Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Karshen Duniya Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fa Amma ba tilas" _Amsa yabashi da cewa "wannan ba sana"a bace knn_ _Wai tsaya malam_ _mece matsalarka da nine nine kadai Mai buqatar_ _taimakon ka? Ina akwai mabuqata a gari so kaje ka Basu ni Ina da madogara ya tura Baron shi yayi gaba"_ binshi yayi yace _"ok tunda bakka buqata ga wanan kaje ka qara jari"_ _Bai jira cewar shi ba ya aje mishi bunch na 1k guda d"aya ya koma inda ya ajje motar shi yashiga _ da sauri yabishi ya Mai da mishi sai dai kafin ya iskeshi har ya tada motan yayi ribos yace ko badade zan waiwaye ka bawai na tafi kenan ba ka jirani_ Ya Dade agun Yana juya kudin Yana juya maganar mutumin cikin farinciki yau gashi da dubu dari tashi ta kanshi dama duk basarwa ce yake yaso mutumin yayi ta lallabashi sannan sai ya fad"a mishi eh Yana buqatar taimakon" Bai wani matsa ma kanshi ba yayi sadaka da yamutsattsun kayan fruit din ya samu abinci ya siya A ranar Bai koma inda yake kwana ba sai da ya qarar da kudin Tass Ya qara jari yasiyo suturu da takalma" da sauran abubuwa dai Kullum Kuma sai ya tuna da mutumin yaci gaba da Sana arshi har zuwa yanzun " _*wannan shine abinda yafaru a ranar*_ ce mishi yayi "ka tuna? Ka ganeni yanzun ko? Gyada mishi Kai yayi yace "eh natuna ka Amma a ranar da na ganka a mutumin qwarai na ganka Amma ynxun naga kishiyar haka Bansan meye dalilin ka na bibiyar rayuwa'ta ba ko zan iya sani? Amma kafin Nan muje waje" Wqni kallo mutumin ya watsa mishi sannan yace "amma kana hauka ko? In ba hauka ba yaushe zan ga samu Inga rashi? Kaga kofar Nan a rufe ko to wllhi tallahi muddin baka bani hadin Kai ba ko? To sai wani ba Kai ba zaifi ma kyau ka nutsu Muyi Mai fishehemu Ka qaru nima inqaru" ta Dade Tana tafka da warwara dagaske sageer ya mata sannan da ita yadace bada Wata banzar bazara umaima ba Tabbas wannan Karon sai dai ai uwar watsi wallahi bazaiyi ba bazata sabu ba dole ne tayi ma kanta wannan yakin sunkurun ita kadai dole zata nemi maryam Ashe kawance da yan duniya ma Yana da rana? Yau ce ranar kawance da maryam dole zata rakata wajen bokanta wallahi ko ran mutum ne Zata bayar Dan ta mallaki sageer, cikin hanzari da yarda da shawaran zuciya takira maryam suka Gama kulle kullensu a washe gari suka nufi gun bokan ' Durkushe suke Tana zayyano mishi bukatar ta Babu imani bare tsoron Allah take fadin "so nake a daidaita mun rayuwar umaima tafini komai a komai ita Ke zuwa farko ina hakuri da kauda Kai banda wannan Karon ina so ka lalata min rayuwarta kowa ya guje ta inaso tabi duniya tai cikin shege iyayenta su koreta ta Zama magajiyar karuwai tai kaurin suna duniyar shahararrun yan iska wallahi bazan samu salama ba Sai na ga umaima na yawo da Dan shege a bayanta ka rabata da farinciki na wato sageer " Dan saurara wa tayi ganin boka ya daga mata hannu yace " duk Naji bayananki burinki zai cika zaki auri sageer umaima zata wulakanta karbi nan" yamiko mata wani kulli guda biyu da sauri na karba fuskarta fal farinciki jin burinta zai cika yace "ki kokari ki shafa mata wannna a goshinta wannan Kuma ki daidaici lokacin Al, adarta ki shafa mata a Mara zakiga Mai zai faru kuje kuje laanannu zaku biya ladan aiki in bukatarku ta biya" da sauri suka tashi hannunsu damke da na juna suka arce **************** Kwana biyu da zuwansu wurin boka sannan ta Sami zuciyar ta tadan mata sanyi so a yaune ta quduri aniyar sai ta yi amfani da mgnin boka domin a lussafin ta jia umayma ta fara period so zuwan baxata zata mata " tunda weekend ne Tsaf ta shirya tai sallama da maman ta ta fito Kai tsaye gidan su umayma ta nufa ba irin nisan Nan so Basu Dade ba suka Isa driver yayi parking a waje ita tashiga Babu kowa a Fallon gidan tsit kamar ma masu gidan basa Nan Sallama tayi ta yishiru. Kawaii sai ta shiga dakin umayma ta wuce tura kofan tayi Da sallama kwance ta hangota tana bacci akan gadonta Take wani farinciki na musamman ya baibaye ta ganin ta samu damar aiwatar da qudirinta a saukake.......... Comment Share 08038541511 [1/19, 3:30 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku iyaye_ *Na* *Zahrabukar* *Exquisite WRITTERS FORUM* *17* *Ankusa fa insha Allah duk Mai tanadi yafara Ankusa fara subscription* Cikin nasara ta samu ta shafa mata maganin ta shiga toilet din dakin ta wanke hannun ta ta fito mayafin ta ta gyara tai kamar ynxun ta shigo sannan ta shiga tada umaymar Cikin bacci taji ana Dan bugun ta kad"an idon ta a lumshe ta gyara kwanciyar ta again dai ta Kuma jin kamar ana Kiran sunan ta bude idon ta fara a hankali cox bacci ne fall a idon ta fateema ce a tsaye tana hararar ta" cikin wasa "tace sannu y'ar Hutu kina nan kin baje kina bacci halan ba kowa gidan na ta sallama shiru" Tashi tayi zaune sannan tace "wane Hutu blood? Kin San ban cika baccin Rana ba headache ke damuna wlh Yanzun ma naji kamar ya qaru ma" Shafa goshin umaymar tayi tace ayya sorry heart " Kuma na tasheki ko?" _mutum mugu cikin hikima ta samu ta qara shashshafa Mata maganin a goshin sannan ta janye hannun ta_ "Ah ah baran d"an watsa ruwa qilan in danji relief" Cikin sauri tace "ah ah heart ki bari pls idan na tafi sai kiyi Kinga Nima ba dad'ewa zanyi ba tun da bakya jin dadi" Bata Musa ma ta ba ta koma ta zauna tana dafe Kan ta Dan wani irin Sara Mata take jin yanayi Fira suka d'an tab'a fateema na tambayr ta Ina su umma tace Mata "sunje biki" Cikin hikima da dabara take bugun cikinta game da sageer zuciya daya Take Bata amsar duk tambayr da Tama ta, Ganin dai lokaci yad'an ja yasa tace bari ta tafi Dan tana da tabbacin cewa zuwa ynzun magani ya Fara aiki tunda gashi umayma nata complain din kanta na ciwo Sallama ta Mata tace ta yafe rakiyar da umayma ta miqe zata Mata fateemah na Fita toilet ta fad'a ta d'an watsa ruwa ko zataji saukin ciwon Kan Sai dai me ? Ruwan na zuba ajikin ta taji kamar an tsikarar Mata mara, wata iriyar fitinanniyar Sha"awa taji ta taso Mata from nowhere haka ta Gama wankan ta fito tana ta cije lip's tana matse cinya Yana ji Yana gani d"ayan mutumin Nan ya rike shi wancan d"ayan ya fidda mishi wandon shi" Tun Yana kokarin kwatar kanshi har ya hakura Dan wanccen mutumin kakkarfa ne shiyasa ya hakura Yana jiran ganin ikon Allah ' Bai Kuma shiga firgici ba sai da yaga Kato na niyar afka mishi gashi sun rufe mishi Baki babu tausayi bare imani ko tsaron Allah mutumin Nan ya lalata wada Berry tun Yana Kare kanshi har ya haqura ya zuba ma sarautar Allah ido cikin kazantar toilet din park din suke wannan ta'addacin Bayan

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});