Chapter 17
Chapter 17
aka karbeta Sukai ciki da ita domin bata taimakon Da yadace _________________ Da sauri ya tashi daga kishingidar da yayi Yana kallon matar tashi da mamaki Yace "lapiya me yafaru ko wani ya mutu ne ? Kika shigo kina kuka"? Ya jero mata tambayoyin Majina ta share tace "ba lpy baban umayma Umayma ta haukace wlh aljanu sun haukata ta nashiga uku ni bilki" Kama ta yayi ya zaunar da ita yace "nutsu ki fad'a min meke faruwa? Duk da shima danne tashin hankali shi yayi Dan ya kwantar Mata da nata, Domin yanzun yake Shirin Kiran ta ta turo mishi umaymar sai Kuma gata tashigo Tana kuka Majina ta kuma sharewa tace Wlh baban umayma Kaga dai agaban ka yarinyar Nan ta shigo akan idon ka babu Wanda ta tanka wa bayan fitar ka nabita dakin inji meke damun ta nan ta fad"a mishi duk abinda yafaru ta qare da cewa a gabana yarinyar Nan tayi tsirara Nashiga uku me yake Shirin faruwa da mune" Kukanta ya tsananta Shiru yayi Yana nazarin bayanin ta sannan yace "tashi muje dakin nata Inga meke faruwa" Da sauri ta tashi. Ta yi gaba ya bita a baya Basu San yanayin da zasu iske ta ba yasa baban ya tsaya ita tashiga Kwance take ta d'aga kafa Sama tana girgiza ta Wando ne a jikinta yayi tighten din ta iya guiwa sai y'ar bingilar riga Kan ta ba Dan kwali bare hula earpeas ne akunnenta hannun ta Kuma wayar ta ce sai jijjiga jiki take tana rawa daga kwancen da alamu dai kid'a take Sha a wayar Sarai taji sallamar naman amma bata dube inda take ba Koma wa maman tayi ta kira abban ta iske suna magana da aunty amarya su duka suka shigo dakin suna jiman ta Al"amarin, Yanda take a kwancen haka suka iske ta kallo d'aya ta musu ta watsar ta ci gaba da harkar gaban ta Likitocin sun shafe kusan aqallah awa uku a kanta sannan su ka samu suka dai daita komai suka mata dinki sukai mata alluran bacci Abdul dai hankali ya kwanta Jin cewa tahseenah da ranta sai leqen ta yake ta tagar dakin da aka kwantar da ita azeema ma ansha kuka angaji har anyi bacci Shima abban idanun shi duk sun kod'e Waya ya d"aga ya kira haj yahanazu ya sanar da ita cewa y"an fashi sun hauro musu har sun wa tahseenah fyad'e Cikin tashin hankali take Amsa wayar bayan Gama wayar ta sallami dadiron nata ta had'o kayan ta nufi Tasha ta hawo mota Bayan saukar su napep ta tare ta Kai ta asibityn A asibityn taso tada hankali sai an kai report wajen Yan sanda an nemo barayin Abban ne yayi ta lallashin ta Yana nuna mata illar Kai report din kamar tonawa kansu asiri ne Dan ba lallai akama barayin ba ko an samesu sun batawa yarsu suna ba kowa ne zai aure ta ba banda tsangwamar da zata sha agun mutane Da lallabi dai yasamu yace taje gida Tai wanka Tai musu girki sai ta dawo shima sai ya tafi Keyn motar ya bata suka tafi ita da azeema Dan Abdul Bai bi ta ba Idanun ta sunyi luhu luhu " _oh jama"a kuji fa wani rainin sense" wanzami bai San jarfa itafa da auren ta take bin yara qanana Tana bata musu tarbiya da kudi tana koya musu zina amma yau biyan bashi ya biyo ta kan y'ar cikin ta hankalin ta ya tashi hmm🤔🤔waifa Dan ma Bata San gaskiar lamarin ba knn_ Comment Share 08038541511 [1/23, 8:59 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *exquisite WRITTERS forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *21* Cikin fusata baban ya Isa inda take ya fizge wayar ya buga ta da kasa sannan ya fizgota ya falla Mata maruka gefe da gefe ya wurgar da ta qasa zai taka Mata ciki kenan mamar Tai sauri ta tare shi tana kuka tana cewa "kashe ta Kuma zakai ? Haka ake gyara?" Cikin tsananin zafin Rai shima da bakincikin halin da umaima ta tsiro dashi yace "har abada ban haifi d'n da zai mun kallon banza ya watsar ba wlh duk iskan cin da takejin zata zo dashi daidai nake da ita ada nashigo ne domin in tabbatar da cewa shin hauka ne kamar yanda ke kike tunani ko Kuma iska ne ya takata to wannan ba hauka bane tsabar ba kuma ruwan aljanu tsabar wulakanci ne da tsagwaron iskanci ne wanda ba zan dauka ba agidan Nan " Cikin huci da d'aga murya yakai qarshen maganar Mutuniyar taku kuwa ko gezau dan maman ta na tare dukan da baban yayi niyyar yimata ta tashi ta kakkabe wandon ta ta koma jikin bango ta jingina duk wannan fad'an da yake bata ma San yanayi ba Dan ita tama shilla duniyar tunani, To Amma dai ai bata haka yakamata ace an bi ta ba kafa San umayma lafiya lafiya Rana tsaka bazata billo da wannan sabon halin ba" Wani mugun kallo da yawatsa mata yasata ta ajje maganar tai diff Tana rarraba idanunta ya kalleta shima Yana kuma matse girman idanun shi sannan yace "to sannu kaza uwar son ya"ya wallahi kinji me na fad'a ko bazan yi kaffara ba karya take Idan zata ajje duk wani salon iskanci gefe to ta ajje in ba haka ba itace da wahala ke ko haukan take kamar yanda kike tunani ko to wallahi qaryar hauka yaci uwar Shi daidai nake da kowane irin shed'ani" Ya buga rigar shi ya bangaje aunty amarya dake tsaye tana raba ido ya fice, Tsaki sukaji taja tace "sai kuyi ai in cigiyar kazar makwafta alkayri ne Kuma wlh tallahi Babu Wanda ya Isa ya takura min ehe a buga a saki bata maganin d'an iska Dama kindaina wannan kukan mama Dan ni wannan d'an bugun da yamin ko a kwalar rigata Ya maida wuqar shi kube In yanemi samun ido a harkokina to wallahi nemana ma zakuyi ku rasa wannan duniya Mai fad'i? Ehee Tom in ma za'a lallabani a barni inyi rayuwar y'anci abarni in ba haka ba. Tai Wata kwafa tana jujjuya idanu a fusace mamar ta taso tana kuka itama ta rufe ta da duka tana cewa "in ba haka ba Kuma me? Ki karasa Mana qaramar marar kunya wallahi kinyi kadan bakin cikin ki ya kasheni kafin ki doran hawan jini ko ki dora wa mahaifin ki gwanda na kashe ki kowa ma ya huta" maganganu take saki cikin fitar hayyaci da tsananin tashin hankali Ganin umaymar bata motsa ba bare Tai kokarin kwatar kai yasa aunty amarya janye ta ta tura ta waje tace "in rai yabaci hankali
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27