Chapter 16
Chapter 16
ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *19* ______¥¥¥¥¥¥______Tura kofan yayi ya shiga kwance take sambal tsirara babu komai a jikin ta gajini.a qafar ta har ya bushe" Cikin zaro ido ya qaraso.wurin ta Dukan ta yad'an farayi Yana Kiran sunan ta" shiru ba motsi Dan shi baima fahimci abinda ya faru ba cewa yake ke tahsee wannan wani sabon salon iskanci ne zaki zo ki kwanta a haka ki tashi Dallah Rana tayi Shiru ba Amsa wani uban dukan yakuma sakar mata yace "ke zan fa cicci ubanki ko ki tashi duk lambonki sai kin min break" Nan ma shiru ganin fa da gaske taqi tashi yasa ya d'an tsaya yana qare Mata kallo Yanxun ya lura da wasu busashshin hawaye a fuskar ta gefen kuncin ta Kuma shatin yatsu ne alamun Mari kallonshi ya maida zuwa qirjin ta ya tsura ma wurin ido Damm gaban Shi ya fad'i Dan Babu alamun bugun numfashi Hannun shi ya kara a hancin ta Nan ma tsit haba ai a @360 ya fito Yana ihun Kiran abbah Kuma a dai dai lokacin shima ya shigo Yana jin wannan Kiran ya saki ajiyar zuciya abinda yake son ji knn, da sauri ya taho cikin basarwaYana cewa "lpy kake wannan ihun kamar wani karamin yaro" Kuka Abdul ya fashe dashi ya kamo hannun abban Yana cewa "abba y'an fashi sun shigo gidannan sun kashe tahseenah" Ido ya zaro bugun zuciyar shi na qaruwa yace "Kai bansan sakarci wane irin y'an fashi Kuma? Wane irin kisa" "Wallahi Abba muje ka gani ta Nanan yanda take" Da sauri ya qarasa Yana kiran sunan ta Kuka Abdul yake kamar wani karamin ya Kalli abban Yana fadin"wlh Abba yan fashi ne kalla kafar ta jini Allah ka tsinewa duk wanda ya Miki haka lil sis" Da sauri Abban ya juyo yace "kai lapiyarka kuwa? Name zakaja wannan tsinuwar duk ba ta wannan ake baba kazo mu ceci ranta yafi da wannan sakarcin dakake kamar ba namiji ba" Tasowa yayi yana goge ido yace "Abba sun kashe ta fa" Shiru abban yayi yana saka mata Riga yace wa Abdul "mikon hijab a wadrob insaka mata muje asibity da ranta Suma neTayi" Haba jin da ranta da gudu yakawo hijab din abban yasa Mata ya sabeta a kafad'a ya nufi hanyar fita yace "ka tado azeema kada abar ta ita kad'ai ku iskeni mota" "Ke umayma lpyrki ki shigo wa mutane ba sallama sannan ki ratsa su ki wuce?" Ke da ke gidan ki in kin tanka to umayma ta tanka ba kuma ta tsaya ba Tai shigewar ta Cikin mamaki da Al"ajabi baban ya kad"a Kai yace "baran je masallaci anyi Kira" Allah ya ki yaye suka mishi ya fice sannan anty amarya ta kalli Maman umaima Tana fadin "Anya lpyr ta qalau kuwa Dan fa naga kqmar dingishi take ?" ta karashe maganar cike da kilbibi Tana wani kankance ido "Eh nima na d'an fahimci haka amma wannan bai Kai dalilin da zai sa ta shigo ta iske mu ta kasa Mana sallama ba kuma ai mata magana tai banza da mutane ba Ina zuwa baran ganta" tabe Baki anty amarya tayi tace "to Allah sa muji alkayri amma me ya had'a budurwa da dingishi ke ba sabuwar amarya ba"? Wani kallo maman ta watsa mata Yasa ta tsuke bakin ta tana qananun maganganu kasa kasa, Tana shiga falon kai tsaye dakin ta ta wuce tana Harare Harare da Yan qananun gunaguni zata maido kofar ta rufe kenan taji an turo kofar kaucewa tai ta bawa Mai niyyar shigowa hanya" maman ta ce Bata juyo ta kalli uwar ba ta fidda hijabin ta zata nufi toilet taji an shaqota juyo da ita tayi sannan ta d`aga hannu ta fallah mata Mari ta Kuma d'agawa zata Kai Mata wani Marin ta rike hannun tana girgiza Kai fuskar ta fall murmushi tace "ayya mama me yayi zafi da Mari haka nafa Riga da na girma so Ina ga kamar na wuce kaskancin duka'zan shiga toilet in d'an watsa kija min kofar pls" _tabdijam_ Ta wurgar da hannun ta juya ta nufi toilet dingishin dai again tana y'an waq'e waq'e Tashin hankali ba'a saka maka rana to fans in taqaice muku tashin hankalin da maman umayma tashiga wlh page din Nan yayi kad"an tsaye take cak kamar andasa ta ta zubawa kofar toilet din ido Bata ko kiftawa ,kokawa take da numfashin ta da yake Mata barazanar daukewa! Wace iriyar baq'ar Rana CE yau take gani me yasami umaymar ta? Anya itace kuwa ? Innalillahy wa Inna ilayhirraji un hasbunallahu wani imal wakeel bangon dakin ta lalibo ta dafa ta zauna jiran fitowar umaymar don ta tabbatar Dan zuciyar ta ta kasa gasgata Mata cewa wnnan umaymar ta ce ta Mata wannan fitsarar , Da tarin shedancin da ta hanga acikin idanun ta Da yake da akwai heater a dakin so ruwan zafi ta had'a masu zafi ba irin zafin Nan ba ta surka ta jawo robar da take zuba ruwan wanka ta juye ta fidda kayan ta tashiga robar ta zauna ta najin azabar zafin dake ratsa, ta tana runtse ido haka dai har ta surka yi sau uku sannan ta tashi daga robar ta Tara wasu ruwan tayi wanka... Ta jawo towel ta daura tafito again dai da waq"a abakin ta..........✍🏼🤔🤔🤔🤔🤔 Comment Share 08038541511 [1/22, 10:33 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA* _kalubalenku Iyaye_ *na* *Zahrabukar* *exquisite WRITTERS forum* *masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin* Normal group #300 VIP #500 special #600 _duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_ ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group *20* Sarai ta kula da maman ta dake jingine da bango ta buga tagumi tsaki taja tace "mutum inzai fice ma ya fice in ba haka ba wlh in hunce agaban mutum bata shalle ni ba" Ganin dai kamar mamar ba zata fita ba yasa tace "yo Allah na tuba kiyi ta zama mutum shi zai ga abinda zai hanashi bacci ehee" Ta fidda towel din ta fara shafa mai, Cikin hanzari mamar ta fice tana girgiza Kai tana share kwalla Kai tsaye dakin mijin nasu ta nufa hannun ta aka , Dariya ta kwashe dashi tace "aikin banza ai da kin tsaya kiga in zanji kunyar ki Mata sai sa ido Ai wallahi sai dai ku kauda idon ku Dan yanzun nasan y'ancin kaina so Babu mai takura min daidai nake da kowa ah to babu wani sauran mulkin mallaka Kuma" ******************* Gudu yayi sosai a hanya har Allah yakai su wata Yar madaidaiciyar clinic da sauri ya fito a motar ya sab'eta yayi cikin asibityn da ita Abdul ne ya rufe motar ya ja hannun azeema suka bi abban Babu Bata lokaci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27