Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

Zaheedah Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

anyi ma jelar gashin zane. Idonta rufe yake kamar mai bacci kallonta yake kamar yaga wata hallita daban a bangaransa kuwa baquwar halitta ya gani don shi rabonsa da ya ganta ba hijab tun kafin ta fara qirgan dangi ashe dama haka ta koma wow that's just wow Kasa qarasawa yy kawai ya juya ya koma office. Ko a office din kasa komi yy yana ta tunano yadda ya ganta. Can kuma sai yace what's wrong with me what's happening to me. I have to be extremely careful with this girl in ba haka ba zata birkita mun tunani........... Shin zai iya barin tunaninta kuwa?. 🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨ Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨πŸ’…πŸŒŸ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [2/10, 11:21 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣2⃣ Yinin ranar tunanin ta yake yi komai ya tsaya masa . Sai bayan zuhur prayer ya shiga gidan jikinsa a mace ya wuce bedroom din sa yai taking shower sannan ya fito ya nufi dining ya ci abincinsa mai rai da lfy. ✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟 Washe gari tunda qarfe goma sai ga su deelah da friends dinsu sunzo aiko nan suka hau hirar yaushe gamo da friends din ta. Feedausi ce tace wai matar yayah yanaga tunda muka zo kinqi cire hijab ne ko bakya son muga cikin ne ,Heedah ta harareta tace ke kika mun cikin ko ni bani da komi. Tace to amma mi ya hanaki cire hijab din tace ke nifa bana cire hijab dukkansu suka hada baki wurin cewa what!!!😳 kina nufin ko yayah na gida bakya cirewa. Tace ni wlh bana cirewa suka ce lallai ashe baki da wayau. Nan suka hau yi mata fada suna bata shawarwari yanda zata jawo hankalinsa. Tace ni zan ja hankalin yayah lallai ina da aiki. Zainab tace ai komin girman kan namiji da wani dagawansa mace ke biyar dashi don haka ki dage ba zama zakiyi ba. Deelah tace kuma cikin lefanki akwati biyu duk English wears ne don haka sai ki dage da saka su. Heedah tace anya zan iya saka kayan nan duk fa na yan iska ne dariya suka yi sannan Baseera tace kema ai sai kizama yar iskar tunda ko kinsa mai gidanki ne zai gani ko. Nan dai suka qara bata shawarar yadda zata jawo hankalinsa. Da suka tashi tafiya ta hada musu kayan make up da inner wears suka tafi suna godiya. Shin Heedah zata dauki shawarar su koko? Shin yayah Deel zai kulata kuwa? Ku biyomu don jin mai zai faru. Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸ’…πŸŒŸ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [2/22, 3:04 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣3⃣ Tun daga ranar Heedah ke saka English wears dinta wanda take ce ma na yan iska amma wani abun haushi da ta saka sai ta bi da zumbulelen hijab dinta ko tafin qafarta baa iya gani πŸ˜’(nikam nace to meye anfanin sakawar tunda ba gani yake baπŸ˜’) 🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟 Shi kuwa bangarensa baida matsalan abinci, ya cika cikin sa ya qara gaba abinsa sai kuma yawan tunanin yarinyar da yake yi amma in banda shi baya da wata matsala. xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx Bayan wasu yan kwanaki ya tashi ya shirya zaije office ya fito yy breakfast ya ga dining table wayam a cikin zuciyarsa yace to maybe ta makara ne ya dan zauna ya jira sai yaji ba motsi a kitchen ya tashi ya duba yaga wayam nan ma to lfy n ta kuwa. Da har yy hanyar fita sai kuma yace bari dai ya duba ta ya gani don ya rabu da ganin ta. Shiga dakin yy tare da sallama hango ta yy bisa gado duk ta fita hayyacinta da sauri ya qarasa ya aje briefcase πŸ’Ό ya nufe ta. Zama yy bakin gadon tare da cewa ke meke damun ki. Hannun sa ta kamo ta daura bisa marar ta tana wash wash yah mutuwa zanyi ka temaka mun pls wayyo Allah hannunsa take qara dannawa bisa marar ta duk sai tabasa tausai kanta ya shafa yace sannu bari na kira Mamy. Tashi yy ta kuwa qara riqe hannunsa dole ya zaro wayar daga aljihun sa sannan yy dialing No Mamy. Sai da suka gaisa tace ina Heedah ya ce Mamy gata nan ba lfy tace meke damunta yace maranta ne ke mata ciwo. Mamy tayi salati tace to Don Allah ka sa ruwan zafi a bottle ka runga danna mata a marar pls kafin nazo yace ok. Kitchen ya tafi ya zuba hot water a bottle sannan ya dawo ya ringa sa mata tana ta wani nishi kadan2 sai da ruwan suka huce sannan ya aje bottle din. Lokacin ta daina kukan sai wata zufa da take yi ko ta ina. Duk ta hada gumi gaya ta bata jikinta tashi yy ya hada mata ruwan zafi a bathtub sannan ya dawo ya dago ta yace zaki iya wankan da kanki shirun da tayi ne ya basa damar fara kiciniyar cire pyjamas din dake jikinta sai da ya gama cire wa sannan ya tsaya kallon halittar Allah qura mata ido yy kamar zai cinyeta jin yy shiru ne yasa tai qarfin halin bude idanun ta da suka qanqance don wahala ganin yana kallonta ne yasa ta qarfin halin jawo bargo ta rufe jikinta sai Shannan ya dawo dai2, ya maida kallonsa akan fuskarta................... Written by the πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸ’…βœ¨ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia [2/23, 4:44 PM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣4⃣ Kallon fuskar ta yake wadda duk tayi ja saboda kukan da tasha sannan ya medo da kallonsa bisa πŸ’‹ dinta wanda suke ja sannan yan manya ne kadan. Ciwon da ya qara mintsino ta yasa ta saki wani sabon kuka sai sannan ya dawo daga duniyar tunanin πŸ’­ da ya tafi. Daukar ta yy ya nufi bathroom din da ita, ya saka ta cikin bathtub πŸ› din sannan ya dauko sponge da shower gel ya fara mata wankan. Da aka zo wurin qirji kuwa hannu yasa zai ta kuwa riqe hannun tare da girgiza masa kai alamar ah ah. Ai kuwa ya tsuke fuska yace I'm your mate dallah remove your hands, daga temako ma. Kwafa yy sannan ya ci gaba da abunda yake. wanke mata su tass ita dai bata da tacewa don ciwon ya fara dawowa. Sai da ya kusan minti goma yana abu daya sai ya dauraye sai kuma ya qara zuba shower gel din ya kuma wanke wa. Jin abun nasa ba mai qarewa bane yasa ta sakin kuka mai sauti. Firgigit yy kamar wanda aka mintsina ganin tana kuka yasa shi dauraye ta for the last time sannan ya daura mata towel ya fito da ita. Mai kadai ya shafa mata ya bude closet ya dauko mata doguwar riga yasa ka mata yana qiqarin sauka daga gadon ne yajiyo sallamar Mamy ya amsa yana miqewa yace Mamy gamunan. Ai kuwa da sauri ta nufi dakin ta shiga tana cewa ya jikin nata yace da sauqi tunda tabar kukan yanzu. Yace Mamy ni zan fita Allah ya qara sauqi Mamy tace ameen sai ka dawo................. Written by πŸ’…πŸŒŸβœ¨DIVASπŸŒŸπŸ’… Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. [3/1, 11:19 AM] Aysha Mazoji: πŸ’πŸ’ZAHEEDAHπŸ’πŸ’2⃣5⃣ Lokacin da ya dawo Mamy ta tafi gida, Kai tsaye dakin ta ya nufa domin ya ga yadda ta wuni. Kai tsaye ya tura qofar ya shiga tare da sallama kwance ya hango ta bisa bed din da alama bacci take

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});