Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 22

Chapter 22

Karshen Duniya Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mota da yanda ta watsa rayuwar ta ta hanyar bin maza har wata uwa DUNIYA tsaf ya dawo cikin kanta babban tashin hankalin ta ma shine bakin cikin da ta saka iyayen ta Shin ita wacce iriyar ya suka Haifa? Bata saka musu da farinciki ba sai kishiyar hakan? Me ta tsinta a rayuwa'? Lallai ta tafka babbar asara, Amma yanzun Ina ta Dosa? Me yakamata ta farayi? Inuwar mutum ta hango da alamun lek'e ake ' Murmushi Tai da ta hangi kan zeena Dake labe sai ta leko sai ta koma Duk da kuncin da zuciyar ta kemata Amma tana buqatar shawara Har ga Allah bata san me yashiga kanta ba har tayi wannan rayuwar Amma Yanzun mafita take nema Cikin sando ta tashi ta lallaba Ahankali a hankali ta cafko hannun zeena da ta d'an juya "Wayyo nashiga uku Dan Allah kar ki mun wani Abu karki manta fa ni taimaka miki nayi ban cutar dake ba" ta fada Tana zazzaaro idanuwa waje Murmushi Mai hawaye umayma tayi tace 'Matsoraciya to ai sai ki shigo in kin Gama laben " Da kallo tabi umaymar lallai tabbas zargin ta ya tabbata umayma nada iskokai yo in ba Mai iskokai ba duk wannan abin da ta gamayi dazun yanzun Kuma dariya take Dazun fa ta Gama cewa wacece ita ni dan tsabagen wulaqanci ma cewa tai Bata sanni ba take ta fada a zuciyar ta Harara ta wulla Mata tace "baran shigo ba yar wulaqanci inshigo kice Baki ma taba gani na ba kenan Irin na dazun" Batace komai ba ta jawo hannun ta tace "haba aminiya meyayi zafi haka Ashe Zaki iya guduna? Kada fa kisa maganar Nan ta tabbata na cewa _bariki babu amana_" Biyo ta tayi tana cewa "yo ai kema dince kinzo da raini sense" Ammafa abin da mamaki pls bani insha Zama sukai saman gadon kusan a tare zeena na ta kara kallon dakin Dan fa ita har Yanzun kusan a tsorace take Hawayen fuskar ta ta share sannan ta ce "ta Ina zan fara? Wani juyayyen Al'amari ne ya faru dani bansan yanda Zaki dauki abin ba amma fatana ki min kyakkyawan fahimta ki kuma bani shawara ko ince ki tayani warware wannan murdadden Al'amarin dake barazanar tarwatsa min kwakwalwa" "Inshallah inajinki zan Kuma fahimce ki" su zeenah an Zama serious Tiryan tiryan ta bata labarin komai tundaga haduwar su da sageer har zuwa ranar da qaddarar ta ta juye" da irin duk irin shedancin da ta aikata sai da ta fadawa zeena Ta karashe da wani kuka Mai cin Rai Tana cewa "nayi asarar rayuwa'ta nikam banzo a sa"a ba a DUNIYA" Da sauri zeena ta katse Tana share hawayen da majina jin itakuma umaima irin tata kaddarar da cewa "kull ki daina fad'in haka Kowa da kaddarar shi nikaina baki san wace iriyar kaddara ta raboni da gida ba Har tasa na jefa kaina cikin yanayin nan da muke Kai a yanzun bana son tuna Baya bana son tuna wace ni idan natuna cewa nice sanadiyyar mutuwar mahaifiya ta cikamakin farin cikina Amma wani al'amari Mai girma da daure Kai da mamaki ya gifto a rayuwata, amma bari in baki labarina kiji wacece zeenah na tabbata zaki tabbatar da cewa kaddarar ki Mai sauki ce akaina" "Sunana zeenatu aminu d'an jirgi Haifaffiyar garin Kano gaba daya na rayuwa'ta a Kano nayi ta mahaifina ya rasu tun Ina yarinya dalilin haka yasa muka koma gidan kakannin mu da zama nida kqnne na biyu da maman mu muka koma gidansu maman mu da zama kakan mu shi ne cinmu Shan mu sitirar mu rashin lpyr mu ke komai har ta skull fees shi ke biya mana bamu da matsalar komai domin Kaka malam ya tsaya mana akan komai A haka muke ta RAYUWAR mu babu ruwan dangin baban mu da duk wata lalura tamu Dangin mamana sune komai a kan gaba a haka dai muke rayuwa har sanda nai candy a lokacin Kam na girma babu laifi Dan duk wasu alamomiin yanmatanci sun gama bayyanar mun Samari ko ta Ina" Inason auren kasancewar tun sanda na fahimci wacece ni Allah yasa ina da wata irin fitinanniyar Sha"awa hakan yasa nakeson aure tun ina jss Amma ba amin ba kaka malam ya kasa ya tsare ya hanani kula duk wani saurayi acewar shi ni marainiya ce so dole zanyi karatu Mai zurfi kodan in tallafi rayuwa ta da ta Yan uwana anan gaba Maman mu da sauran dangi suka goya mishi baya Aka samomin wata private uni naci gaba da karatu na a duk da a gefe daya kullum na tashi sai nayi wankan tsarki Domin kullum sai nayi mafarkin ana saduwa Dani kuma idan natashi sai naga alamun hakan ajikina Haka dai tafi tafi har nashiga level 2 Watarana wace Ina tunanin har in koma ga Allah bazan manta da ita a gajiye na dawo skul kasancewar ranar har shida muna makaranta Wanka kawaii nayi nayi alwala nayi sallahr magrib Ban ma jira aka ci abinci a tare ba kamar yanda aka saba na je na d"ebo nawa na dawo daki nazo naci inaci nai sallar Isha naje naiwa su mama sai da safe' Bacci ne a ido na fall hakan yasa ko dakin ban rufe ba na kwanta Can cikin bacci naji ana ta lalube na na gyara kwanciya ta inajin dadin abin Dan ni duk a tunani na ko acikin mafarkin da na Saba yi ne" ta saurara tanayin wani murmushi dake nuna tsantsar ciwon da take ji a zuciyarta ta share hawaye ta Kalli umaima tace "Hmm Ashe wannan a zahiri ne a zahirin ma abin yayi Muni wanda tun da uwar da ta haifeni na fado duniya ban tabajin Wata ya mace da aka taba yiwa irin abinda aka min ba" Kuka ne yaci karfin ta kamar ta shide umayma dai na kallon ta Sake da baki Bata hanata kukan ba sai da tayi har ya ishe ta sannan ta ci gaba da cewa " da sauri na lalubo bed side lamp na kunna Umayma kinsan me na bude ido na gani?" Girgiza Kai umayma tayi cike da jimami "To umayma kakana kaka malam shine dai Wanda na bude ido nagani zigidir Yana wani shasshafa gemu Yana murmushi " wayyo wata hantsila wa umayma tayi jin wata iriyar cakudaddiyar magana Gefe ta koma tana zare ido Murmushi zeena ta saki Mai ciwo taci gaba "Ashe dama kullum idan na rufe dakina sai yazo da spare key ya bude duk abinda nakeji ana mun nake tunanin mafarki ne Ashe umayma kakana ne wanda ya haifi mamana Shine ke zuwa kullum ya sadu dani ba tare da sani na ba" Wani kukan ta Kuma fashewa dashi tace "Ranar ne Allah ya tona asirin shi Shaf a ranar bansha ruwan dake fridge din dakina ba Ashe aciki duk yabi ya zuba mun mqganin bacci Mai nauyi to a ranar na dawo da ruwa a jaka ta daga makaranta gajiyar danayi tasa Ina Gama cin abincin na jawo jakar na fiddo su nasha duk da rashin sanyin su Wallahi umayma la"annen tsohon Nan idon shi kyas Dan Babu alamun nadama ko kunya a tare dashi bare ince idan namishi ihu ya tsorata Sai ma

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});