Chapter 15
Chapter 15
a zuciyar shi Yana son kamilalliyar mace duk wani suffa da kamun Kai da yake Nema gun wacce yake so ya aura umaima ta hadasu kaf hada Karin wadanda sukayi wa furen soyayar shi a gareta ado Har ta bude murfin motar ta shiga idanun shi na kanta, Zama tai sanyin acn motar da turaren kamsasa mota da nashi da nata suka hadu suka saukar mata da wani irin yanayi jikinta ya dauki rawa bugun zuciyar ta ya ninka na da tsoro firgici duk suka kwaranye acikin zuciyarta Babu abinda take so face namiji ya kasance ta koda zai kwana a kanta batajin zata gaji ba zato Babu tsammani wani Abu Mai girma ya ratso ta rayuwar umaima kaifin takobin kaddara ya yanke mata duk wani fata da nasara da take hango wa rayuwarta Bayan shudewar wasu awanni jingine take jikin kofar motar idon ta lumshe har yanzun abinda takeji Bai kau ba domin kusantar ta da sageer ya yi a yanzun kqmr Kara tado Mata tsumin Sha'awar ma yayi Qari take nema ta manta kanta ta mance wacece ita burin ta kawaii shine ta samu d"a namiji lafiyayye to tana Jin tsaf zasu kwana suna harka batare da gajia ko kosawa ba _umayma kintsattsiya ce ko irin shashancin da Yan matan yanzun keyi na soyayyar shan minti Bata taba birgeta ba hasalima namiji ko hannun ta yanemi tabawa to a ranar Allah ne kadai zai rabaku Amma wata juyayyiyar kaddara ta afka mata.a sanadiyyar sharrin.qawa_ Kallon ta yake shima domin yayi tunanin bayan dawowar su hayyacin su zata tashi tana kukan ya cuce ta ko dai wani Abu makamancin yanda Mata keyi in an musu haka sai yaji akasin haka Domin lokacin da suka dawo hayyacin su kqlmar farko da ta fito bakin umayma shine _"A fuska gaka kamar cikakken namiji amma a gado fanko kake anya.kuwa baka da cutar basir? Dan nidai gaskia baka kaini duniyar Dana tsammaci zuwaba"_ Rasa amsar da zai Bata yayi domin shi tunda yake Bai taba irin dogon zango da mace kamar irin yanda yayi da umayma ba Amma a haka ma taga gazawar shi to ganin kamar ranta a bace yasa yafara lallashin ta da cewar abin ne yazo unexpected Bai shirya ma zuwan shi ba shiyasa Amma tayi hkri zai gyara _dalilin shi shikam na lallabata ganin tsuntsu daga Sama gasashshe niyyar auren tan da yake ma ta qaura_ To da lallashi dai da ban Baki yasa mu ta hakura" Bude Mata motar yayi Dan ta fita domin duhu har yayi Basu sani ba Ai wani azababben zafi da ya ziyarceta yasa takoma da sauri ta kwanta shaf ta manta dacewa yaune fa akai disvargin dinta Sai dataji wannan zafin haka dai tasamu ta lallaba ya taimaka mata ta fito tana dingishi sukai sallama yaja motar shi ya qara gaba ita Kuma ta nufi gidansu zuciyar ta tsaye a qeqashe Domin in da ba Dan wannan zafin da takeji ba to tabbas a Daren Nan sai ta fita ko Ina ne ta samu wani namiji. Amma zatai hkrin gobe tana tafe tana dingishi tana tunanin yanda yakamata ta fara sabuwar rayuwar datakejin tafi kamata da ita ta iso kofar gidan tura kofar tai tashiga Baban tana tsaye jikin famfo Yana alwala Dan shima yanzun ya dawo gidan yake tambayar tana Ina sai gashi ta shigo da kallo matan gidan suka bita ganin yanda take tafiar ta Batai sallama ba bare ta d'aga Kai takalli mutanen dake tsakar gidan ba Kai tsaye hanyar babban Fallon su ta nufa inda aciki duka dakunan gidan suke hada nata Da kallo suka bi junan su ganin wani sabon Al"amaree kafin maman ta tai karfin halin cewa........ Tafe suke suna dan tab"a fira ita da qawar ta fannah daga islamiyya suke kowaccen su kqfad'ar ta sagale da yar jakar makaranta Musu ne ya kaure a tsakanin su inda humayda ta kafe akan cewa ya sayyadi hafeez yafi ya sayyadi imam iya qira"a inda ita Kuma fannah ta kafe kan cewa ya sayyadi imam yafi ya sayyadi hafeez iyawa suna tafe suna gardamar har suka kusa zuwa inda suke rabuwa Sallama sukaji a bayansu ba su juya ba Dan sunyi tunanin ko ba da su ake ba Wata sallamar suka kuma ji kusan a tare suka juya , ********************** A tsaye take a dakin ta wayar tace a hannun ta sau uku tana jaraba kiran wayar sageer Sai ta fasa ta kasa jurewa ne a buqace take dataji muryar shi sai dai tana tsoron mai zai je yazo tunda kamar ma ya tsane ta tun haduwar su wata zuciyar ke ingiza ta Kan ta kirashi shahada tayi ta daure ta Danna Kiran Lokacin da kiran Ke sHigowa Kwance yake a Kan gadon shi tsirara gefen shi Kuma mace ce tana ta faman taba can ta ba Nan suna dai ta sakarcin su yaji ringing din wayar shi" Bai d"aga ba har ta qaraci ringing din ta gama" wani Kiran ya Kuma shigowa ana fa katse mishi jin Dadi wayar ya jawo Bai ma duba ba ya kashe ta gaba daya Jin wayar a kashe yasa tai zaman dirshan a kasa tana fashe wa da kuka wannan wane irin Abu ne? Wannan wulaqancin har ina tunda take Bata taba Kiran waya aka kashe Mata ba sai yau ita sageer Zai wulaqanta? _wata zuciyar tace Mata kinji ki yo ai baisan ke bace tunda bashi da lambar ki_ Murmushi tasaki bayan ta tuna hakan ta share hawayen ta tashi tace "Wayyo dear sag har na zargeka na manta.baka da no dina Tom na maka uzuri Ina fatan wata Rana in juya akalar ka ka zamo nawa ni kad'ai π€π€π€ _______Β₯_Β₯_____________A boy's quarters dakin shi yake shiyasa Bai cika shigowa cikin gidan ba da sassafe Amma yau Yana da test a makaranta Kuma ta safe CE shiyasa ya shigo tunda wuri ya Kora wa tahseenah gargadin tai sauri ta Gama breakfast da wuri kafin yayi wanka ya shirya ya fito" Yana tafe yana Mita akan tafiar umman tasu in ba dole ba yaushe zai tsaya cin abincin wannan Yar yarinyar to ba yanda zai yi ne shiyasa yake daurewa Amma fa gskia ta d"an iya girkin A haka dai har ya iso kofar falon kwankwasa wa yayi har sau uku yaji shiru kawaii sai ya tura kofar ya shiga falon shiru Dan da alamu ma ba Wanda ya shigo ko ya fita a falon Dan komai a kashe yake Tsaki yaja yace "Kai wannan yarinyar ko Yar rainin sense nufin ta ba Bata tashi bare ta shiga kitchen din?" Kofar dakin ya nufa ya Kwan kwasa shiru Nan ma har ya juya sai Kuma ya dawo ya tura kofarπ³π³π³π³.....βπΌ Comment share 08038541511 [1/21, 7:07 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *exquisite WRITTERS forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27