Chapter 6
Chapter 6
shi shaf ya ma manta da wannan zancen Dan Bai bashi muhimmanci ba Dan wlh bazai taba bari wani ya aure mai Diya ba kullum yaita sasuqar ta kamar wata biredi haba Ina wlh da sakel dole ma ya dauketa daga garin gaba daya in andaina ganin ta ai ansha musu lpy dawani zancen aure, """ *Allah yajiqan iyayen mu da kakannin mu ya gafarta musu ya kyauta namu KARSHEN* Comment Share 08038541511 [1/8, 11:51 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku Iyaye_ *NA* *Zahrabukar* *Exquisite WRITTERS ASSOCIATION* *09* Rubutu tayi Mai tsayi acikin wata takarda ta ninke ta ajje a cikin Jakarta sukam su lubna hankalinsu kwance suna ta harkr gabansu Dan ynxun ma sun daina yin wasan banzar a makarantar hafsa ta samo misu gidan wata mata so can suke zuwa ba wata babba bace matar yaranta biyu ita ke qara lalata su tana kunna musu videos na Les suna kallo A hankali abin har yabi jikinsu Koda a haka itama ta fara yin amfani dasu daya bayan daya tana kunna musu videos a haka har suka kuma samun Karin mutum biyu acikinsu yaran makwabtan matar ne dasuke shigowa tana d"an aikensu yanzun sun zama su goma ciff, Bangaren su muheeb kuwa a ranar a asibity ya kwana alh ne yakaishi Dan ba karamin lalata mishi baya yayi ba so dama suna da irin wannan hospital Din ta qungiyar su ma"aikatan hospital din ma duk Yan gay" ne so abin nasu a sirri suke yinshi Abdul ne ya kwana tare dashi bayan alh ya aje musu duk abinda yasan zasu buqata "Honey wai dai dagaske yau zamu rabu? Kinsan fa kwana hudu na Kama Mana wnn dakin so cikon kwana daya fa ya rage yakamata ace kin bari muncinye kudin mu" ya fada cikin irin salon da yake amfani dashi yaci galaba Akanta girgiza mishi Kai tayi tace "no habiebie bazan Kuma kwana garin Nan ba wlh hankalina ya tashi tun jia da mukai waya da tahseenah zuciya ta ke rawa bana fatan abinda kunnuwa na suka jiyo mun yazama gaskia idan Kam ta Tabbata tabbas duk son da nikewa tahseenah dole zan kawar da ita daga duniyar gaba d"aya wlh domin da asirina ya tonu na gwammace na rasa komai ciki kuwa hada ita kanta tahseenahr" Cike da tashin hankali yadiro daga Kan gadon Yana jefa mata wani kallo Mai cike da ma"anoni daban daban Bata girgiza da kallon ba sai ma gyada mishi Kai da ta Kuma yi alamar tabbas haka yake har azuciyar ta. Ganin shiru Bai dawo ba yasa wani daga cikin likito cin ya fito reception din asibityn Yana duba shi duq"e ya ganshi ya had"a Kai da guiwa ta kayan jikinshi ya ganeshi karasowa yayi wurin shi a hankali yataba shi yayi firgigit ya tashi tsaye ido likitan ya zaro ganin yanda idanun Abban Mubeenat sukayi wani jajur kuka yake " cike da tsananin tashin hnkli ya je duk inda yake tunanin samun kudi a Daren Bai samu ba yazo ya nemi alfarma sui mata komai zuwa safia zaije ko gidan da suke ne ya siyar yazo ya biya kudin abin ya gagara Dan duniya Babu yarda a yanzun tun kafin yayi mgn likitan yariga shi da cewa "ba'a Dace ba ko?" Gyada mishi Kai yayi Yana share hawaye Dan magana ma ta gagara fita daga bakin shi "ok Muje kasa hannu zan biya ma kudin in yaso in kasamu ni sai ka bani" wani irin farinciki ya lullubeshi tabbas har yanzun a duniya akwai sauran na Allah acikinta Baisan sanda ya zube kasa ba zai fara godia ba Sai da likitan yayin sauri yad"a goshi "yace muje bamu da lokaci yarinyar tana cikin mawuyacin Hali" Binshi yayi sukaje yacike komai " kafin likitan ya koma dakin da aka kwantar da *MUBEENAr* Sun had"a duk abinda suke buqata na aikin" sai dai kafin a fara *ubangijin da ya halicceta* ya karbi" ran abatai " *Innalillahy wa"Inna ilayhirraji un* *Allah ya karbi ran mubeena tana yar wata takwas asanadiyyar fyade fyaden da mahaifiyar da ta haifeta ita ta bada lasisin ai mata shi ta hanyar sakacinta* Karfe 5:30 ya tashi yashiga toilet wanka yayi kafin yayi alwala sai da ya fito sannan ya tada momyn itama shiga tai toilet din fita yayi domin yaje dakin yaran ya tadasu suyi sallahr asuba dakin ilham dake farko ya fara kwankwasa wa shiru ba motsi ya Kuma knocking again dai shiru Sai ya wuce dakin Irfan din shima haka Kai tsaye ya bude kofar dakin duhu gloves din dakin ya kunna ba kowa akan gadon Murmushi yayi yace "Irfan an fara hankali kafin inzo har an tashi" matsawa yayi jikin kofar toilet din yayi yace "kayi sauri ka fito kafin a tada sallah" Bai jira ba yafice Sam Bai kula da takardar dake ajje akan gado ba Kai tsaye masallaci ya nufa Karfe 6:38 ya shigo gidan " dakin shi ya wuce kan darduma ya isketa 07:02 ta ce bari in fita in hada break in tada yaran can su fara Shirin makaranta"ok Ni bari in Dan kwanta yau ba da wuri zan fita ba" ok to ai bqcci lpy ta fice daga dakin dakin ilham ne a farko Dan hka Nan ta fara shiga Kwance ta hangeta zigidir ba komai a jikinta Ida kqrasawa cikin dakin tai tana cewa oh ni ko yaushe ilham za"ai hankali? Tasa hannu kenan zata taba ta taga jini a kafafun ta har ya bushe gaban ta ne yafadi" Gyara mata kafar tai " ai Kam taga abinda ya kusa sa zuciyar ta bugawa" wani ihu ta saki kafin ta fad"I kasa a some........ *Allah ka iyamana kada ka barmu da wayan mu ko dabarar mu* Comment Share 08038541511 [1/10, 12:53 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku iyaye_ *NA* *zahrabukar* *Exquisite WRITTERS Asso* *Yaseen Babu editing Allah yasa ku iya karantawa🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣* *10* " ". A firgice yadiro daga Kan gadon Jin ihun mummy din waje yayo Bata falon kitchen ya nufa can ma Bata Nan ' baya yadawo ya fad"a dakin ilham da yagani a bude" jijjiga firgici tsoro razani duka suka tarar Mai a lokaci guda kallo daya yayiwa ilham ya fahimci abinda ke faruwa gefe daya Kuma mummy CE " akwance a rude yake sai yaje gun y"ar zai tab"ata sai Kuma ya dawo gun uwar yqrasa gun wa yakamata ya fara bada taimakon shi zuwa cen dai ya tuna in mutum ya Suma ana sa mishi ruwa toilet din dakin ya shiga da gudu ya debo ruwa uwar ya fara zubawa har sau uku sannan ta Mike a firgice " kallon ta ta maida Kan gadon ilham din tana Nan yanda take" Nuna mishi ilham din take tana girgiza Kai kuka ne ya kwace mata nufo ta yayi ya riketa yace calm down dear " fincike wa tayi tace ka duba kuwa? Y"ata fa kwallin kwal wani qato ya ketawa haddi sannan ya kashe ta kace min calm down? ah ah fateema bari daina fadin wnn mummunar kqlmar kar kisa zuciya ta ta buga wlh qarya ne y"ata Bata mutu ba" Wata harara ta zabga mishi idanun ta kamr sa fado ta nufi ilham din ruwan da yad"ebo ya zuba mata sauran ta dauko tazo ta sheq"a mata shiru Bata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27