Chapter 13
Chapter 13
hadu irinsa ba Amira kuwa don tsabar qauyanci sai da ta zauna qasa don gidan ya tafi da imanin ta Nafeesah ce ma bata yi wani mamakin gidan ba don ta saba zuwa qasashe. Wasu irin Korean bed na gani masu masifar kyau da kujeru gidan gashi duk glasses kai bari mu taqaice muku zance kawai ku imagining gidan Korean amma nasu Deel yafi kyau nesa ba kusa ba Yeah lol. Sai da ya gama duba gidan kaf duk inda ya je sai yy tunanin ga Heedah nan tana abu a wurin sai yaga gidan ya masa sosai don hatta dakin yara kwara hudu ne biyu na baby girls biyu kuma na baby boys duk ko wane daki da kalar wallpaper dinsa. Kai abun dai baa cewa komi. Kai tsaye gida ya wuce sai da ya watsa ruwa sannan ya fita zuwa parlour dukkansu suna zaune har da Goggo ma da Mamy Daddy ne kadai baya nan. Heedah na bisa love seat din dake cikin kujerun Kai tsaye bisa hannun kujeran ya zauna yana gaida su Mamy sannan su Heedah suka gaida sa ya amsa sannan ya ci gaba da cewa kai Mamy da haka gidan yy kyau sosai Mamy tace gaskiya yy kyau sosai don da aka gama sai da Daddy n ku ya kaimu ni da Goggo muka gani gaskiya basu yi hainci ba. Goggo tace Allah dai yasa yawan rai aka yi mawa, wannan gida jannar duniya kenan. Tashi yy yana fadin ameen dai Goggo. Heedah kawo mun abinci dakina wlh yunwa nake ji sosai ya fada yana wucewa. Sai da aka kusan five minutes da tafiyarsa sannan Mamy tace Heedah ba magana ya miki ba ki tashi ki kai masa abincin mana. Cike da kunya ta tashi ta nufi kitchen ta hada masa abincin sannan ta nufi dakins............................,........ Pls kuyi haquri da wannan wlh I'm so stressed out and I don't want to disappoint you guys. So inshaa Allah gobe I will make it up to you guys. i'm so grateful for the support I'm getting from you guys. Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/6, 8:38 PM] Aysha Mazoji: [3/18, 6:38 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ4β£5β£ (Authors note) π PLs kuyi haquri jiya na samu typing error wurin page No it was suppose to be page 44 instead of 45, so, here is page 45. Damn! Ya fada why would they interrupt me when I'm in the middle of something so important yana fada yana wani shaqar numfashi a wuyanta. Earlobe dinta ya kama ya fara tsotsa nan danan Heedah taji wani irin jiri na diban ta da tsaye suke to da tabbas ta fadi. Firgigit su kayi dukkansu sanadiya qara qwanqwasawa qofan da aka yi. A qufule yace waye ne Deelah tace Yah nice Mamy ce tace wai Heedah tazo tana kira. To shine kk zo kk ishi mutane wlh nazo nan na sameki ko kwafa yy. Da sauri Deelah ta koma tace wai Yah yace gata nan zuwa. Ita kuwa Heedah tunda Deelah ta tafi ita ma ta miqe ya ruqo ta yace ina zuwa tace Yah baka ji tace Mamy ke kirana ba yace I heard that but I also need my wife. Tace nidai don Allah ka qyale ni naje yace to zaki dawo da sauri ta daga kai yace hmmm wayo kk so kimin in ma baki dawo ba ni zan biyo ki. To tace naji na yarda. Sai da ya qara kissing din lips dinta tare da shafa wuyanta yace to jeki in ma baki dawo ba zan biyo ki ne ai. Da sauri ta hada kayan ta dauka ta fita kai tsaye kitchen ta nufa ta wanke kayan sannan ta nufi dakin Mamy. Sallama tayi Mamy ta amsa tare da cewa Heedah shigo mana. Shiga tayi ta zauna kusa da qafafun Mamy tare da cewa Mamy gani Deelah ta ce kina kira na. Mamy tace kawai naga shirun yy yawa shi yasa na aika a kira mun ke don ina son magana dake ne. Daddy ne yace na tambayeki yaushe kk son komawa gidan ki. Heedah qasa tayi da kai cikin jin kunya, shiru tayi ba tare da tace komi ba. Mamy tace kinyi shiru baki ce komai ba miqewa tayi tace Mamy yau wurin Goggo zan kwana Sai Allah ya kaimu. Har takai bakin qofa Mamy tace baki fa ban amsar tambaya ta ba. Cikin jin kunya tace toh Mamy a tambayi Yah Adeel duk abinda yace yy. Da sauri tabar dakin ta nufi dakin ta domin daukar kayan da zata buqata don tasan Yah Adeel yanzu baida kunya yana iya biyo ta kamar yadda yace don haka zata gudu dakin Goggo tayi kwanciyar ta a can ai dai komin abunsa bazai bita can ba (ni kuwa nace muje zuwa don Adeel zai iya komi dan baki sanshi bane sosai) ................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [3/18, 9:55 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ4β£6β£ Goggo ce tace me kk zo yi dakina tura baki tayi tace to ni banda daman inzo wurinki in kwana kenan tace to ai naga kafin kiyi aure ma baki cika kwana nan ba dama dai Adeelah ce ke kwana nan. Baki ta qara turawa tace to nidai nan zan kwana yau. Goggo ta kalle ta tace to shike nan sai ki kwanta ai. Shigewa bed room din tayi tayi wanka tayi shirin kwanciya ta kwanta tare da addua baa dauki lokaci ba bacci yy gaba da ita. A bangaren Yah Adeel kuwa tana fita wanka ya shiga ya sakar ma kansa shower yana ta tunanin he is lusting after Heedah da dane aka ce zai yi lusting after her da ba zai yarda ba sam amma yanzu kai those luscious lips, those full boobs he just wants to suck them dry. Sauri sauri ya gama taking bath sannan ya fito pyjamas dinsa ya saka da turare ya nufi side din su Mamy. Kai tsaye dakin Heedah ya wuce ya bude ya shiga qamshin ta ya shaqa hada wani lumshe ido bude idon yy ya hango kan bed wayam da sauri ya nufi bathroom nan ma wayam. Fita yy ya nufi dakin Deelah yaga ko can ta buya nan ma bata hatta dakin twins sai da ya duba amma bai ganta ba. Hankalinsa ya fara tashi can sai ya tuno da side din Goggo wani murmushi yy kafin yace let's play the game. Kai tsaye side din Goggo ya nufa lokacin Goggo tayi ma bacci don a parlour dama take kwana. A hankali ya wuce ya bude dakin ya wuce ya sa ma qofar Key. Hangota yy kwance bacci take hankali kwance da alamar ba abun da ya dame ta. Shi kuma ta barsa a cliff edge. A hankali ya isa bakin bed din ya zauna gefe yana qare mata kallo. Can kuma sai ya kwanta kusa da ita tare da jawo ta jikin sa. Lalubar lips dinta ya fara yi sannan ya fara bata chest kiss a dinta da ganan ya nufi wuyanta yana kissing a hankali. Wani zare ya gani a gaban rigar don haka ya ja zaren ai kuwa sai gashi rigan ya bude
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31