Chapter 5
Chapter 5
fara kuka can dai tafia tai tafia yafara ihu shikam alh Bai ma San yanayi ba Dan yariga yayi nisa " *baya Jin Kira* """7:45 yashigo gdn da sallamar shi hannun shi rike da bakar leda" shiru ba amsa sai da yayi sau uku sannan yanufi Dan madaidaicin falon labulen yadaga bayan ya haska fitilar wayar shi" ba kowa ajje ledar yayi ya nufi bedroom din" Ko ina ana ta kiraye kirayen sallar Isha" Amma ita Kam kwance take kqn gado tana karatu ganin hasken fitila yasa ta zabura ta Mike tana niyyar tura wayar kasan filoo ya ida karasowa" cikin dakin sai dai ta makara Dan yariga da ya ganta"karasowa yayi Yana watsa mata wani kallo sosa keya ta fara tana sunne Kai baya ta fara ja ganin Yana Kuma tun karo ta kqrshen gadon ta matsa gabanta na dukan uku uku shaf ta mance cewa Saleh bai dawo da mubeena ba karatun littafi ya dauke mata hankali kamar Kam tashiga zuciyar shi ya jefo mata tambayar "Ina *MUBEENA*? Kafin ta bashi amsa suka jiyo wani gigitaccen kuka daga soron gidan shi da ita bansan Wanda yariga wani isa zauren ba " suman tsaye sukai su duka ganin *mubeenar* kwance Babu wando a jikinta kasanta wangale kamar and wuka an caccaka cikin jini ga wandon ta a gefe Sai wani irin fitinannen kuka takeyi Kafin ta shide diff gefe daya kuwa wandon ' *SALEH* ne da ya manta Bai dauka ba lokacin da Yana qoqarin guduwa ido suka zuba mata kafin zuwa can naji fad"uwar wani Abu" humayda ce " ummin *mubeena* _________________________ Kamar yanda suka tsara hk akai period biyu ta fita suka koma sit din qarshe yau Kam *wasan saka a hannu a wando* sukai kamar kullum yau ma yarinyar Nan Bata biyo su ba tana gefe ita kadai tana kqllonsu duk da tasan me suke Amma hakan Bai Hana ta maida hankalinta kansu ba wata shawara ta Yankee a zuciyar ta Kuma tabbas a yau zata ai watar da qudirinta............✍🏼 _*Allahu ya iya Mana kada ya barmu da iyawar mu ya duba gazawar mu ya dube mu da tallafin rahamar shi*_ *Comment* *$hare* *Zahrabuhkar* _ga Mai buqata tun tubeni ta wannan no din_ *08038541511* [1/6, 1:52 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku iyaye_ *NA* *Zahrabukar* *Exquisite WRITTERS Associate* *08* *A karanta Da hakuri Yau dai Babu editing* Cike da matukar tashin hnkli ya Isa gun mubeenar dake kwance tsabar azabar da takeji har ta gaji da kukan numfashin ta na sama sama sab"ata yayi yayi waje da ita kqfarshi bako takalmi haka yake tfia duk inda ya samu jefa kqfar yake har yafito titi napep ya tare yace yakaishi *sahel* da yake asibitin kudi ne so ba Bata lokaci suka karbeta ganin mawuyacin halin da take ciki" sukai emergency da ita" Kwallah yake sharewa zuciyar shi na matuqar yi mishi ciwo bazan iya fasalta muku ynda yakeji a zuciyar shi ba *cox Wanda ya taba fuskan tar irin wnn matsalar shi ne zai gane* " shiru har kimanin mintina arba"in Yana wirin kafin wani likita ya fito wata takarda ya bashi na abin da ake buqata da gaugawa" Pharmacy na asibitin ya nufa " bayan karbar takardar akai mishi total na kudin da zai biya" 22k " hannu ya dora aka cox bashi dasu bashi da dalilin su bashi da Kuma Mai bashi" Ganin kamar baya a hayyqcin shi yasa suka sallami masu jira kafin wani daga cikin ma"aikatan wqjen yazo ya janyeshi gefe" **************** Humayda kuwa wata zazzafar ajiyar zuciya ta sauke kafin tai firgigit ta tashi take abinda idanun ta ya gane mata yadawo' mata cikin Kai " Anya kuwa mubeena ce ta gani? *Mubeena* dai Tata? Itace tagani cikin jini alamar wani ya mata *fyade*? Ah ah wani ihu tasaki kafin tace Ina wlh badai yata *mubeena ba abinda nakeji a redio a gidana" ? Wayyo Allah ka farkar Dani daga wannan mummunar mafarkin wlh zuciya ta bazata jure ba ya Allah kada ka Dora mun wannan jarabtar " kanta take bugawa jikin bango Wai ko zata farka Jin lema na biyo hannun ta ga wani azababben zafi da ya ziyarci kwakwalwar t yasa ta tabbatar ba mafarki take ba dagaske ne yar" ta kwallin kwal" wani qato yayi wa *fyade* Yar ma wacce adadin watannin ta takwas ne a DUNIYA yarinyar da suka kwashe tsawon shekaru 8 Basu sami ciki ba sai daga baya ubangiji yajikansu ya Basu itace yau wani *gardi* ya farketa" Zumbur tai ta duba gun ko zata kuma ganin mubeenar sai dai ba komai a gun sai filin wqjen" murmushi tayi tace haba na manta mubeena nagun Saleh kilan dai wata yarinyar ce wani ya lalata yakawo zauren ta Dan a tsoratata tashi tayi ta kqkkabe zanen ta tai cikin gida tana fadin oh no shikuma Saleh daga siyo sweet shiru bashi ba labarin shi ko" Ina ya tsaya gashi wannan uban Yan bin diddikin yadawo' ni ko Ina ma yafita ohon mishi" _ita kadai tana ta surutan ta nace Anya kuwa mlm humayda ko dai kinci Kai ne_? sakar Mata karfinshi yayi Yana fadin "tsaya kiga me sukeyi bafa dukan ta yayi ba abinda sukeyi shine akayi aka haifeki Nima shine akayi aka haifeni" "banso banso nidai ka d"aga ni Allah zan cijeka ni ka kyaleni inje gun momy kafin Daddy ya kashe ta" wlh in yakashe ta Nima Sai na kasheka" bai daga tan ba sai ma kokarin farke mata riga da yake kokowa suka kama yi karfi ba daya ba shiyasa yaci karfin ta duk da karancin shekarun su su duka biyun Amma hakan Bai Hana shi ratsa gaban" ilham din ba" Sabida kukan da Tasha ga nauyin shi da ya dora mata ga azabar da ta ishe ta wani marayan kuka ta saki" Mai cike da tsantsar wahala" " Wanda da ace hankalin iyayen nasu a jikinsu yake to kwa ba shakka zasu jisu sai dai Ina sunriga da sunyi nisa Suma Sai da yagama farketa sannan yadaga ta zuwa lokacin kuwa Babu numfashi a jikintaa" Bai kula ba" bare yaga aika aikar da yayi wa yarinyar" wandon shi kawaii ya zura ya sab"eta a kafada" dakin ta ya Mai da ta" cikin sauri ya dawo nashi dakin kayanshi ya loda a wata jaka" da komai da yake buqata" Hada kudade masu Dan yawa dayake lallabawa dakin daddyn yana daukowa batare da sanin daddy dinba" " Takarda ya jawo da biro "rubutu yayi mai Dan yawa kafin ya ninke ya ajje akan gadon dakin" cikin sauri yake komai har yasamu ya fice a gidan Allah baisa iyayen sun farga ba "Kedawa Kuma najiki kina ta dariya?" "Hmm Abba wlh ni da umma ne tayi tunanin bansan ita da aunty habiba suka tafi ba shine nace ta gaida mun ita to naji ma kamar bataji ba" "hhh wacece Kuma habiba?" "Hmm abba wata sabuwar qawar umma ce" "Ok Yar umma umma uwar Jaye Jaye" zo muje ciki tunda muka dawo ki ka coge Nan dare nayi naji Abdul ma shiru bai dawo ba" kilan Yana gun abokan shi can zai kwana muje ciki pls maq"e kafada tayi tace uhm uhm nidai Daddy bayan kanaji dazun granny na zancen amun aure kayi shiru " gabanshi ya fad"I
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27