Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 21

Chapter 21

Karshen Duniya Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kwance a asibity Amma kullum addu'arta Allah ya shirya Mata y"ar ta ya daidaita Mata tunanin ta da Al"amuran ta_ Wani fitinannen ciwon kai ya taso mata Mai tsanani ga wani jiri da taji duniyar na juya Mata Zeena dai na tsaye sake da Baki tana kallon ikon Allah ganin idanun umaymar na rufewa tana niyyar faduwa yasa Tai sauri" ta taro ta ta kwantar da ita Kan gado Tana cewa "wai lapiyarki kuwa? Nifa bangane Me ke faruwa ba kike ta wasu abubuwa haka kamar Mai almatsutsai"? Umayma Bata ma San tanayi ba Dan ji take ana Mata wani gudun dawakai akai cikin ikon Allah ta Kama addu'ah duk wacce tazo bakin ta haka dai ta shafe kusan mintuna Sha biyar tana jin azaba kafin zuwa can Allah ya sa taji ciwon Kan kamar an tsige Mata shi sai Kuma mara ta dauka ita ma Zeena dai sai ta samu wuri ta zauna tana kallon abinda ke faruwa da umayma Dan ita wani tunanin ta Kira likita ko ta taimaka Mata duk Bai zo Mata ba Gani ma take kamar rainin hankali ne umayma ke neman Yi Mata Amma dai bari ta sa ido Azabar marar ma tafi ta ciwon Kan da har kusan fad'owa tayi daga kan gadon da sauri zeenar tasa Mata kafa ta tare ta Tana girgiza ta tana cewa "ke Wai bazaki min magana ba?" Wata irin damkawa da marar ta Mata yasa ta hantsile zeenar ta kife kasa bull taji wani Abu ya bullu ta qasan ta Sai wata irin zufa taci gaba da feso Mata Lema taji a kasan inda take kwance ta mirgina ta matsa"😳😳😳 wallahi ni kaina kusan zura wa nayi da gudu wasu irin ruwane green Shar kamar damsa kuka sun jike Mata jiki sai k'udaje sukayo buuu ga wasu qananun tsutsotsi da suka dinga fitowa daga ruwan da sun fito sai su dinqule wuri daya su cure sai su had'e kqnsu sai kiga sun koma wani irin kwaro Hmm sai da na waiga naga Ashe zeena ita har ta Kai bakin kofa saboda tsabar firgici Dan itama taga abinda yafaru a yanzun din Umayma dai na Nan sheme Bata San meke faruwa ba wani irin Nishi take Mai ban tausayi tana ambaton sunan Allah da ya kawo Mata daukin wannan azabar da takeji Cikin ikon Allah kamar da kiftawar ido sai gata a zaune" Idanun ta sunyi jazur sai kerma jikin ta keyi da kallo tabi gurin da ta take zaune tabi wa"innan ruwan da suke ta komawa" tsutsotsi daga tsutsotsi zuwa qwqri da kallo.sai ta Mike bako tsoron ganin su a ranta ta nufi toilet ta fidda kayan jikin ta tabi jikinta da kallo ganan ruwan Nan a jikinta har sun bushe wanka tayi yafi aqirga ta darje jikinta zuciyar ta nata Mata barazanar tarwatse wa alwala dauro ta fito Dan Babu lokacin tunani a Yanzun bari ta Gama da abinda ke gabanta" Da kallo ta bi dakin Ina zata Fara ? Hijabi take nema ganin zata wahala yasa kawaii tajawo wani Mayafi ta Dora Kan wata gown da ta fiddo tasaka ta kabbara sallah ta Dade tana. Addu'ah tana kuka sannan ta koma toilet din ta debo wasu ruwan Nan ma ta Dade tana addu'ah tana tofawa a ruwan sannan ta karanta ayoyin karya sihiri duk ta tofa aciki Ta tashi ta nufi wajen kwarin Nan da sukai yawa ga kananun tsutsotsi Nan tayi busimillah ta kwara musu ruwan Haba ikon Allah yafi gaban wasa sai ga wajen ya Kama da wuta hayaki ya turnuke dakin Dakin har wata jijjiga yake babu tsoro a tare da ita tana Nan tsaye tana ambaton sunan Allah cikin abinda baifi minti biyar ba hayakin ya dauke " babu komai ba tsutsotsin bare kwarin babu Kuma wannan green din ruwan Sai a lokacin taji wani kuka ya kwace Mata tanayi tana. Ambaton sunan Allah Da ya sassauta Mata tuquqin da take ji cikin zuciyar ta _yan uwa addu'ah ba karya bace" ki jaraba ki gani idan wani Abu ya shige_ _Miki duhu me kuke tunani zai faru adaidai wannan lokacin da aikin_ _boka ya Karye daga jikin umayma inda ace Bata rike addu'ah ba?_ _Na Tabbata da karfin addu'ah Allah yasa duk wata cuta dake marar ta ta fice Wanda wadannan tsutsotsin sune aka cusa Mata a mara da sun cije ta to duk inda zata samu namijj sai ta samu ya biya mata buqatar ta" sune makaman aikin da aka dasa Mata a mara_ _yanda indai Bata samu namijj a time din ba to tabbas zata it's rasa ranta sabida tsananin Sha"awa. Allah ya rabamu da mugayen abokai_ Wai Ina zeena ne? 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Ai mutuniyar taku ashe duk abin nan da ake ta fece Dan tun sanda umayma ta Mike tashiga toilet taso ficewa" to sai ta fasa ta tsaya ta qara ba idon ta abinci To sanda wuta ta kama kwarin Nan hayaqi ya turnuke dakin tayi tunanin gobara ce ai har fitsari ta saki sanda take gudu hhhh _bariki Babu amana_ Biki fa ya zo hidima ta kankama daga kowanne bangare" dangi sun Fara hallara daga gidansu ango har gidan su amarya Shagulgula akwai suke Events uku kadai suka tsara zasuyi Arabian night Bridal shower Sai dinner in ankai amarya... ********************** "badiyya badiyya wai bazaki Fito bane? Dan ubanki ki shige daki ki ta faman kwakule kanki ubanwa ya hanaki zaman gidanki? AI da Babu gwara ba dadi kince mijinki Baya isarki Shiyasa kika kashe auren to ai yanzun Gashi nan kinzo kin kare da zurmuka wa kanki Dan yatsa naga ubanda Dan yatsa zai miki yanda kike jarababbiyar nan Toni ki Fito kizo kije ki karbo min tsumi na wajen wajen ille yar sokoto Kinsan Yau malam anan yake so nake mu kwana muna kashe arna a gidan Kinsan malam karshe ne wajen iya harkar nan" ta karasa maganar Tana nufar bakin rariya Tana tsiyaye wasu ruwa daga cikin wani Dan bowl Mai cike da wasu sauyoyi 🤣🤣🤣🤣 _hodijam gamu a wani gidan yan shagalin Kuma tosu Kuma komeye tasu matsalar?_ Comment Share 08038541511 [1/27, 9:11 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *exquisite WRITTERS forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *25* ___________Kuka take kamar ranta zai fice ta Ina zata Fara? Menene yashiga kanta har ta manta ubangin ta ta aikata Zina? Zinar ma Mai Muni Dan batai nadama ba sai ma Kara dulmiya da tayi cikin harkar karuwanci ita dai? Ita umayma itace wannan murdaddiyar kaddarar ta afka wa? Tsaf duk wata rayuwar da tayi tundaga ranar da fateema tazo gidan su har yanayin da ta tsinci kanta aciki bayan tafiar ta da yanda ta bawa sageer kanta a

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});