Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 2

Chapter 2

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nai dake cikin kuka😭 bakin ta sai rawa yake tama kasa maganar ya daka mata wata irin tsawa ( komu dake labe muna kallansu sai da muka firgita Amira kuwa har da sakin dan guntun fitsari 😜) yace will you talk before I beat the hell out of you, bakinta na rawa tace yaya pls πŸ™πŸ½πŸ˜­ I am so sorry kada ka dake ni yace au ke zama ki sani abunda naga dama kenan yai kwafa yace oya kneel down πŸ‘‡ da sauri ta yi kuwa ya samu wata kujera ya zauna ya dago yana kallon ta yaga shi take kalla a hargitse yace will stop staring at me before I remove your eyes out of their sockets ai ko da sauri ta rintse idon ta hawaye na kwarara daga cikin idon. Shi kuwa new paper n shi ya cigaba da karantawa πŸ“° sai dayai kusan Rabin awa zaune kafin ya dago ita kuwa baiwar Allah heeda har wani gyangyadin wahala take ta na ta tangal2 sai da ya qare mata kallo sannan ya ce ke da sauri ta bude idonta wanda suka rine don kuka yace tashi ki tafi saura ki gaya ma mamy kin San sauran. Dakyar ta tashi saboda knees dinta duk ciwo suke mata thank you ta nufi cikin gida bin bayanta yayi da kallo komi yake tunani oho muma dai muka bi bayan zaheedah muga ya zata qare. Koda ta shiga gida dakinta ta wuce ta fada bisa gadonta ta ci gaba da kuka har bacci ya kwashe ta. Written by the βœ¨πŸŒŸπŸ’…DIVASπŸŒŸβœ¨πŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira jibia. [1/16, 10:50 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’7⃣ Daddy ne da mamy zaune suna tattauna maganar bikin yaran nasu mamy tace daddy n yarah ya kamata fa a fada ma yaran nan tunda saura two weeks bikin yace to kira su ni bari na kira Adeel din mamy tace to ta tashi ta kirawo su suka shigo da sallama suka nemi wuri suka zauna tare da gaida Daddy mamy tace ina Deel din yace na kira sa gayanan qarasowa tace ok. Baa jima ba kuwa suka ji sallamar shi nan take su Zaheedah suka natsu heedah dake kusa da qafafun mamy ta qara lafewa kaman zata shige cikin zaninta. Daddy yai gyaran murya yace to ba wani abu yasa na tara ku nan ba illa in sanar daku nida mamynku mun yanke shawarar hada Adeel da Zaheedah aure nan da two weeks, Gaban Adeel yai mummunar faduwa da qarfi yace WHAT!!! qafar Daddy ya riqe yace Don Allah Daddy ka janye maganarnan wlh na yarda zan samo mata a cikin two weeks din don Allah. Daddy ya daka masa tsawa yace abun da muka yanke kenan haka muka tsara tun farko idan kuma kana so ka nuna mana kai dan zamani ne to sai ka bijerewa umarnin mu. Adeel yace kuyi haquri Daddy bazan taba bijire muku be, zan auri Heedan. Suka hada baki yawwa dan albarka Allah yai maka albarka ubangiji ya baku zaman lfy yaba ku zuriya saliha. Jin falon yayi shiru suka juya kan Heedah suga ita kuma ya ta dauki zancen aikuwa gani sukai bata nunfashi ............... Written by the πŸ’…βœ¨πŸŒŸDIVASπŸŒŸβœ¨πŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira jibia. [1/16, 11:40 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’8⃣ Ga baki daya kanta sukayi banda Adeel wanda yai saurin tashi yabar parlour n mamy salati ta hau yi ita kuwa deelah sai kuka take tana jijjiga ta Daddy ne yai qarfin halin dakko ruwaw πŸ’§ ya bama mamy ta shafamata nan take ta farfado tare da sauke wata ajiyar zuciya mamy ta rungumeta tana mata sannu, Zaheedah gabanta ya qara fadi Dan ganin ba mafarki take ba wani yawu ta hadiye da kyar har ta kware cikin tashin hankali da firgicin maganar da ji ta doki dodon kunnenta πŸ‘‚ ta fashe da wani kuka 😒 😭mai ban tausayi tace, Don Allah kada ku takurawa yah Adeel kun San yayah Adeel bazai soni ba tunda ba qumarmu daya ba. Daddy yace haba Heedah kada kiji komi Adeel na sonki (Amira da gulmar tsiya tace haka ake son yana mata mugunta, Nafeesah tace to ke meye ruwanki a ciki nace nidai mu bisu mu gani πŸ˜œπŸ˜˜πŸ˜ƒπŸ˜€πŸ˜›πŸ˜‰) Sai da suka mata nasiha mai shiga jiki sannan ta share hawayenta ta dago kanta a sanyaye tace ba kome daddy & mamy na amince zan muku biyayya. Dukkansu sai da ta basu tausai sukace Allah ya yi miki albarka. Tashi kutai.... Written by the πŸ’…βœ¨πŸŒŸDIVASπŸŒŸβœ¨πŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji&Amira jibia [1/16, 12:18 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’9⃣ Kai tsaye sashen Goggo Heedah ta wuce ta fada kanta Goggo tasaka salati tace ke lafiyarki qarasa ni zakiyi banga tattaba kunne na ba πŸ‘‚. Zaheedah cikin kuka tace Goggo in har kuka aura mun yah Deel to lallai kashe ni zaiyi πŸ’€ Goggo tace in kinga kin mutu to dama lokacin πŸ•’ ki ne yayi dan haka so nake ki kwantar da han kalinki tunda dai kinga ba fasawa zaai ba kiyi biyayya kawai. Qamshin turarensa ta jiyo ai da gudu πŸƒ ta shige daki ta meda qofa ta rufe πŸšͺ tana maida nunfashi. Shigowa yai a sukwane yana ta huci ya zube bisa sofa ya daura kansa bisa Goggo tace kai kuma lfy kk ta huci kamar wani zaki πŸ†. Yace wai Goggo a rasa wacce zaa aura mun sai waccen kwailar yarinyar πŸ‘© tace wace ce wai kk magana akanta yace wannan yarinyar mana diyar Mamy (Nafeesah ta kalle ni tace look at him, he don't even know her name ! Nace he knows her name he just don't want to call it out. Amira tace wai ko ya manta Goggo kakarta ce πŸ‘΅ nace oho mishi). Goggo tace to ai sai haquri tunda manya suka yanke hukunci,baku da yadda zakui sai haquri. Duk wannan zancen dasuke yi Heedah najinsu ta qara fashe wa da kuka😭mara sauti ita yanzu ina zata sa ranta. Tana ta tunane2 har bacci 😴 ya kwashe ta........... Written by the πŸ’…βœ¨πŸŒŸDIVASβœ¨πŸŒŸπŸ’… Aysha, Nafeesah Mazoji&Amira jibia (4 any comments or correction) 07032266308 [1/16, 12:50 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’1⃣0⃣ Bayan ya fito daga sashen Goggo kai tsaye gidansa ya nufa me gadi na Masa barka da zuwa amma ina hankalinsa yayi gaba ko jinsa bai yiba, ya shiga dakinsa ya fada bisa gado yana juye2 ya ma kasa baccin nan fa tunani yace salamu alaikum. Ace kamar shi yanda yake wayayye yayi karatu a Oxford,yana da kudi na nuna ma saa amma a rasa wadda zai aura sai qaramar yarinya in har ba mantawa yayi ba shekarunta 16 kenan fa. Yarinyar da tun tana qarama yake ganinta da hijabi shigar ta daga stands, Shanda, less, shi bai taba ganinta da qananan kaya ba, to taya zaai ta burge shi. Kai wlh su Daddy sun kwafsa mun, can kuma sai yai kwafa yayi dariyar mugunta 😁 yace yarinya zaki sani. Written by the πŸ’…βœ¨πŸŒŸDIVASβœ¨πŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Junia. (4 any comments or correction) 07032266308 [1/20, 1:09 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’1⃣1⃣ Zaheedah abun duniya ya be ya dame ta da gaske bikin nan yinsa za ayi a yanda aka sa rana, yau saura One Week ta jawo wayarta ta kira best friend dinta. "Hello besty nah " Zainab Yahya Hassan tace Zaheedah na ya kk ya naji muryanki ya dashe haka

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});