ai, a gaishe su da kyau. Sai sannan suka shiga mota suka tafi cike da kewar junansu. Yah Adeel kuwa ko da ya fita gidan da Daddy yasa a samo mishi tun suna hospital yaje dubawa domin yaga in ya mishi. Gida ne babba sosai sannan gaya ya hadu iya haduwa, ya ma fi gidansu na da sannan irin gidajennan ne wanda ake ba Chinese kwangilar su wanda kawai kayan sawar ka zaka je dashi don komi su ke zuba maka kuma cikin kwanaki suke gama ginin. Kusan 60 million Daddy ya bada domin kwangilar gidan amma kuma ya hadu danni tunda nake ban taba ganin gidan da ya

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});