Chapter 20
Chapter 20
tanka sai dai Tai Duke tana kuka Ilai kuwa dan yanda yayi tsammani haka ya tarar Dan sauri ta fada dakin ya zuro doguwar jallabiya ta maza ya Fito "Baba Ina wuni " yafada Yana durkusawa A d'age ta ce "lapiya isashshe Kai tunda kafi karfin ka leqa kaga lafiar mu" ni gani nazo ganin naka Inga lafiar ta ka" Kanshi a qasa yace "ba haka bane Da wuri na fita yau Kuma ma Yanzun na dawo wanka kad'ai nayi Dama idan nayi magariba zan shigo" Hmm "nadai jika Inda ace ita wannan ta haihu ta ajje mun d'an jika ko Yar jika ai da ko Kai ba kaje ba nasan jikana ya je in ganshi To wallahi da sakel asan abin yi ganan wad'anda akai auren ku tare yanzun wasu ma yara biyu garesu wasu nada cikin na uku Amma ku tsit to wallahi kodai a Haifa mun jika ko Kuma ka karo aure ka auro wacce zata haifa min Yan jikoki tunda ita wannan ta gaza Sai dai taci ta kasayar sai uwar kiba take mulka wa abinta to asake shiri wallahi Dan mu kaf dangin mu Babu juya" Zai fara magana ta katse shi ta Mike tace "bana son wata magana kaji me nace"salan Kuma kaje ka kai karata wurin ubanka ranka ya baci wallahi ni kaga tafia ta" Ta shuri takalmn ta tayi waje da sauri ya bita Yana Bata hakuri ko juyowa batayi ba, Ta fice Da sauri yadawo cikin gidan ya iske humayda tana Nan yanda take a durqushen har Yanzun Kuma kuka take Lallashin ta yahau Yi sannan ya samu ya Sanja Kaya ya fita masallaci inda dagacan zai wuce gidansu *******×***************** Maganar auren fateema da sageer har tayi nisa Dan har ansa biki wata biyu kwanaki nata tahowa ana ta shirye shirye Amma umayma Bata da labarin kawarta zatai aure Bata Kuma da sanin cewa saurayin da ya Fara sanin ta y'a mace zaiyi aure zai auri qawar ta Kuma aminiyar ta harkokin ta kawai take Dan yanzun cikin jikin ta ma taje anzubar dashi bisa ga shawarar wata sabuwar qawarta da tayi wai ita *Zeenah* A Dan tarensu ta Ida dulmiyar da umayma Dan ita ta Bata daki a gidan ta yanzun ma har fita ake da ita qasashen waje Dan wannan qawar ta Kuma hada ta da manyan alhazai shagalin su kawaii suke Sha *toh jama'a GA zeenah ta antayo cikin rayuwar umaima ita Kuma komeye tata kaddarar?* A gidan su umayma kuwa baban ta paralyzed ya Kama shi maman ta Kuma tana kwance a asibity hawan jini da ciwon zuciya Dan su na da labarin komai dangane da yanda rayuwar umayma ta koma Sai daga baya sukai nadamar korar ta Amma har Yanzun zuciyar su basajin zasu iya cigaba da zama da ita . Zasu dai cigaba da mata addu'ah Allah ya shirya ta ya daidaita Al amarin ta Biki yana ta gaba towa Dan yanzun haka sauran baifi 2weeks ba shirye shirye sun Kan kama har an kawo lefe Kaya kam sunyi ba laifi Dan sageer yasaki bakin aljihu Ana ta barin Kudi Ga pre wedding pics" ana tasa ki a duk wata kafar sada zumunta amarya da ango sun sha kyau har sun gaji ********************* Kwance. Take tai daidaya akan gado chatting take hankali kwance A d"an lokaci Kuma tana duba Instagram ta Wasu had'addin pic tagani ana ta like ana comment akai har ta wuce dan ita bata ma lura da ko su wane ne ba jikin pic's din" har ta wuce taga wani comment da ya shigo Yanzun wani nacewa.......... _yanzun wasan zai canja salo fa kawaye yanzun Zaa fara dabar salon namu zai juya alaka zuwa daukar fansa_ __________________ anan ta kwana cikin ruwan a some daga ita Har abinda Ke bayanta sanyin asuba ne yadake ta yasa a hankali ta Dan daga idanunta da suka Yi mata nauyi Abu dama ga Mai lalurar rashin lafiyar idanu Kara daga idon tai taji kamar andora mata wani Abu Mai nauyi aciki jikinta ko ina yai mata wani irin nauyi yunkurawa tayi tare da kiran sunan ALLAH ya tashi zaune kokarin bude idanunta take Ana ta tunanin Rufe suke Dan dubu take gani dind'im Babu alamar haske sai dai bata sani ba tariga ta bude idanun duhun da ya ziyarci ganinta wani sabon shaci ne ya bude acikin littafin kaddarar ta! _hmm wai me kuke cine na Baka na zuba? ku Adana tarin tambayoyin ku duk amsoshinku zasu Fito Tafiyar Mai tsayi ce banfara sai da na shirya kudai ku kokarta kui maza kuzo kui payment kar wannna lagwadar dadin ta wuce ku_ Comment Share 08038541511 [1/26, 9:09 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *exquisite WRITTERS forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *24* _*Kai DUNIYA ka Gama tsula tsiyar ka da y"ayan mutane amma ka koma gefe ka darzo dalleliyar mata a kaf garin Nan waye baisan sageer ba? Amma jiba hadaddiyar da ya aura gaskia zai more kudin shi*_ Sageer ? Sageer take ta mai maitawa sageer dai nata Wanda ta sani? Shine zaiyi aure Bata da labari? Ta kalli pic's din yafi a qirga Amma ta kasa Gane wacece amaryar _sakamakon kwalliyar da aka mata yasa ta canja_ Amma ta dad'e tana zooming fuskar zuciyar nata mata wani irin zafi ta ma kasa tunanin komai sai dai Tai zooming fuskar ango Tai na amarya ga hawaye masu zafi da suka wanke mata fuska wani irin yanayi take jin kanta a ciki A haka zeena ta shigo ta iske ta Ta dad"e tsaye a kanta bata ma San ta shigo ba tafi tayi amma bata motsa ba fizge wayar tayi sannan ta d"ago da sauri tana share hawayen fuskar ta" Da kallo zeena ta bita cikin manaki tace "kuka? Me yayi zafi haka da har zaisa ki zauna kina zubda hawayen ki masu matuqar tsada?" Bata tanka mata ba sai ma qaruwar wasu hawayen da ke zubo mata a fuska Wacece ita? Meke faruwa da ita? Wani yanayi take ji yana shigar ta mai wuyar fassara Da sauri ta tashi ta rike zeena tace "Baiwar Allah wacece ni ? Kema wacece? Ina ne Nan?" Da kallon banza zeena ta bita tace "ke bansan iskanci ya zan zo in iske kina kallon waya kina kuka Yanzun Kuma ki tashi kina mun wasu silly question?" "Ni? Ni ke kuka? Hannun ta ta sa ta shafo fuskar ta taji akwai lema kenan da gaske kukan take? To amma wai shin wacece ma ita a taqaice wannan dake gabanta kuma wacece ita ma? _addu"ar iyaye Bata fad"uwa kasa banza musamman uwa mahaifiya duk da halin da umayma ta saka su gata a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27