Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Karshen Duniya Book 1 Complete Hausa Novel 710 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

uban barkono mai masifar fad"a shima salaf yake Babu komai aciki ta zuba yajin Akan shinkafar tazo ta kwance mishi hannu wa tace yaci hannu baka yafara diba hhhhh ai dasauri ya zubar ya furzo na bakin shi masifa ta ishe shi fadi yake ruwa ruwa Wlh umayma ga ruwan ta hanashi tazo gabanshi ta na tsiya yar dasu yana ta tarba hannu Yana binta ido a rufe amma ta hanashi" da kukan shi yake neman ta fad'a mishi shikam me ya Mata Dan girman Allah tayi hakuri Bai bani ko digin tausayi ba Balle in tausaya mishi Haka dai mukaita ajiyar shi ba laifi Yanzun tana bashi abinci sau daya a Rana Ruwa Kofi biyu zakuma yayi alwala yayi sallah Kuma har akadau tsawan wata hudu baisan Dani a gidan ba masu cigiya kuwa har lokacin ana ta fama Kunar Nan ta Joy stick dinshi ta chabe da ruwa sabida rashin magani da kulawa duk ta zagwanye Cikina yana ta girma Dan har yashiga wata na bakwai Private hospital nake zuwa awo da nikaf inje indawo Currency kuwa ta Sami sabbin costomers" harka ta bude" karanta take ci Babu babbaka Dan duk rintsi bata kawo ka gidan sabida tsaro bata Kuma" kwana a waje duk dare sai ta dawo Ta boyeni tana bani kulawa dani da d'an cikina muna ta siyayyar kayan haihuwa Bansan gun wane boka taje ba ya kafe mata kaka malan Dan yasha attempt din guduwa amma da ya fita da kanshi ya ke dawowa Ya rame ya tsane Sai uwar qasumba ta wahala ga qunar Nan da tazo warkewa sai ta kuma talbeta" joystick din ta zama yar qarama dama wajen gana mishi azaba Da yawan fitar ya mata yawa wasu marasa imanin ta dauko aikam suna bashi gwale gwale Suka yanke mishi qafar shi Ashe yana da diebitis aikwa kafa taita ciwo Babu Wanda ya damu ko ya kula sai da ta fara ruwa harda tsutsotsi sannan mukaje aka kaishi asibity a boye itama asibityn ta wani dadiron currency' CE so bamu da matsalar sirri suka duba karshe dai da ciwo yayi tsanani sai dai yanke kafar akai Sannan ciki na yashigo wata tara so lokacin Ina gida Can tabiya kudi akai mishi komai aka tattaro shi aka maido likitan yake zuwa' gida yake duba mishi Ganin azabar tayi yawa yasa nace mata abarshi haka tacemun saura aiki daya dana haihu zan bayyana gareshi kuma dole ya amsa dan yakaiwa hajiya ta rike ta samu dan dakan kuka Haka kuwa wata ranar alhamis na tashi da naquda" ba jira dama mun shirya komai sai asibity Ban dadeba cikin ikon Allah na haihu na haifa yata qatuwa jajur da ita Abin mamakin kuma sakk kaka malan Dan har wata yar Bula kamar hudin kunne ke gefen kunnen Kaka malan to jaririyar nan ma tana da ita Bayan na huta anshirya baby nima na kimtsa Currency ta dauko mu sai gida ina ta kallon fuskar babyn kyakkyawa da"ita har a raina naji matuqar qaunar ta to amma fa bikin magaji baya hana na magajiya Son da nake mata bazai hanani qarasa nufina ba wallahi" Yau fuskana babu nikab Kai tsaye muna shiga dakin kaka malan muka tun kara ga baby a hannu na"...........✍🏼 *Alhamdulillah masoya masoyan littafinan Nan alkawari ya cika yau dai na gama free page tafiyar yanzun za a fara ta akwai dunkulallun abubuwa dayawa masu bukatar warwara meye makomar zeenah umayma da Kuma currency? Jaririyar fa? Ina fateema Ina sageer? Ina Kuma ilham da Irfan humayda fa? Tahseena da dadiron babanta ummanta Abdul alh wada beery duk suna ina? Wacece badiyya? Wacece ake duka cikin ruwan sama?wacece bintu zeenah?hmmm Taya?: Taya Uba ke haihuwar d'a baisan da shi ba matanshi da kowa nashi baisan da wannan yaron ba? Wai kuma sai yayar yaron ta rikeshi tsawon lokaci da wata siga ta daban bata San kanenta bane wacece ke haihuwa a primary skull lubna and other friends suna ina Saleh almajiri fa? ?* _duka wadannan amsoshin na cikin littafin Karshen Duniya book 2 dama wasu agaba karki bari karku bari ayi Baku domin tafiyar ta dabance tsarin ma na daban ne ki siya ki karnta cikin salama karki jira na SATA yar uwa Allah ya isa bata da knkanta_ Comments Shared

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});