Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Dan Millionair Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shan wahala a hannunshi gashi dai na haihu amma wani lokacin sai nayi kuka nake samu ya rabu dani". Cikin fargaba Fati ke kallon ta domin ta fahimci me maman Affan din ke nufi lokaci guda ta rude taji dama bata biyo shiba ashe Zainab bada gangan take kuka da kiran ta shiga uku ba. Jaka maman Affan ta bude tana dauko wata kwalba ta mika mata tana cewa" amma kiyi amfani da wannan yana da muhimmanci sosai". Kai Fati ta girgiza. Cikin mamaki maman Affan tace meyasa"?. Shiru tai ta kasa bata amsa cikin karantar yanayin ta tace" to ko baki tare ba sai yanzu da zaku taho akai miki rakiya domin a yadda naga kin rude haka ya tabbatar min dake sabuwa ce". "A'a na juma a gidansa saidai kowa yana part dinsa kuma bai cika zaman gidan ba". "To kinga ma yanzu ne zaku shakata". Kamar Fati zatai kuka tace ki barshi kawai Allah ni tsoro nake ji". "Tsoro dai? Ba matsala amshi kowa da haka ya fara bafa wani abu ne na tashin hankali ba". Karba Fati tai jiki a sanyaye murmushi maman Affan tai tana kallonta tace babu komai fa idan kika saba ki kwantar da hankalin ki". Anan maman Affan ta wuni tana baiwa Fati shawarwari wadanda suka kamata sai bayan sallar magriba tayi mata sallama ta tafi". Haka Fati ta zauna shiru jikin ta duk yayi sanyi har Al'ameen ya dawo kamar mara laka a jikin ta haka take komai". Shima yaga sauyin yanayi a tare da ita kamar akwai abinda ke damunta dan haka ya riko hannunta yana zaunar da ita kusa dashi". Muryarsa a nutse ya dago fuskar ta yana kallon cikin idonta yace" Zarah baki da lafiya ne". Kaita girgiza zatai magana saiga hawaye cikin mamaki ya d'age gira" what"?. Karka min abinda kaiwa Zainab ka mayar dani gida" shine abinda ta fada muryarta na makalewa. Goge mata hawayen yai yana murmushi yace" wato kina matukar tsoron abin nan idan na fahimce ki babu matsala amma ki sani ke matar soja ce domin saki ki zama jaruma dole saina cire miki tsoron nan". Kallonshi tai cikin alamar tambaya tace "taya kenan "?. "Ta yadda akeyi jarumtacciya nake so na maida ke ki zama kin daina jin tsoro". Dan hadiye yawu tai har yana sarketa tace" kullum kana gurin aiki yaushe zaka mayar dani jarumar"?. "Karki damu wannan shi yafi komai sauki zan fada miki sai anjima". Cikin yar shagwaba tace" nidai a'a ka fada min yaushe zaka mayar dani jaruma na fara shiri". Mikewa yai yana daukar ta batare daya bata amsa ba saida ya kaita har bedroom ya kwantar da ita akan bed fuskarsa daf data ta muryarsa can 'kasa yace. "Tunda so kike ki sani yanzu ma kuwa saiki dau shiri". Bata gama fahimtar saba taji ya dora bakinshi akan nan ya kuma zuge zip din doguwar rigarta yana sa hannunsa a gadon bayanta yana shafawa da tafiya dashi cikin salo. Zaro ido tai jikin ta yadau rawa kaf kaf kaf kamar me farfadiya kuka ta fara tun kafin ayi komai. A hankali yake binta dan dauke mata hankali harya yi nasara ta fara karbar sakon da yake bata. Batasan sanda rigarta ta koma gefe ba idonta na rufe kawai numfashi take saukewa. Shiga jikinsa take sosai wanda da alama batasan tana yi ba ganin ya samu abinda yake so gashi ta kawo yasa yai addu'a ya fara shigarta a hankali. Farko yabi a sannu dayai rabi shima yaji kawai fa a tafi danna joystick dinsa yai cikin hq dinta". Lokacin guda ta saki kara a gigice tana kankameshi cikin azaba ta fashe da kuka tana mishi magiya". Tab su Al'ameen kam anyi nisa ba'a jin kira baisan tanayi ba balle ya sassauta mata. Sha'awarsa nada karfi amma saida yaji yayi full sannan ya rabu da ita wanda dakyar take iya jawo numfashin ta". Rungumeta yai a jikinsa yana kallon fuskarta dake jike shakaf da hawaye yace" Zarah". Kasa amsawa tai sai bude ido datai tadan kalleshi ganin shima ita yake kallo yasa da sauri ta rufe idonta. "Zarah bude idonki". Kaita girgiza yace meyasa"? Baki son gani na ko na miki laifi"?. Nan kai ta sake girgizawa yasan bazatai magana ba dan haka ya gyara mata kwanciya a jikinshi yana dan shafa mata gashin kanta cikin salon lallashi har bacci ya dauke ta. Yaso tashinta tai wanka amma ya 'kyaleta saida asuba shima da kuka dakyar yaa samu ta shiga ruwan zafin sai raki take masa. Bayan sunyi sallah bacci suka koma sai sha biyu da yake ranar Al'ameen baida aiki sai bai fita ko'ina ba ya wuni yana kula da shagwababbiyarsa". Da dare fur kin yarda tai ta kwanta saida lallami da magana me dadi yaja hankalinta tace jikinta ciwo yake". Kwantar da ita yai yana mata tausa sannu-sannu yana binta ga'ba-ga'ba yadda zata ware daga nan ya sauya ra'ayi. Hankalin Fati ya mugun tashi ganin zai sake maimaita abin jiya da iya karfinta take so kwacewa amma ta kasa katabus. Haka ya more dadin shi wanda yau daya samu hanya sosai yafi jiya zaucewa Fati kam dama ta sallama wuya tasa tayi gajeran suma sannan dole azaba ta farfado da ita. Lallai ta jinjinawa Zainab ashe bada banza ba itama daya bita a sannu tasha ba'kar wuya balle Zainab dayai nufin horata". Mami tayi tunanin da wasa Al'ameen yake tafiyarsa amma taji shiru wai mushiriki yaci shirwa taso basarwa amma ta kasa hakuri ta tambayi daddy. "Ni kuwa alhaji kuna waya da Al'ameen"?. "Eh munayi ke bakwayi"?. "Kenan da gaske dama yake kasar zai bari". "Baiyi miki sallama bane kome". A'a yace min zaiyi tafiya na dauka fada kawai yake". "Ba fada kawai yake ba sunyi tafiya". Cikin alamar tambaya mami tace sunyi tafiya kuma kamarya shida waye"?. Kai tsaye daddy yace dawa zaiyi tafiya kuwa bayan matarsa". A zabure mami ta mike tana cewa" wai da Fatima suka tafi"?. "To Aisha waye matarsa bayan ita". Mami har tana sarkewa tace" shakka babu Al'ameen yana nuna min kamar ba nice na haife shiba wato ita kuma Zainab meye matsayinta ya sata a kwandan shara kenan"?. "A'a ba shine ya sata a kwandon shara ba kece tunda bakya son ganin laifin ta". Hade rai mami tai kenan alhaji yanzu bakaga laifin saba akan abinda yai sai nawa ya debi wata sakaryar yarinya ya fita da ita har wata kasar". Mikewa daddy yai yana cewa" Aisha kina da abin mamaki sakarci aka kai ki kalli har jikanu kike dasu amma bakida tunani kin kasa gane meya dace baza ki iya bambance abun da yake fari da wanda ya kasance ba'ki ba kibi a sannu kafin nadau mataki". Cikin takaici mami ke kallon daddy dajin zafin maganganun daya fada mata jitai wata irin 'kiyayyar fati ta sake shiga zuciyarta domin dalilinta daddy ke mata haka. Bangkok Da yamma lis suna zaune a wani gurin shakatawa yayin dasu Al'ameen ke gefe suna duba wasu muhimman takardu. Maman Affan ta kalli Fati datai shiru tana dan ta'bo ta dagowa Fati tai tana sauke ajiyar zuciya". "Meke damun kine naga tunda muka zo bakya walwala ga abin sha nan an aje miki har sanyinsa ya huce". Dakewa Fati tai tace babu

Table of Contents

Chapters

25 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});