Chapter 18
Chapter 18
yace bazai qara barinta gida ita kaidai ba. Tunda suka isa ake ta kallonsu yau oga da madam yazo kenan. Haka suka zo suna miqa gaisuwa. Adeel kuwa ganin duk mazan in sunzo sai sun kallan masa baby girl kawai wani kishi ya taso masa nan take ya hade rai ya rungumota jikinsa yace let's go to my office. Office din ya hadu sosai kuma daga can side an jera kujeru kamar parlour sunyi kyau sosai hada resting chair a gefe. Kai tsaye bisa kujeran sa ta hau tana wani juyawa. Yace eyyeh kinga yadda kk yi kyau a saman ta kuwa. Tace da gaske yace sosai ma. Hancin ta ya dan ja yace mai hanci kawai tace Yah ai ka fini hanci yace ah wane ni tace Allah ko yace kowa dai na dashi to. Yinin ranar baiyi wani aiki ba duk hankalin sa na wurin Heedah. 12 dai dai yace kawai su wuce gida. Suna isa kitchen ta fada don yau Yah Abbas anan zai ci abinci. Shigowa yy ya same ta yace to agogo sarkin aiki har an fara tace eh mana kasan muna da baqo yau yace haka ne fa to me zan taya ki dashi tace kawai kaje ka huta yanzu zan gama inshaa Allah. Maqe kafada yy yace nidai sai na tayaki tace okay. Albasa ta kwaso masa tace ya yanka mata yace duk wannan uwar albasar tace eh mana ai ita ce dandanon girki. Tace in rings zaka yanka fa yace to. Apron ta dauko ta saka masa sannan ita ma ta saka. Vegetarian fried rice zata yi da kuma chicken and vegetable lettuce wraps zata yi. Juyo wa tayi don ta ga in Yah Adeel ya gama abunda ta gani shi yasa ta tuntsirewa da dariya har da riqe ciki don hawaye yake sosai amma yataqarqare dole yankawa yake. Dagowa yy yana kallon yadda take mai dariya qara dariya tayi tare da kamo hannunsa ta kai shi wurin zink hand wash ta zuba ta wanke mai hannun sannan ta wanke mai fuskan tare da goge masa. Yau fa maza na aiki ta fada. Hararar ta yy tare da cewa ai da kin barni ki gani sai na yanke ta tas dariya tayi tace ah ah yi haquri. Kama hannunsa tayi ta kaishi bisa kujerun da suke a kitchen din ta zaunar da shi tace Yah zauna bari yanzu zan gama. Sai da ta gama girkinta sannan ta hada Apple, Orange and Ginger punch ta zuba qanqara. Shi ya temaka mata suka jera a bisa dining suka gyara kitchen din sannan suka je sukayi wanka ................................... Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [3/26, 3:47 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ5β£4β£ Bayan sun fito parlour yace bari naje masallaci nayi sallah tunda ke kinyi naki tace to adawo lfy. Sai da yy pecking lips dinta kafin ya fita. Cartoon network ta kamo tana kallo, robot boy Kuwa suke yi ta nustu sai kallo take. Tare suka shigo suna dariya tare da tafawa da alamu hirar na musu dd. Sannu da zuwa tace musu kafin ta gaishe da Yah Abbas ya amsa mata yana murmushi yace ya jikin tace Alhmdllh. Adeel ne yace tashi muje muci abinci. Ita tayi serving dinsu sannan ta juya zata wuce Adeel ya kamo ta ya naga kin juya ya fada tace Allah na qoshi yanzu sai zuwa anjima zanci. I you sure ya fada tace Yeah. Sakinta yy ta wuce parlour ta zauna ta ci gaba da kallonta. A dining kuwa sai zuba santi suke ba kamar Abbas sai cewa yake wai ina aka samo wannan abincin yace baby girl ce tayi. Tab lallai wannan irin delicious ai dole hankalin ka ya kwanta Allah ya sa Deelah ta iya. Adeel yy dariya yace nidai ko bata iya ba tunda baby girl ta iya banda matsala. Yace ai ko bata iya ba sai na kawo ta wurin Heedah ta koya mata. Suna ta hira har suka gama yace kai na fa sa Abba ya ma Daddy magana jiya akan Deelah yace nan da wata biyu zaayi bikin ba sai an bata lokaci ba. Kai amma na maka murna friend don aure niima ne babba. Abbas yace yo ai baka ma ida sanin rahmar sa ba tukun sai ka dandani sugar n sa. Duka Adeel ya kai masa yace kai dai ka sani. Parlour suka nufa suka zauna Abbas ya fiddo rafan yan one thousand guda biyu ya miqa ma Heedah yace ga wannan tukuicin girki wannan gara haka. Tace na gode taqi karba Adeel ya miqa mawa yace ka bata da kanka tunda taqi karba. Baby girl karba mana ba kyau maida hannun kyauta baya yace kuma yayanki ne fa. Amsar kudin tayi tare da godiya sannan ta miqa ma Adeel su yace me zanyi dasu rausayar da kai tayi sannan tace to ni me zanyi dasu. Murmushi kawai yy tare da karba yace ni nasan me zan miki da su. Ranar ma sai bayan magrib sannan Abbas ya tafi. Anyi One Week yana tafiya da Heedah wurin aiki amma ta lura duk bai wani aikin kirki ko da yaushe yana liqe da ita shi yasa ta yanke shawarar yi masa magana don in ta biye mai to ba aikin zaiyi ba. Zaune yake bisa kujerar sa sai da ta tabbatar ya gama aikin dake gabansa sannan ta tashi ta qarasa kusa dashi kujerar sa tadan tura baya sannan ta hau bisa table dinsa hannuwansa ta jawo ta sarqe da nata tace Yah I need to talk with you. Baby girl ya aka yi ne tace Yah nidai ka ringa bari na gida na gaji da office dinnan yace baby girl bazan iya barinki gida ba tace Allah bazan ji tsoro ba yace gaskiya ah ah nifa ban yarda ba tace to ka ringa kaini gida mana. Kallonta yy yace kin gaji da nine sumar kansa ta kamo ta saka hannuwanta biyu sannan ta jawo fuskar sa zuwa tata ta hada hancin su suna shaqan munfashi daya ya wani lumshe ido. Bakinta ta dora bisa nasa ta fara kissing nasa nan danan Adeel ya wani rude ya fara qoqarin saka hannunsa cikin rigar ta. Dauke bakinta tayi tare da rada masa I will never be tired of you. Earlobe dinsa ta kama ta fara tsotsa nan danan ya qara rudewa. Qoqarin raba ta da rigarta yake suka ji an bude qofan office din ................................... Tab lallai su Heedah an waye. Love you all Heedah's fans πππππππππ Written by the π πβ¨DIVASππ Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia. (4 any comments or correction )π 07032266308 [4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/30, 6:55 PM] Aysha Mazoji: ππZAHEEDAHππ5β£7β£ Dan sosa qeya Abbas yy don maganar ta masa nauyi ba kamar da Daddy ne yake masa. Shiru yy tare da qara sosa kai. Daddy yace yau ga zancen banza ina tambayar ka kana wani sosa kai. Cikin in ina Abbas yace wlh Daddy lfy n Adeel qlw ba abunda ke damunsa. Daddy yace wannan ai shirme ne mutum mai lfy ne zai zura ma matarsa ido for so long haba kayi maganar da zan yarda da ita. Nan take Abbas ya hau rantse2 na cewa lfyn Adeel qlw. Daddy yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31