Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Karshen Duniya Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zamu zauna a tare dashi ki zuba ido Kisha kallo" zanyi magana ta katseni tace "karki ce komai Just wait nd see" gumm nayi na Rufe bakina ina jinjina wannan Al'amari na wannan mata Shirya wa tayi tace "karki fita ko'ina zanje indawo" Allah kiyaye na mata tafice Nadade zaune agun ina tufka da warwara' Wai nice rayuwa tajuye wa haka? Ba uwa ba uba dangi sun koreni ya makomar karatu na? Ya rayuwar qanne na take tafia? Na kashe mahaifiya ta da bakincikin abinda banda masaniya akai Nima wayar gari nay na tsinci kaina a yanayin zuciyata sai tururi take min Kaka malan kayi abinda agaba zai zo yadameka" Ina Nan zaune ta dawo da kayan abinci da duk wani abu da zamu buqata inata mata godia ta Harare ni tace "bansan haka mun riga da mun zama d"aya so Babu godia a tsakanin mu" Bakina na tsuke ina murmushi na taya ta muka jera komai acikin kitchen na toilet kowa ya dauki nashi yakai toilet din shi" Haka muka yini muna yan gyare gyare har magariba Bayan munyi sallar isha muka zauna mukaci abinci' Muna Nan zaune take fada mini duk wani Shirin ta Akan zaman kaka malam gidan Dan ita yanda ta tsara zamu tsare shi anan har sai na haihu yakuma dauki Dan da kanshi ya nuna wa duniya cewa ga d"anshi Kuma d'an jikar shi sannan mu kaishi kotu akamashi da laifin yin fyade Tana ta fadamun dai duk wasu plans din ta Qarfe goma da y'an mintuna aka kira ta ta tashi ta fita ina nan ta dawo dawasu maza a bayan ta dauke da wani buhu dakin da ke gefen ta. Nuna musu tace su sa mata shi ciki Ashe wai kaka malam ne aciki" Su ma da yake sun iya mugunta' haka suka kwantar dashi qasa ga Babu ko laidar qasa bisa tantagar yar simintin suka kwantar dashi suka fito ta sallamesu Suka fice Mamaki nikam duk ya ishe ni' Wai taya ma har tasamu kaka malam haka cikin sauki? Bandai tambaye ta ba Dan ganin kamar bata cika son yawan tambayr ba innayi hakuri nasan da kanta zata gaya mun Kamar Kam tashiga zuciya ta tace "kinyi mamaki ko?" Kinsan namiji mayen mata bayada wuyar shiga tarko Dazun da na fita ai gunshi naje Nadan yi mishi dabarun mu na Yan bariki'so dama bani kadai naje ba da Yan rakiya'na Suna kallon komai su nasa nace su bimin shi duk inda yaje haka kuwa suka bishi ke tsohon banzar nan Ashe har wata dadiron shi yasiya wa gida idan yace yayi tafiyar kwana to can yake zuwa Yanzun ma acan suka dauko shi bayan sunwa dadiron tashi mugun bugu Yanxun zamu barshi yakwana Zuwa safia sai ya fara girbe abinda ya shuka" Ban musa mata ba Dan ni tsoron Allah ya cika min rai wai kaka malan dai kaka malan din da nasani wanda Al"umma suke girmama wa kamar me shine yake wannan tsula tsiyar Ga yaya ga jiko ki Koda yake kad"an daga aikinshi tunda ya iya haike min ina jikar shi har yamin ciki sannan ya koreni daga gidan shi nikam mezance wa wannan tsohon? Sanadiyyar shi ga rayuwa na tana tangal tangal Ta sanadin shi na rasa mahaifiya ta na rasa qanne na da dangi na Zan bada goyon baya wajen ganin shima an lalata tashi RAYUWAR Comment Share 08038541511 [2/2, 2:19 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *EXQUISITE WRITTERS Forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *30* *Last last last free pages* Ban tabbatar da cewa matar Nan baqar muguwa bace sai' da garin Allah ya waye Ina daki ina kakkabe kakkabe naji wata azababbiyar qara _hhhh kinsan Allah umayma tunda abin nan yasameni banyi farinciki ba sai a ranar_ Da gudu na fito na har Ina cin tuntube' da kujerun Fallon gurin gudu na nufi inda naji gunjin kuka na fitowa Mero currency CE tsaye hannun ta Mai ne soyayyye Mai Dan azabar zafi acikin Silva Babu kunya ta fitar wa da Kaka malam kayanshi duka tazo har kasan shi ta fitar da boxer's din jikinshi ta kwara mishi man Nan Akan Al aurar shi Kuma Tai tsaye tana Daria tana ganin Yana ihu Yana birgima gashi idon shi a rufe da plaster Hannuwan sa andaure da sarka ihu yake Yana kasa Yana sama Yana tuma Bai bani tausayi ba ko kadan Dan zuciya na ta soye dariyar nima nabi layi mukaitayi Gashi Baki a rufe Ashe da dakakken yajin ta a leda ta fitar ta mikon tace zo ki saka mishi magani Ta banqare minshi Yana halbe halbe duk da yafi karfin mu haka nabi kunar Nan na barbade mishi ita da yaji ya saki wani marayan kuka Yana girgiza kai' muguntar duk Bata Mana ba sai da muka Kuma qona man muka Kuma kwara mishi daga gun duwawu yabiyo ta qasa muka barbad"a gishiri Shegen tsoho da yasa taurin Kai wlh wannan karan da yaji azaba sai da ya suma Sannan tace muje muyi wanka mu fita shaqatawa a wajen ma karya Banyi musu ba Dan yau cikin farin ciki make " Burina ya Fara cika Dan ko a yanzun a haka aka barshi ya d'and'ana Amma baza a barshi hakan ba zan bita Inga kalar nata Shirin Tsaf muka shirya muka fice mukabarshi Nan a some Aikam muna hawa titi abinda muka fara cin karo dashi jaridu bila adadin kowacce jarida babban labarin ta na yau shine batan babban malamin Nan *Malam Usman yarrah* Ga faskeken hotonshi a gefe Ya kima uban rawani wai shi malan Muna tafe muna Daria Wai an baza Jami'an tsaro neman shi ko kuma duk wanda ya ganshi za'a bashi 4ml Jama'a fa kowa yaji kudi ya rikice A nishad'ance muka dawo muka iske shi yagaji da suman ya farfado Baccin wahala ya dauke shi ai da sauri ta koma ta bude fridge ta dauko ruwa masu mugun sanyi Dan har sun fara dutsi ma ta zazzage mishi akan qunar Nan ta joystick dinshi aikam yafasa ihu Yana dirje dirje ya murje ciwo babu digon imani ko tausayi ta kuma barbad"a mishi gishiri akai Ina gefe ina kallon drama ina dariya sai zillo yake Yana tsalle shi ba biri ba Hhhhhh Kuma shi ba kwado ba _(wayyo cikina kai gaskiya wannan currency anyi muguwa ko kunyarda da irin wannan hukuncin ga masu farke mana yara qananu da manya? Wannan hukuncin idan ana musu irin shi gobe ko ance ga yarinya zoka mata fyad"e kuna ganin zaiyi? Ku ajje min ra"ayoyin ku nikam dai🤭🤭barin Yi shiru sai najiku_) Haka ta koma ta dafa shinkafa half done ba gishiri ba Maggi ba mai sai

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});