Chapter 3
Chapter 3
hade da cewa " hmm yarana masu hadin Kai badai shirme ba" _kuji fa_ *_________kwance take saman kujera 3siter a Dan madaidaicin Falonta Waya ce a hannunta Tana Dan dannawa Tana murmushi da alamu komeye take dubawa Yana da alaka da murmushin fuskarta gefenta yarinya ce kwance Tana ta tsala ihu Amma tayi Biris zuwa can dai cike da kosawa ta Dan dubi yarinyar tafara kwallah kiran sunan almajirinta "Sale! Sale!!" A guje ya fado falon Yana fadin "Na'am uwardaki" Yarinyar ta Mika Mishi da fadin "Dan Allah rike mun Yar Nan Dora mun ita a fo in Dan karanta page din Nan naji tana ta tusa kilan ko fo zata hau ta addabeni da fitina" "to uwar daki" Yarinyace Yar kimanin wata takwas fita yayi da ita tsakar gidan batare da wata damuwa ba yanufi bandakin dake tsakar gidan da yarinyar fo din ya dauko ya fidda mata wandon sannan ya Dora ta kan fo din....... *_kuyi hkuri dai ku bini sannu a hankali inshallah Zaku gane inda na Dosa duk da wadansu sun fahimce ni ina so ne mu gudu tare mu tsira tare tabbas DUNIYA tazo KARSHE " hannun ka Mai sanda ne in kin ga dai dai da kuskurenki da kike aikatawa fatana mu hadu mu gyara mu Dora da addu"ah Allah shine Mai shiryawa wayau ko dibarar mu bazai Mana ba addu "ah itace matakin_* *Commenters ngd inshallah zan wa kowa reply ko ba yanzun ba ngd kwarai wadan da suka fahimce ni wadanda Basu fahimta ba ma ngd da fatan zamu yiwa juna uzuri* *Comment* *$hare* *zahrabuhkar* *08038541511* [1/4, 12:05 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku iyaye_ *NA* *Zahrabuhkar* *Exquisite writers Associate* 0️⃣4️⃣ _____ har yagama wanke ma yarinyar kashin uwar Bata fito ba ganin hankalinta baya kansu yasa yanufi zauren gidan da yarinyar Yana shilla ta Yana mata wasa Tana ta bangala Dariya Jin shiru ta daina jin kukan yarinyar yasa tayi Murmushi ta gyara kwanciya tana fadin" Allah sarki Saleh badai hankali ba ai gwara ka fita da ita taga yara a waje ace yarinya Sai fitinar tsiya ki hanani sanin halin da duniya Ke ciki Haka kurun? " ta maida hankalinta kan wayar ta ta ci gaba da karatun ta **×************** A Wata makaranta lokacin break ne kowa na filin break wasu na wasa wasu na ciye ciye primary ce yawanci duka yaran dake filin kasa ne da shekaru shabiyar wani aji na hanga Har na gitta Zan wuce Sai na hangi wani Abu Yara ne mata sun Marmatse junansu wasu Kuma kansu a kasa suna tura hannunsu da sauri na dawo Baya kalaman Wata aciki yasa ni Kara lafewa dan tantance abinda idanuna keson tabbatar min "Allah sai ni ai dai nice ban taba na lubna ba Kuma kowa ya taba nawa" Cewar yarinyar "To matso" Wata dake gefe ta fada Tana Dan gyara zamanta. haka yarinyar ta duk'a kasan sit ita ma dayar ta duk'a hannun ta ta tura cikin hijabin yarinyar tana tabo mata nono *wasan taba nono* knn yara ne Yan aji shida a primary scul Suke wnnan ta"adin _yarinya daya ce a gefen su ita Banda ita Dan ita tasan abinda suke ba Mai kyau bane shiyasa Bata shiga kungiyar ba ta fada musu su daina sunce wasa ne_ _wannan abin ya faru wallahi a makarantar mu a Kuma ajinmu lokacin muna primary shekaru goma sha da suka wuce lokacin lesbians na bako a kasar mu_ ______ karfe 8:0 daddy ya shigo gidan duk iyalan nashi suna falo suna kallo Amma Banda mommy data mai da hankalinta akan waya ajje wayar tai ta tashi ta rungumo dadyn shima Kara tighten din ta yayi Yana Daria yaran na kallon su cike da birgewa " Irfan ne ya mintsili ilham hade da dage mata gira " . Alamar ya Kika gani? Itama ido ta kashe mishi batare da iyayen sun kula ba ... ****** "To Anya kin duba kitchen kuwa azeema? Inaga tana can duba ta" Cesar Abban Tahseenah "to Abba mun fa Shirya aunty tace in kadawo zaka Kai mu gidan granny Amma nidai can zan kwana". "Eh eh na tuna bara inyi wanka inci abinci in Kai ku ko azeemar dady?" ya karasa Adan Firgice ranshi fall Nishadi yana hasaso yanda zaiji dadin holewa a Yau ya Kuma kwarara ihun shi ba mai takurashi ************************ "Kasan ko my guy wlh Ina fada ma harkar Nan akwai kawo kudi nafada ma fa wlh ba wani zafi na farkon ne da zafi nace ma fa karon farko mutumin nan naira na gugan naira har 100k fa yqbani gaya mun sana"ar da zata kawo ma irin wnnn kudin Ba daka ba niqa kana kwance cikin abinda baifi 1hr ba Kuma fa yace in dai Ina bashi hadin Kai wlh zai Kara mun ya kagani Nan da 1mnth zakaga nazama wani done" Cewar wani saurayi Shiru. Wanda ake bawa labarin yayiYana tunani zuwa can dai ya sauke ajiyar zuciya ya ya dubi abokin yace "Amma fa Abdul bqbu kyau fa in muka mutu wuta Allah zai samu" Da sauri Wanda aka Kira da Abdul ya katse Dayan "Kai Dallah kafin lokacin ai mun samu rabon mu mun tuba kawaii in zaka doje malan ka doje mu kwashi garabasa" Batare da damuwa ba yace "Kuma fa hakane guy kawaii mu afka duniyar Nan sai da dollars bakaji yan Karin magana me sukace ba?" Cike da zumudi Wanda aka Kira da Abdul yace " *_kudi na gwamna Rabin rai_*" suka tafa hade da kyalkyale wa da Dariya Muje......... *_to ban gaji ba dai har kullum Ina Mana tuni muji tsoron Allah Yan uwa ban muku alqawarin rbt soyayya ba munga soyayya mun karanta soyayya mun yi soyayya munji soyayya ykmt a canja salon Kuma Muyi Mai fushshe mu_* _ina godia kwarai masoya vansan me zance daku ba amma ngd ngd ku Soni Dan Allah badan littafi va Ina Mana fatan Allah ya shirya Mana zuria badan halinmu va_ *Comment* *$hare* *Zahrabuhkar* *08038541511* [1/4, 12:05 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _Kalubalenku iyaye_ *NA* *Zahrabuhkar* *Exquisite WRITTERS ASSO* _Bonus page_ *Naji dadin sharhinku a groups daban daban Har daku yan pc ngd kwarai* 0️⃣5️⃣ ____ taimaka mishi tayi yayi wankan tsaf ya shirya kamar wata matar shi ita ta fara fitowa gudun zargi zaune ta iske Azeemar a falo lallabawa tayi ta rufe mata ido mutsu mutsu ta fara alamun son ta kwace rikon tana Daria bude mata idon tayi kwabe fuska AzeemA tayi kafin tace "wayyo " aunty ina Kika shige? Abba yadawo' kuma kince zamu gidan granny?" Zama tayi Tana daukar remote take bawa Azeemar amsa "Oh Azeen Abba duk wadanan tmbyoyi to wacce zan amsa Miki?" Kafin Azeemar tai magana Abban nasu da fitowar shi kenan ya katse surutun da yasan idan Azeemar ta fara Sai ta kure mutum yace yace "azo a bani abinci to dare na Kuma yi muje mu dawo ko?" Batare da ya Kalli ko daya acikin su ba Tare suke cin abincin suna Dan fira kan tafiar umman tasu Azeema tace "Allah aunty banson umma tai tafia wani wuri gidan sai yazama wani iri Kuma dake da Abba ba Wanda ya Kira mun ita" Ta karashe mgnr idon ta nayin kwal kwal Maganar Abban ne yakatse amsar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27